Skip to content

Chapter 18

Chapter 18

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,233 words 0 views Progress saved
Download Book

zan fita muka hadu da cinkoso a titi haka ma yanzu abinda ya tsai dani kenan, ga mariba ta wuce ban yi sallah ba" "Ai kuwa sai ki yi harama yin sallah sabida kin san sallahr magariba lokacin ta kurarre ne" Iya tafada ta kokarin daura Alwala Lantana ta hau surutai na ha baici, tanayi tana tauna goro babu abinda ya dameta, Iya da Balaraba suna jinta babu wanda ya tanka mata a tsakaninsu Uwa tace"ke ma dai Lantana da wata magana kike wanda a ka rai na shi za'a fadawa haka ya yarda,mu babu abinda za'a rufe mana duk abinda mutum yakeyi muna da labarinshi, Sadiya matar Kawu Maman ce ta fito daga wurin ta, ta dan tsinci magan ganun da Uwa take a kan Balaraba, tace"ke dai Uwa kinyi a sara wallahi, ki tsaya kina shirme da "yar cikin ki, ki tsaya ki gama kashe wutar dake gabanki mana, amma kin bi kin sanya yarinuar nan a gaba kullum da irin sharrin da zaki kulla mata,kuma kullum kina cin arziqinta duk abinda kikeyi a na sani, haihuwa ce kema kinyi,duk abinda kasowa kanka to ka sowa dan uwanka, amma gaskiya abinda kikeyi ba kya kyautawa wallahi" Saura kadan Uwa ta kifar da kaskon tuyar awarar ta wanda yake cike da mai gefe ga uban a wara nan cikin roba ok Tayi kan Sadiya da masifa "ke kinga sarkin kinibibi da kankan ba, kwadayayya kawai, au! sabida in ta taje yawon iskancinta ta dawo tana kawo miki ajiyar kudi kuyi raba dai-dai shine kika fito zaki tare mata, iyi, to bari kiji babu ruwanki da ni da " yayana wallahi, bakinki ya sari dayan kashi,duk cikin zuri'ata ban haifi lalatattu ba ehe! ke da baki san ciwon haihuwa sai ki fadi haka, in kinyi zuciya yau ki haihu banza juya wacce bata haihuwa kawai" Uwa ta kare maganar tana buga cinya bakinta duk ya tara yawu sabida sabida tsabar jaraba da masifa Sadiya tayi wani murmushi mai ciwo ta kalli Uwa tace"Babu abinda yake damunki sai jahinci, wannan "yayan naki da kike magana a kansu,ni a gurina da haihuwarsu gwara babu,sabida zasu iya yi miki sanadin shiga wuta, sabida haka babu abinda zan ce yanzu sai dai in ce Allah ya shirye ki, kuma Balaraba da kike wanna tada jijiyar wuya a kanta tafi karfin ki daga ke har " yayan ki" da mara Uwa taci ta dinga cusawa Sadiya zagi gami da gore-gore tace "karya kike ki ce wancan mutsuyaciyat yarinyar tafi qarfina wallahi sai dai idan banga dama ba,ke dai kawai kice kina yi min bakin ciki kawai ganin ke baki haihu ba, Lantana na zaune tana jinsu uffan bata ce ba, dama in suna fadansu bata saka musu baki, Iya kuwa sauri takeyi ta idar da sallaha tafito, Balaraba ma sa taji abin yayi yawa tafito ta kama Matar Kawu da yake haka take kiranta dashi, tana bata hakuri da kyar ta mayar da ita gurunta, tafito ta daura alwala, kowa yayi shiru, sai Uwa ce kawai take zage-zage ga yara nan sunyi cirko-cirko suna kallonta taqi tazo ta sallamesu, Walidi ne ya shigo gidan kafadar sa rataye da wani katon buhu cike da robobi da gwangwanaye da kwalebe gami buhun-buhuna, ya tadda Uwarshi tana ta sirfa asahar sai kace ba magujiya Ya na wani ciccije baki yace" ke kuma Uwa wai menene? tun daga waje a ke jiyu masifarki ke dawa ye ne ehee!! Ya karashe maganar yana cije baki Tana kokarin zama kan kujerat suyar a warar ta tace"yo ni da waye ne in ba wacan "yar iskar yarinyar ba, ita kuma waccan juyar mai zaman kashe wando ta fito tana min maganar banza, sabida bata san darajar haihuwa ba take fadin wai da