Chapter 12
Chapter 12
tana hora hanci ita zata haihu ,Shiga Dari fita Dari sai ta yadda Habaici tamkar Wacce bata taba Haihuwa ba ,Ita ko Hafsatu bata ce Mata komai ,in tagama Ai kace Aikacen ta ,sai ta tafi bangaran ,Suyi zamansu Har Magari ba *Balaraba* ta saba da Halima Sosai in Kusan Kullum tana Hannunta ,in ko bata gurinta tana can gidan ,Iya Atika, Haka jama'a suke Kaunar ta daga An fita da ita kowa son ta dauke ta yake,Sabida farin jinin ta, Uwa! Ko babu shiri ta bazama, Gurin Malamai a kan Yarinyar ,Wai a Sanya Mata Bakin jini a ida nun Jama'a kuma a saka Ta ta fandare ta zama ga gararriya, Malamin nata yaga Tsubbu bace Tsubbacan Sa ya yi Mata Baya nin Yadda zata yi da kayan Aikin da ya bata Mutukar ta kuskure to babu Makawa "Yayanta zasu Lalace domin Aikin kansu Zai kuma, Haka ta dawo gida tana Haki ga tsohon Ciki a jikinta, Sai da ta bari dare yayi Sosai kowa ya shige dakinshi ,sannan ta Fito ta daga Manyan dutsinan da suke girgi dashi ta tona Gurin da Wuqa yayi zurfi Sosai ,sannan ta saka Wasu Manya Manyan Layu! Guda biyu ,tayi Sauri ta Mayar da kasar gurin ta Binne ,sannan ta Dora dotsen a kai. Ashe tayi shuka a idon Makwarwa Domin dai tun lokacin da tafito ,Halima ta ganta ita ma ta ta shine domin Zuwa ban daki har ta fito sai ta Ja da baya ,ta labe jikin kofar ta ganin Uwa!! A Gurfa ne a gaban Murhu ta dage tana To na wa. *BINTA UMAR ABBALE* _MARUBUCIYAR_ *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* 08089965176 [04/05, 03:14] +234 808 996 5176: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation? π§π»ββπ§π»ββπ§π»ββπ§π»ββπ§π»ββπ§π»ββ *πΎGIMBIYA BALARABA*πΎ π§π»ββπ§π»ββπ§π»ββπ§π»ββπ§π»ββπ§π»ββ *βπ»Writting by* _Binta Umar_ *Maman Abdul Wahabu* _*ZAMANI WRITES ASSOCIATION*_ *π Ώ20* _Bissimillahi_ Uwa! Na gama binne Layun ta Mike ,tana karkade jikinta sai wai ge wai ge take Na rashin Gaskiya, tayi Sauri ta shige dakin ta Ita ko Halima sai ta bari ta dai najin Motsin Uwa! Daga dakin ta,Sannan ta fito a hankali,ta aje botar hannunta gefe ,ta Dauke katon dutsen ,sannan ta sa Wuqa tafara tone Abinda Uwa ta Binne! A gurin Can ta tonu Layu daure jikin Wani Jan yanki, tayi Bissilimih gami da sanya Hannunta ta dauke ta aje gefe ,ta fara mai da kasar gurun tana Rufewa,Tsaf ta Gyara gurin ,ta mike tana Addu'oi ta dauki Layun ,ta je ta aje a gurin ta,Sannan ta dawo tayi Uzirin ta dama Abinda ya tashe ta kenan, Jin Motsin bude kofar ban daki ne yasa Uwa futowa da Sauri ,Tana kallon Bakin Murhu,Ajiyar Zuciya ta Sauke ganin Babu Abinda ya faru yadda ta bar gurin haka yake, Kallon- kallo sukayi ita da Halima,Sai ta buga tsaki ,ta joya ta shige dakin ta ban ko kofa! Girgiza kai! Halima tayi kawai,tana Mamakin Zuciyar Uwa Tamkar ta kafurai, A fili tace Allah ya shirye ki Uwa!" Ta shige dakin ta ita ma Safiya nayi Uwa! Ta fito ta aza tukunyar Awara ,A wuta ta dinga Hura huta Sosai sabida Malam yace Mata ,In ta binne layun ta saka Wuta sosai a gurin yadda Aikin zai fi saurin kamawa, Ai kuwa haka tayi sai Faman Saka ice take, duk a kokarin ta Na taga *Balaraba* ta lalace, *Allah ka sa muda ce* Can Bangaran Halima kuwa ,babu Wanda ta fadawa Abinda ya faru ,kawai Safiya nayi ta boye Layun Cikin Hijab din ta ,ta fita daga gidan,kai tsaye gidansu ta nufa,dama kusa ne,ta sanya kannenta ,suka kwance Layun ,tare da yi musu futsari Sannan tace ,su jefa a Masai! Ai kuwa haka yaran sukayi Abinda ta Umar cesu, Nan ta rarraba musu Goma-Goma