Chapter 8
Chapter 8
ta sanya Suwaibah a gaba tana ta yi mata fada tace"duk Abinda lantana zatayi babu ruwanki da'ita idan mijinku ya fita kine mi izinin zuwa nan gudun fitinar laraba ,sai miyi zamanmu idan ya dawo sai ki koma, Kinji ko? Suwaibah ta daga kai tana zubar da hawaye gami da tuno Dan ginta da "yan Uwanta ,Rayuwa kenan Kafin su watse sai da shatu takara yi mata fada sosai San nan tafito ta tafi Lantana Na zaune tsakar gida tana jiran shigowar ,malam Tanko ,Domin yau ko me za'ayi sai dai ayi taci Alwaashin bazai kwana da Amaryarsa ba tunda ya munafurce ta, Sallau ya shigo fudun! Fudun! Dashi kayan jikinsa duk datti tsabar kazanta jikinshi in banda tsami babu Abinda yake yi Ya zauna kusa da Babarta sa gami da cewa"lantana me kikeyi har yanzu baki je kin kwanta ba ,goma fa ta wuce yanzu" Tace"INA jiran babanku ya shi go Ayi wacce za'ayi" Yace"to Ina Abinci Na"? Lantana tace "kaga sallau !!wane irin Abinci kuma ,zan baka? Da girmanka da komai ,ni yau ban yi girki ba,ka kyale ni inji da Abinda ,ya dame ni" "Gaskiya dole in yi Aure nima nagaji da wannan Abin da a ke mana a gidan nan Abinci ma sai a hanaka" Dubi Yunusa dake shi Ubanshi yana sonshi ai yayi masa Aure ya bashi Abin yi da gurin zama,Amma mu muna zaune, gaskiya da sake ,bari Baban ya shigo yasan wacce zaiyi, shikkenan sai mu zauna muna kallonshi yana Aure Aure ,duk kudinshi su kare ta nan gurin. Sai bayan ya mutu mu tashi a tutar babu" Lantana ta gyara zama tace"Yo dama ai tuntuni nake fada muku Ku San Abin yi wallahi domin Malam baya tataku ,kaima kaje ka nemo matar Aure ,ihe! Duk in da kudi suke yafito dasu yai maka kuma dole ya baka jari da gurin Zama" Sallau yace "ai Abinda zan yi keanan kuma zan fara binkicen a dakarsa ta waccan dakin nasa da baya son Abude nasan da a kwai Abubuwansa a ciki masu Amfani ,zan bi dare Na sacesu ,a kan ya Qarar dasu a banza ba mu mori ko kwabo ba" Wata dariya Lantana ta fara yi cike da Farin ciki tace"shiyasa nake son ka Sallau ,ai kai ne maganainsa wallahi" Sallau tace"wai har an kawo masa Amaryar ne"? Dakin Suwaiba lantana ta kalla tana zabgawa harara ,tamkar da mutum take tace"tana ciki tana jinka munafukar banza! *BINTA UMAR ABBALE* _MARUBUCIYAR_ *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* ππππ _in kana bukatar cigabansi ga numbar nan_ 08089965176 [04/05, 03:08] +234 808 996 5176: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation? π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *πΎGIMBIYA BALARABA*πΎ π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *βπ»writting by* _*BINTA UMAR*_ *Maman Abdul Wahabu* _RABBI SHARALI SADARI WAYYASIRLI AMRI WA'ALAL UQUDATUN MIN LISANI YAFQAHU KAULI_ *π Ώ13* Tashi sallau yayi yaje ya dinga buga kyauran dakin ,cikin sigar rashin mutumci ,yana zagin Suwaiba Matar mahaifinshi Lantana tace" kayi min daidai ni dama nasan zaku share min hawaye Na" Sallau yaciga ba da ciwa Suwaibah mutumci yace"Tsintacciya wace tafito yawon karuwanci ,Dole sai kin koma garinku ,Na gado mai sifar bararoji nan ba Nijar bace ,kin zo zaki lashe mu mayya kawai" Suwaiba Na ciki tana kukan wannan cin mutumchi da ,salau ya ke sirfa mata! Motsi yaji daga waje ,yayi saurin barin kofar ,Suwaibah yaje ya zauna kusa da lantana ,duk a zatonsa malam tanko ne, Maman ne ya shi go fudun! Fudun! Yadawo daga yawonshi Na gidan kallo Ya zauna bakin rijiya,yana hamma yace Lantana ina Abinci na? Ban dashi!! Lantana tafada a zafafe tacigaba da cewa"gantalalle gama