Skip to content

Chapter 92

Chapter 92

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,222 words 0 views Progress saved
Download Book

nasa yayi tsanani yau" ****** ****** ****** Fakad'an-fakad'an Uwa! Ta shiga gidan sarautar Sai ta hau zare ido ganin wasu mutane sun yi kanta da zabgegiyar bulala sun ganta kamar mahaukaciya, Dogari yace"Keee!! Wa kike nema ne"? Cikin rawar baki tace"Nazo gurin... Ummm gurin Balar....Balaraba Nazo" "Wacece Balaraba"? Yafad'a yana daga bulala zai shauda mata gani yake kamar da mahaukaciya yake magana. Jiki na kyarma tace" Matar me Martaba Sarki! Almansur wacce a ka d'aura musu aure she karan jiya" Nan take Dogari ya fahimci wadda take nufi cikin matan Sarki! ita ce matar Moddibo ta da, da kansa yayi mata jagora har shashen Mama Fulani, ya juya ya bar gurin ba tare da yace mata komai ba,, Harara ta bishi da ita tana tsaki kofar shiga ta nufa gadan gadan, masu tsaron gurin suka yo kanta suna zare ido suma a d'aukar su mahaukaciya CE, baya taja da sauri tana zare ido ta fara yi musu bayani nan suka gane suka bata hanya suna mamakin me ya kawo ta gurin Balaraba ko da yake sun San dama ba "yar gidan kowa bace. Mama Fulani Jakadiya da Lantana had'e da Madabo suna zaune suna hira Lantana ta tsagalgale Sai labari take basu, kawai suka ga mace ta afko d'akin ba sallama. A furgice suke salati domin sun d'auka mahaukaciya CE,, https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿103* Uwa! bata tsaya ko ina ba sai gaban Lantana tayi mata k'ik'am a ka tace"Yau asirin ki zai tuno yau ranar Wanka ba a b'oyan ci bi, munafukar Allah ta'ala,, kinzo da niyar ki cuci Balaraba kin samu gidin zama a gidan saboda an ga daula, da jin dad'i gami da cima me kyau da makwanci me kyau,, shine kika mak'ale kika manta da alk'awarin mu dake, to saboda haka sai ki tashi kije ki d'auko min kayan aikin da kika karb'a a hannuna" Ta k'arasa maganar kamar zata kai mata duka. Lantana ta mike da k'yar tana kallon ta tace"Uwa! Yaushe kika haukace ne, kawai zaki fado mana daki babu ko sallama to in kina cin k'asa ki kiyayi ta shuri nan ba gurin wasa bane, wallahi in kin saba yin rashin mutumin ki a can nan kikayi suka zaki ci" Wani wawan mari Tayi tsalle ta tsinkawa Lantana tana hakki sai kace zakanya tace"Ni ai wa garin nan? Ni za'a yaudara wato kina so ki lauya maganar kenan munafukar tsohuwa kawai" Cikin mamaki da al'ajabi Mama take kallon Uwa! da sauran mutanan gurin Balaraba ranta in yayi dubu ya b'aci wato sun zo suna hali ne sun zo su mata tone -tone a gida ne. Lantana kuwa tana gefe guda hannuta rik'e da kuncin ta tana mamakin marin da tasha daga Uwa! Lallai yau ta tabbatar da cewar Uwa! Ba tada mutumci kuma bata da kunya ko kad'an wai ita ta tsinkawa mari a gaban mutane,,, Jakadiya Shafa'atu ta buga Uwa! Tsawa tana fad'in"Hattara dai baiwar Allah nan ba gurin wasa bane idan baki da hankali nan ake koyar dashi, kar ki manta kina gaban Fulani me dakin gabas matar Sarki Almustafah, in daga turo kika futo to yanzu za'a mai dake" Uwa! Ta fashe da kuka ta zube gaban Mama tana k'okarin rik'e mata kafafu Mama ta janye k'afar ta cikin tsoro tace"Baiwar Allah me ya kawo ki nan" Cikin kuka Uwa! Tace"Ki gafarce ni Uwar dakina ban so na shigo nan da wannan sigar ba, raina ne a bace" ta sauke ajiyar zuciya ta cigaba da cewa"Ni dai