Chapter 10
Chapter 10
jin ficeawr Atika daga gidan ,sai ta mike ta je ta daga labulenta tana keqen Suwaibah a kwance har yanzu batasan Wanda ke kanta ba Taja tsaki!! Ta saki labulen ta har da sake gyarashi sosai ta zauna ta cigaba da jin wakokinta,babu Abinda ya dameta. *BINTA UMAR ABBALE* _MARUBUCIYAR_ *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* ππππ 08089965176 [04/05, 03:10] +234 808 996 5176: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation? π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *πΎGIMBIYA BALARABA*πΎ π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *βπ»writting by* *BINTA UMAR* _MAMAN ABDUL WAHABU_ _*ZAMANI WRTES ASSOCIATON*_π€π» _*ALLAH KAI MANA MAGANIN ABINDA YA DAME MU ,MUGUN JI DA MUGUN GANI ALLAH KA TSARE MU*_ *π Ώ16* _Bissimillahi_ Gwaggo shatu da Atika suka shigo cikin tashin hankali, Haryanzu suwaibah Na kwance bakin rariya, jini Na fita ta kasanta, Numfashinta sai kaiwa yake yana kawowa,tana ganin zuwan gwago shatu ,ta daga mata hannu tana motsa bakinta,da sauri Gwaggo ta karasa gurin da take kwance ta dago,sosai tana nanata innaliliahi a fili tace"Atika maza zo ki kama min ita mu shiga daki haihu zatai yanzu, Atika tazo suka kama suwaiba suka shiga da'ita dakinta sai nishi! Take cikin garari da Tsabar wahala ga kan da yafito ya Amma tsabar galabaita ya hanshi yunkurin fitowa ,ita ma Suwaiba duk wani qarfinta ya kare nishin wahala kawai take, Lantana Na dakinta sake da labule tana jin wake-waken ta babu Abinda ya dame ta Gwaggo tace"Atika jeki karbo Rubutun gurin Malam Nasan yanzu ya gama" Atika Na kuka ta fita daga dakin tana tausawa Suwaibah ganin yadda take shan wuya ,tace dama haka mata suke wahala gurin haihuwa, ita sai tafara jin tsoran ranar da tata zata zo Ta Na fita suka ci karo da Sallau ya shigo gidan ,saura kadan ya buge ta ta kauce, Sallau ya ja ya tsaya yana dura mata Ashar!! Yace"ni ba wanki bane da bazaki gaishe ni ba" Tace"Sallau suwaibah babu Lafiya zata haihu kaje ka kira babanmu" Dariya Sallau ya fashe dashi cikin mugunta yace "Allah yasa ta mutu in dai sai naje Na kirashi ne ai kema kinsan gurin Aikinshi kije ki kirashi,mana" Yayi wucewarsa ciki ya barta tsaye, Sai ta fita da sauri tana share hawaye tana tur! Da Bakin Hali irin Na lantana da yaranta, Tuni Malam ya kammala rubutun Na kuda ya fito da kanshi ,ganin yara zasu bata masa lokaci,sai ya hangi Lantana ya tsaya ta karaso,ta gaishe shi,yasan Rubutun zata karba sai ya mika mata yace maza a je bata in sha Allahu zata sauka lafiya" Atika ta kar6i rubutun ta Na godiya,har ta joya zata tafi sai ta tsaya ta ce"Malam Babanmu yana gurin Aiki bai San halin da ake ciki ba" "Ashsha""! Malam yafada yana jinjina Kai yace"yanzo zan tashi yara suje su fada masa ko in je da kai na,kedai maza jeki kai rubutun" Da sauri Atika tatafi tana taiwa Suwaibah Addu'a Allah ya sauke ta Lafiya Gwaggo shattu sai gumi take sharbawa ganin duk iya bakin kokarinta tayi Akan Suwaiba tayi wani yunkuri!! Ko yaron ya fado Ta kasayi Asabili da qarfinta ya kare, ita dai tana kwance Batasan wace duniyar take ba,sosai Gwaggo ta firgita,ganin yadda jini yake fita har yanzu gashi ba a haihuba,tabbas fitar jini ga mace mai naquda hadari ne,ba'aso Anfison in mace ta haihu sai jinin ya fita,duk da a lokacin da qaracin wayewar kai,Gwaggo shatu ta fahimci Suwaibah tana cikin hadari ba karami ba shiyasa ta tsinke da Almarin ,sai addu'oi take tofa mata,ta mike ta fita domin baza ta iya aikin ita daya ba,tanajin tsoran fita taje ta kira unguwar zoma, Sai ta daga labulen dakin Lantana, Lantana ta rage Karfin Redion ta ,tana mata wani kallo gami da ya mutse fuska "Lantana kiji tsoran Allah