suka tafi suna Murna, Maihaifiyar ta take Tambayar ta Mai nene"? Nan ta warware mata komai Tace "Gaskiya Uwa! Bata da imani Wallahi narasa Abunda Hafsatu ta tsare mata,Bai wuce ita tayiwa Asiri ba" Halima tace"Tabbas ita za tayi wa ,in sha Allahu sai dai sharrin ta ya bi ta,tunda ita ba ta nufe ta da shi ba, ***** Wannan Shine sanadiyar Lalacewar Iro ,Uwa!Na zuba Ido taji an ce Balaraba tafara sace-sace sai Hakan tafaru kan Dan ta Iro, Kwatsam! Suna Zaune daf da Magariba dukkaninsu a tsakar gida har Lantana ,ta dawo daga yawon Tallanta, Tafito da ciniki tana lissafawa Sallau! Ma shigowar sa kenan ,yana gyara tsayuwar Kekensa, Ita Kuma Tana Aikin Awara Wacce Shamsiyya take Zama gidin bishiya tana Soyawa da daddare, Kawai! Suka ji ihu! Ana barawo barawo Kafin suyi Wani yunkuri! Iro yafado gidan Yana Haki! Gashi sai Warin ganye! Yake yi,idonshi yayi ja,da gudu ya shiga dakin Lantana ya kulle , Matasa ne suka shi go sun kai su goma ko wannesu riqe da Abin duka! Suka Zagin Iro ! Wai sai ya fito sun dake shi, Lantana ta Mike a zabure! Tana gyara daurin Zaninta bayan ta Kwashe kananun kudinta da ta baza a kasa tana qirgawa ta boye cikin ,Wani burgujejen Sket din ta Mai Aljihuna,Wanda take sanyashi a ciki kafin ta daura Zani, takarasa In da suke tsaye Suna Hayaniya! Sallau Sai Rarrashin su yake Sabida ,dama shi tuntuni yaji Labarin Abinda Dan shi yake Aikatawa. Tace"Ku tsinannu! "Yayan Mutsiya ta, Mai jika Na yayi muku ,kuka biyo shi da Abin duka sai kace ,Wanda kuka kama shi da kayan Wani! Daya daga cikinsu, Yace "ke! Tsohuwa Kar ki rainawa mutane Hankali mana! Eh! A kwai tsinanne irin Iro! barawo Mai kwatar Wayoyin Mutane, Kinga Wannan Yaron ya fizgewa Waya,yanzu An ai keshi ya kai chaji ,Sabida haka kushiga Ku fito dashi ,Billahillazi Ku mu balla kofar! Mu Saba masa Kammani,dama ya ishe mu da Sace-Sace' A Unguwa babu dama a Aiki Yara da kudi ,sai ya kwace. *BINTA UMAR ABBALE* _MARUBUCIYAR_ *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* 08089965176 [04/05, 03:15] +234 808 996 5176: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation? π§π»ββπ§π»ββπ§π»ββπ§π»ββπ§π»ββπ§π»ββ *πΎGIMBIYA BALARABA*πΎ *βπ»Writting By* _Binta Umar_ *MAMAN ABDUL WAHABU* _*ZAMANI WRITES ASSOCIATION*_ *π Ώ21* "Sai dai idan kune barayi To kaji"! Lantana tafadi Maganar Kamar zata kaiwa Yaron Duka! Taci gaba da Cewa "Nasan Halin jikana baya Sata ,haka Kawai zaku kala Masa Sharri, Mutsiya ta" Wani Yaro Da suke kira Umaruru Dan zafin Kai Ne ,Sosai Bai Saurari Kowa ba Yayi Hanyar Dakin da yake Hango iro tun dazu yana Leqo da kai ta taga, Ya daki Kofar dakin da kafarshi daya,ta bude wai sunan an San ya Mata Sakata , Ya kamo Iro suka fito ,Yana turjewa, Nan Mata San suka yo kansa ko wanne da Abin duka ,suka fara jibgarshi suna Tambayar inda ya kai Wayar da ya kwace Nan Uwa! Tafa sa ihu! Tayi kan su Tana tutturesu Wai kar su kashe Mata da! Su fadi ko nawa ne kudin Wayar Zata biya su Lantana ta rika dura Musu Ashar tana bangaje su Lallai sai ta shiga tsakiya ta Hanasu dukan iro Umaruru ya Sanya Hannu daya ta ture ta tafadi a gurin ,Amma duk da Haka bata dai Na Zaginsu ba gami da Yi Musu mugun Baki Shi ko Sallau Shiru yayi yana kallonsu yana tsaye jikin bango yasan ko yace Suyi Hakuri ba za su hakura ba ,Sabida yasan Dama sun Dade sunaso su kama iron, Shi tsoro yake Ma kar su hada dashi, Halima da Hafsatu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108