sunansa Uwa! Matar Sallau a da kenan Wanda yake a matsayin uban Balaraba, wannan kuma" tafad'a tana nuna Lantana da tayi tsilli-tsilli a tsaye har yanzu hannuta na dafe da kuncin ta, ta cigaba da cewa" Wannan ita ce Lantana Kenan Uwar mijina Sallau ta kasance muguwa CE azzalima me son kanta duk wata masifa Dana ke ciki dani da "yayana itace sila, hakanan duk wani bala'i da Balaraba ta shiga itace Sila, itace tayi sanadiyar kashe kishiyar ta Suwaiba mahaifiyar uban Balaraba Ayuba kenan, bayan haka kuma itace tayi sanadiyar kashe iyayen Balaraba, itace tayi sanadiyar da " yayana suka zama karuwai itace ta nuna min hanyar bin gidajan malamai da bokaye gami da "yan bori,, tun lokaci da mukaji labarin auran Balaraba da Sarki! Muka bazama gurin malama domin mu rusa abun Allah bai yi ba, sai da mukayi nasara karbo asiri gurin malamin mu Wanda aka je aka debo kasar kabari aka had'a dashi domin a zubawa balaraba. Kan hanyar ta ta wucewa idan ta tsallaka ta hau kace,sai Shamsiyya ta maye gurbin ta" Mama ta rafka Salati da sallami tace"Da kanku kuka aikata wannan aiki"? Uwa! Ta daga Kai tana share hawaye, ta cigaba da cewa"Duk nau'in kayan asirin yana gurin ta wannan zaman da kuke tare da ita bashi da amfani ne tazo ne domin ta aiwatar da kudirin ta,, Yau a kanta Sallau ya sake ni saki uku duk ya manta hallacin da nayi masa na ciyar dashi na shayar dashi duk ya manta shiyasa kawai naga gwara inzo in tona mata asiri" Lantana ta dunga rantse-rantse cewar k'arya take mata duk sharri NE ta nayiwa Balaraba bakin ciki NE ganin ta a gidan sarauta, Balaraba kuwa in banda kukan bakin ciki babu abunda take,, lokacin su Sadiya da Usuman suna makaranta,, wani irin tausayin ta ne ya dura a zuciyar Madabo mahaifiyar Halisa kenan Lallai yarinyar tana ganin rayuwa. Mama tace"Duk Ku rufe min bakin ku anan, sukayi shiru,, suna zare ido kallon Lantana cikin bada Umarni tace"Je ki d'auko min kayan asirin" Lantana babu musu ta mike simi-simi ta shiga dakin da take, shiru falon yayi kowa na sake -sake, Lantana ta dawo hannuta rike da bak'ar Leda ta aje gaban Mama,, Cikin kunya da tsarguwa. Mama tace"Bud'e muga abunda yake ciki" Hannu na rawa Lantana ta fara bude ledar,, Sosai Mama take mamakin ganin kayan asiri Wanda duk tarin kasa ne da wasu saiwowi tace"Wannan itace k'asar kabari"? Daga kai Lantana tayi cike da kunya "Wannan fa"? Tafad'a tana nuna d'aya ledar. Baki na rawa tace" Wannan yace"A sama ta a abunci sunan shi shashatau zata mance kowa bayan ta hauka CE" Mama tayi murmushi me ciwo tace"Kin ce da k'arya ake miki" Lantana ta hau inda inda Daga mata hannu Mama tayi tace"Ya Isa" Shiru tayi gami da sunkuyar da kanta kasa Mama tace"Ina son duk Ku biyun kuji tsoran Allah Ku tuna yana ji yana kallon Ku da dukkanin abunda kuka aikata, Hak'ika shi ubangiji na kowa da kowa ne kuma mai amsa bukatun bayin sa, hakanan me yafiya ga Wanda ya sab'a masa,, Hak'ika kun aikata babban kuskure na had'a Allah da waninsa,, babu me yi sai Allah shine ya hallice mu ya hallice duk wani Abu me rai da Mara rai tsirai zafi sanyi ruwa wuta da sauransu shi ya halli rai da mutuwa,,, ina rokan Ku Ku tuba tun kafin lokacin mutuwar Ku yayi domin babu Wanda zai dawwama duniya, ga Balaraba nan a zaune a gaban Ku ku nemi gafara ta

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108