kiji tsoran ranar kumawarki ga Allah ,Lantana meye duniya,kishiyarki Na naquda kika bari har ta gala baita batare da kin je kin sanar ba duk Wanda yayi nagari kanshi" Lantana ta harziqa!! Tace"kinga shattu banason kinibibi kunsan Yarinyar baza ta iya haihuwa da kanta ba kuka kulla mata Aure duk domin ku bata min rai!, to Ta Allah ba taku ba,Sai kije ki nemi Wanda yayi mata cikin yazo ya karbi haihuwar Amman ni karki kuma saka ni a lamarin Ehee!!!! Sallau dake gefe yana cin wake da shinkafa cikin Langa,ya fashe da dariya,jin Abinda Uwartasa tace wai aje a nemi Wanda yayi mata cikin yace "in banda Abin baba Mu kadai mun isheshi "yayan Asali ba sai yaje ya hada jininshi da bara gurbi ba" Lantana tace"ai Abinda Akeso ya gane kenan yaqi yagane sabida muna fukai sun zigashi" Sallamar Atika ce ta sa Gwaggo shattu bata tanka musu ba sai tasaki labulen dakin da sauri ta karbi rubutun hannun Atika,suna rige-rigen shiga dakin Suwaiba Abin Mamaki jinjiri ne kwance cikin jini yana motsi Igiyar cibiya ta sarqe masa wuya,ga shi mahaifar bata fado ba Da sauri Shattu taje ta dauke shi gami da since masa zaran cibiyar ta sanya reza ta yanke gami da daurewa,tana tai wai Allah tasbihi,ta mika wa Atika yaron ,taje tadago Suwaiba tana kokarin bata rubutun domin asamu mabiya ta fado sai taga Suwaibah ta koma Sharaf! Ta kwanta ,Rai yayi Halinshi!! *BINTA UMAR ABBALE* _MARUBUCIYAR_ *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* πππ 08089965176 [04/05, 03:13] +234 808 996 5176: π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *πΎGIMBIYA BALARABA*πΎ π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *βπ»Writting by* _Binta Umar_ *Maman Abdul Wahabu* _*ZAMANI WRITES ASSOCIATION*_π€π» *π Ώ17* _Bissimillahi_ *inalillahi Wa inna ilaiyi rajiun!* Shine Abinda Gwaggo Shatu take Fada, Jikin sai rawa yake yi ta kalli ,Atika dake tsaye a gurin gabanta yana Faduwa! Tace "Suwaibah ta rigamu gidan gaskiy... Kafin ta karasa Malam Tanko ya daga Labulen Dakin cikin tashin hankali, Ya ga Suwaiba Kwance a kasa lullube da Zani ,da Sauri ya dauke Zani yana kiran Sunanta,Gwaggo Shatu ta fashe da Kuka! Tace"Malam Suwaiba Babu Allah ya raba ganawa" *Innalillahi Wa'ina ilaihi rajiun* Malam Tanko ya fada Bakinshi sai rawa yake yi Da Sauri ya Fita daga dakin ya tsaya kofar Dakin Lantana,Daga Waje yace"Lantana ki fito ,Suwaibah Allah ya karbi Abinshi, Burinki ya cika" Yana gama Maganar Yayi waje Cikin Zafin Nama,Bakinshi dauke da Addu'oi Ga Suwaiba Matar Arziqi Da Sauri Lantana ta bankada Labule,ta fito kamar gaske ta tsaya tsakar gidan Tafashe da ihu! "Wayyo Mun shiga Uku! Ihu! Take Sosai Sai kace Mahaukaciya ,Cikin Ziciyarta Sai murna take Nan Makota suka dinga Shigowa Cikin tashin Hankali ,Masu kuka nayi masu salati nayi ,kar dai Lantana taji Labari Malam Suka shi go dashi da Liman da Sauran dattawan Unguwa, A ka sutturce Suwaiba a ka kai ta gidanta Na gaskiya, Sosai mutuwar ta ta ba zuqatan Mutane banda Lantana da yaran ta Bakin ciki Kamar yakashe Lantana Lokacin da ta Fahimci Da Namiji Suwaibah ta haifa,suka riqa tsara yadda zasu kashe jinjirin ita dasu Sallau,Fahimtar Hakan yasa Malam Tanko ,daukar jinjirin Bayan kwana ba kwai ya Miqashi ga Gwaggo Shattu ,yace ya bata Amana Gwaggo tace ta karba Allah ya tayata riqo ,A lokanci A kwai qan warta da take Shayarwa sai ta bata,Jaririn Wanda yaci Sunan Ayuba,da zumar in ta yayashi Sai ya dawo Hannuta, Lantana taji ciwon Abinda Malam Tanko yayi ,nan ta Sanyashi a gaba ta rika cin mutumcinsa bai ce Mata komai ba To A taikaice dai rikon Ayuba ya dawo Hannu Gwaggo Shatu yana da Shekara Uku ,Sharasa Bakwai a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108