hai huwarku gwara babu, shine nake ci mata mutunci,domin ina raye babu mahalukin da ya isa ya tabaku in kyaleshi ko da ko sarkin garinan ne Almusfah" Bai tsaya ya gama sauraran abinda take cewa ba, ya nufi gurin Sadiya gadan- gadan, yana wani irin zagi irin na marasa tarbiya, ya daki kofar gurin da karfi abinka da kofar da babu kwari sai ga ta tabude da kanta, kokari yake ya shiga gurin, Iya tana tareshi yace"dallah iya saurara mana, wannan matar har ta isa ta ai bata mu ko tafada mana magana dan Uwarta! yau sai na farke mata ciki da kwalaba wallahi,ki kyauce kawai na afka mata, sai na nuna mata waye ni, yawa kike Iya!!! "Walidi wato ni ban isa in fada maka kaji bako, yanzu Matar wan mahaifinkan naka zaka cakawa kwalaba,iyi yaushe ka zama haka" Iya tafada tana rirriqeshi Matar Kawu ce tafito jikinta sanye da hijabi hannunta rike da carbi da alama bata dade da idar da sallah ba Tace"Iya sake shi gani na fito yazo ya caka min kwalabar, in ya cika shi mara kunya ne, yau zasu ga gatana daga shi har Uwarshi" kafin Iya ta ankara Walidi ya kwace daga hannuta, ya nufi inda ya jibge buhun shi na gwan-gwan ya ciro kwalbar maltina guda ya basa ta a kasa yayi kan Sadiya cikin zafin zuciya! *YANZU A KA FARA*โœ๐Ÿป [22/06, 15:16] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation ๐Ÿ‘ธ๐Ÿป๐Ÿ‘ธ๐Ÿป๐Ÿ‘ธ๐Ÿป๐Ÿ‘ธ๐Ÿป โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ† _*GIMBIYA BALARABA*_ โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ† ๐Ÿ‘ธ๐Ÿป๐Ÿ‘ธ๐Ÿป๐Ÿ‘ธ๐Ÿป๐Ÿ‘ธ๐Ÿป _*Na*_ _ยฎBINTA UMAR ABBALE_ *MARUBUCIYAR* ```Nana khadija``` ```Yaro da kudi``` ```Gimbiya Balaraba``` Zamani Writes Association๐Ÿค๐Ÿป *๐Ÿ…ฟ30* ______Da gudu Balaraba ta kara so gurin tace"wai kai Walidi me yake damunka ne,? wane irin zafin zuciya gare ka, kanaso ka aikata aikin da nasani a rayuwarka, ni in dai a kai na kuke wannan abin zan tafi in bar gidan sai ku sake a ciki, amma duk tsiya nan ne tushe na, kuma da nan nake gadara,ni wannan masifar ta ishe ni wallahi" Jin furucin da Balaraba tayi yasa Lantana ta mike a zabure ta nufi inda a ke rigimar tace" kai Walidi ka kiyaye ni wallahi, wato kanaso ka jawo mana musiba,ko bisimillah ka caka mata kwalba mugani,wato uwarka tana daure maka gindi ka yi abinda kaga dama,ai uban naka zai shigo ya same ni, ehee"! Ta kalli Balaraba dake tsaye tace"ke kuma da kike cewa zaki bar gidan,gidan ubanki zaki je, kinaso ki kara nunawa duniya dama zaman kanki kikeyi ko, kina min bakin cikin abinda kike bani kullum ta Allah to babu inda zaki je,kina nan kina cigaba da samo min kudi ehee!! Lantana ta karashe maganar tana gyara daurin zaninta Tsaki Balaraba taja kawai ta bar gurin domin cigaba da tsayuwarta a gurin zai ya janyowa ta zagi Lantana ko ta gaya mata magana,shi yasa tabar gurin ranta a bace Uwa kuwa jin abinda Lantana tace yasa ta dinga ga ya mata bakaken maganganu, tace"wallahi Lantana sai tau na kara tabbarwa cewar ke muguwar kwadayayyi yace, wato duk abinda nake miki ba kya gani, ai sai kije ki tayi" Shiru Lantana tayi mata sabida tasan masifar jarabarta, ta mike taje ta dauki buta ta shiga ban daki, batare da ta saurari cin mutucin da take mata ba, *Wannan kenan* *GIDAN SARKI* Yana zaune a lambu dake shashen shi, wasu dogarawa masu manya-manyan riguna da manyan rawani, su biyu suna tsaye a kanshi, daya da wani katon mafici daya kuma a tsaye yana bin gurin da kallo, daga yaji motsin abu zai duba, Shi kuma yana kishin gide kan wani

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108