Skip to content

Chapter 97

Chapter 97

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,221 words 0 views Progress saved
Download Book

fara gyangyad'i,, ya mike a nutse ya kashe wutan dakin,, bed din ya nufa Balaraba tayi tsuro tana kallon inuwar sa,, sai da yw zauna sannan ya cire jallabiyar da take jikinsa,, babu zato taji ya jawo ta jikinsa, gabanta ya dunga fad'uwa duf!!duf!! Zif din yake k'okarin zugewa tayi saurin dafe hannusa,, kansa ya zura tsakanin wuyanta yana sakin ajiyar zuciya daki-daki,, k'okarin hanashi take, amma sai da yayi nasarar zuge mata zuf din ya cire rigar ya jefar kwantar da ita yayi k'asan shi yayi mata rumfa, Balaraba sai motsi take da bakinta taka cewa komai duk inda ya kai hannunsa sai ta kai nata duk a k'okarin ta na hana shi abunda yakeyi ya ta kasa,, sai ma jikinta da yayi la'asar sakamakon uban soyayyan da yake zuba mata,, Balaraba taji kamar ba a duniya take ba,, ta shagala Wanda ba san ma yayi nasarar cire mata brziyya ba,, aikuwa ta gigice amma yanai mata wani salo tuni ta bada kai bori ya hau suka hau soyayyar su irin ta ma'aurata,, Sarki! Ya sha mutukar wahala lafin ya samu nutsuwa,, Balaraba kam jin ta take a sama, ta manta a wace duniyar take, ita dashi sai sauke nuffashi suke,,,,, wani irin kullewa mararsa take,, shi kansa yasan ba duka ya zubar da abun ba, yanzu shine damuwar sa, zai iya shiga mugun hali, mutukar bai samu yayi sex ba, domin shine katt! Shine za samu sukuni,, a galabaice ya kira sunanta, ta amsa murya na rawa yace"Ki yarje min na je gurin "yar Uwar ki na biya buk'ata ta, ina Cikin wani hali" Sosai ta tausaya masa,, cikin raunin murya tace"Babu damuwa, ai dama amfaninmu kenan, na yarje maka kaje kawai" mik'ewa yayi yana zura jallabiyar sa,, Albarka kawai yake sa mata,,, sauka yayi daga bed din ya d'auki key zai futa, ta kira sunansa juyo wa yayi yace"Menene uhumm? Kiyi hakuri Yanzu zan dawo"' shiru tayi haka kawai taji kwallah na k'okarin zubo mata,, ya fuce da sauri,, Azima tafi Halisa dauriya, saboda haka shashen ta ya nufa Cikin duhun dare, dam ma akwai hasken futulu a wasu guraran,, Azima na zaune a gefen gado ta zabga uban tagumi sai tunani take kana kallonta kasan akwai abunda yake damunta,, taji ana bugu tana k'okarin tashi taji karar wayarta,, tana dubawa taga Sarki! Ne hannu na rawa ta d'auka, yace"Bude min kofa" jiki na rawa ta je ta bud'e masa ya shigo ta mayar da kofar ta rufe,, kai tsaye bed din ta ya nufa,, ta bishi a baya,, tana shiga ta ganshi yana k'okarin cire Riga, tace"Lafiya Yallab'ai "? Kwanciya yayi bed din ta yace" Zo" Azima ta gane me ke da akwai,, zuciyar tace mata Allah ya kawo miki shi har dakin ki,, da sauri ta nufi friji ta d'auko Lemo mai sanyi ta k'araso kusa dashi,, tace"Yallab'ai tashi ka fara shan Lemo nasan ranka a b'ace yake"" sama-sama yake jinta ya mike ya karb'i lemon dake hannuta ta bud'e masa ya shanye Tass! Ta karb'i robar ta aje,, kashe futular tayi ta rungume shi,,, cikin mawuyacin hali ya biya ma kanshi buk'ata,, yana gamawa yaji wata irin muguwar kasala ta rufe shi,, da k'yar ya koma part d'insa, Balaraba na zaune ta rafka tagumi jiran dawowar sa kawai take, ya shigo ta bishi da kallo ya shigowa ya kwanta babu abunda yace mata,, kusa dashi taje ta kwanta gabanta na fad'uwa,,, da k'yar bacci ya dauketa mai cike da mafarkai! Asubah ya farka tare!dashi, ya d'aga kafa zai sauka k'afar tak'i d'aguwa yayi-yayi taki motsi sai wani yammmmmmmmm!!! Take masa. 