yawon Na ka zaka tambaye ni Abinci ai ko ina dashi bazan bayar ba" Maman yace"to kar ki bayar mana ai nasan in da yake zanje in diba" Tace"zagina zakayi ne Maman" wato baza ka dai Na yi min rashin kunya ba ko kana gananin Abinda mahaifinku yayi min" "To me zan miki "yafada babu damuwa a fuskarsa yacigaba da cewa "karkari kawai duk abinda matarshi tayi min ko tayi miki in Zane ta ciki da waje" Lantana tayi dariya gami da gyara zama tace" yawwa Dan arziqi irin albarka ,dama haka nakeso nasan kuna sona ,sabida haka. Mutaro mu takura mata kamar yadda mukaiwa wa"yancan yaran suka gudu ,har sai tagaji itama ta gudu da kafarta. Sabida Azabar mu Tace "kai kuma Sallau kabi dare da rana ka kwashe duk wani Abu da yake taqama dashi mu boye, domin baza mu tashi a tutar babu ba" Sallau yace ai ba sai kin fada ba Lantana" Dariya Maman yayi yace"gaskiya Lantana kin San ta kan Mugunta" Ita ma dariyar ta sheqe da ita tana gyara zama tamkar wata sabuwar mahaukaciya tace" ai duk a gurina kuka koya" Tace"bara Na kawo muku Abinci "yayan Albarka" Ta mike tayi kchin tana sambatu kamar tababbiya Suwaibah Na makale jikin kofarta tana jinsu ,Da duk Abinda suke kullawa,tausayin Malam tanko ya kama ta,sai tace"in sha Allahu Allah bazai Baku iko ba" Goma da dara bi Tanko ya shi go gidansa,ya kulle gidan , Abin mamaki Su Sallau ya gani zaune sun kewaye uwarsu kamar masu Neman gafara Yayi sallama Suka Amsa ,ban da Lantana tana can tana kallon Abinda yake hannunsa! Sallau yace Barka da dare? "Barka kadai" Tanko yafada yana kokarin shiga dakin Amaryarshi Sai lantana ta mike taje ta tari hanya ,cikin Neman tashin hankali tace"Malam baka isa ba fa" Cikin nutsuwa Tanko yake kallonta ,Tamkar mahaukaciya yace"lafiyarki kalau kuwa lantana" Rasss!! Nake tafada gami da buga cinya! Tace "bani ledar hannunka ,tafada kamar wata Uwarsa! Abin yabawa Tanko mamaki ,da yake tanko ba ya son raini ko kadan yace"bazan baki ba Lantana ranki zai yi mummunan baci idan baki kauce kin bani hanya ba" Ta buga cinya! Cikin rashin mutumci da rashin kunya tace "bacin rai Na yaushe kuma ,Tanko kajima baka bata min ba,har kaje ka daura Aure batare da sanina ba sabida tsabar muna furci da Annamimanci kuma karasa wazaka Aura sai mayya kuma karuwa wacce ba'san daga in da take ba" To sai dai kazaba ko ni ko ita ihee!!!! Wani bacin rai ne ya turnike Tanko ,wai shi Lantana take zagi a gaban yaransa da matarsa,kawai sai ya fidda hannu ya tsinka mata mari ,ya hankade ta ,tafadi a gurin ya shige dakin Amaryarshi ya mai da kofa ya rufe gamma!! Kuka Lantana ta rusa tana dukan kofar dakin da kafarta gami da zagin suwaibah ta uwa ta uba,makota Na jinta, Sallau ya taso yana kokarin janye ta daga gurin tana fincikewa tace"sallau kaga yadda Malam ya fasa min hanci jini Na zuba ko" Da sauri sallau ya lalubi Cocilan din shi da yake yawo da ita a Aljihu yana haska fuskar Mahaifiyar tashi Ai kuwa ya sata habo gurin marin gashinan jini yana zuba a hancinta. Da sauri yace"Maman zo kaga n" Maman ya taso a fusace ya karaso gurin.yana dubawa Tabbas jini ne yake fita a hancin mahaifiyar tasu, Ganin yadda Maman yake huci yasa Lantana kara lanjarewa tana kuka sabida ta San halin Maman da bakar zuciya! Suka janye ta daga bakin kofar suna rarrashinta ,nan suka yi mata Alkwarin daukar mata fansa a kan Suwaibah tunda duk a dalilinta Malam tanko ya zubar mata da jini ,Abinda bai taba faruwa ba , To suma sun dauki Alkwarin sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108