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿108* Kalmar Innalillahi wa'ina ilahi raji'un itace ta futo daga bakin sa, yunk'urin d'aga k'afar ya kuma yi a karo na uku, tak'i motsawa,, hannu yasa ya d'agota yaji wani Yammmmmmmm! Mara dad'i Dole tasa yayi saurin aje ta saboda ji yayi abun har tsakiyar kansa,,, zufa duk ta jik'a masa jiki kamar babu sanyi asubah,, salatin da yake ne,, ya farkar da Balaraba ta mike a zabure itama bakin ta na fad'ar kalmar Innalillahi wa'ina ilahi raji'un, saboda wani irin mumman mafarki da tayi,, hannuta ya Kamo ya rik'e tamm!! Suka tsurawa juna ido,,, gumi taga goshin sa nayi,, yana ta cije baki!! Bakinta na rawa tace"Yallab'ai baka da lafiya ne"? Da k'yar ya gyda mata kansa, yace"K'afata ta rike min" gabanta ya fad'in,, cikin zuciyarta tace"Kar dai mafarkina ya zama gaskiya,, hannu takai kafar tana shafawa idanunta har sun soma zubar da ruwan hawaye,, a hankali yace" cire hannun ki babu dad'i" da sauri ta cire hannun nata tana kallonsa,, cikin dauriya yace"Yaya za'ayi nayi sallah" tace" Ko in kama ka mik'e"? Gyad'a kai yayi yana murmushi me ciwo yace"Baza ki iya ba,, mik'omin waya ta""" sauka tayi da sauri ta d'auko wayar ta mik'a masa,,, numbar Shatima ya kira,,,, ya fada masa halin da yake ciki,, cikin tashin hankali Shatima ya futo daga gida,, kai tsaye gidan sarautar ya nufa lokacin har an idar da sallahr asubah,, Balabara na durkushe a gabansa jikinta sanye da hijab,, ba ta cire ba,, Shatima yayi sallama ya shigo,, zama yayi yana duba k'afar,, cike da alhini yace"Kurum wayar gari kayi kaji k'afar taki ta kuwa"? Sarki! Ta girgiza kai shi kadai yasan ciwon da yake ji yace"Da sauk'i ai idan kin takuwa tayi,, taki motsi fa" Shatima ya Dora hannunsa k'afar yana salati,, wayarsa ya Ciro yana kiran dector dake duba Sarki!! Yace"yazo yanzu yanzu,,, "Kamani in mik'e in kama ruwa sai in d'aura alwala inyi sallah". Shatima ya mike yana kici-kici ya samu ya mik'e inda Allah ya rufa asiri ma k'afa d'aya ta taku itama da k'yar da dafa bango suka je toilet yayi uzirin sa, kana ya dauro alwala suka futo,, dadduma ta shimfuda masa,,, cikin zuciyarta sai tasbihi take Allah ya gajar ta musu wahala [9/26, 8:42 PM] BintubatulBintUmarAbbale👄: Da Jan k'afa suka k'araso gurin yayi nufin ya tsaya abun ya gagara,, sai ya zauna a nutse yayi sallahr sa,, duk suna tsaye suna kallonsa Balaraba sai goge hawaye take,, Shatima ko ya kira numbar Shahid yafi Sau a kirga bai d'auka mybe baya kusa,, dector ya shigo da kayan aiki,, cikin girmamawa ya gaida shi ya amsa a nutse ya fara yi masa tambayoyi,, Sarki! Ya fada masa duk abunda ya faru,,, A hankali ya kama k'afar yana dubawa,, lafiya Lou da ita a ido,, matsata yayi sarki! Ya cije baki!! Yace"Kar ka k'ara matsawa,, dector ya cire hannunsa da sauri yana neman afuwa,, yace"Yallab'ai ina ganin dole zamuje hospital dakai domin mu auna k'afar dole kuma a d'auke hoton ta, domin sanin maganin da ya dace da ita" Gyad'a kai kurum yayi,, Shatima yace" Bari insanar da Mama Halin da ake ciki,, babu Wanda yace masa komai,, yana sauka k'asa suka ci karo da Halisa ta shigo,, da fara'a ta tsaya suna gaisawa da alama batasan abunda yake faruwa ba,, Shatima ya wuce bai fada mata ba,, kai tsaye sama ta nufa cikin k'asaita! Tana shiga taga Balaraba

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108