Skip to content

Chapter 98

Chapter 98

Ba Sonta Nake Ba Book One Complete Hausa Novel 1,224 words 0 views Progress saved
Download Book

ya karba ba tare da ya dago ba balle ya san ya take,nima dai ban dago na kalle ta ba wajan nake bi da kallo domin ya tafi da imani na sosai. Ina daga ido naga ta kafe Zafar da ido kaman ta lashe shi har wani murmushi take ta jerowa ba tare da ta san tana yi ba. Ras naji zuciya ta tayi wani mugun harbawa ina jin wani zafi na taso min a zuciya dan ji nayi kaman in tashi in shako ta,cikin rashin sa'a kuwa ta juyo muka had'a ido wani banzan kallo mai cike da gargadi na aika mata ina Jin wajan ma ya fara fita kaina sai dai ganin shi Zafar din bai san ma tana yi ba yasa na dan ji sanyi a raina. "Fried rice and chicken with couslow" muka ji muryan shi ba tare da ya dago ba ya fad'a yana mika mata menu su,cikin sauri ta karba ta bar wajan mu dan kawo mana abinda yace. Ajiye wayan nashi yayi ya dago ya kalle ni yace" ko wajan bai miki bane naga kinyi shiru".. D'an turo baki nayi cikin jin haushin kallon shi da tayi nace" sun cika kallo dayawa". Murmushi mai sauti yayi yana"ki fito fili kice kina kishin wata ta kalle ni". Sai a lokacin na tuno katobar da nayi dan haka cikin tsare gida nace kishin meye kuma zanyi,wani ne da zai fita naga yana ta kallo na".a take murmushin fuskar shi ta bace lokaci daya yana "meyasa baki gaya min ba a lokacin". Kamin in bashi amsa waitress d'in ta kawo abinda yayi order ta fara jejjera mana su. Tana gama jerawa ta juya ta bar wajan ba tare da ta kara gigin hada ido da mu ba,tana tafiya naji yace" meyasa baki gaya min ba?" "Saboda naga ya fita ne shiyasa"kwafa yayi ba tare da ya kara magana ba ya ture dayan plate d'in gefe yasa min spoon a cikin plate na gaban shi yace min " let's eat". D'an satan kallon mutane dake wuri nayi naga kowa harkan gaban shi yake dan haka banyi magana na dauki spoon d'in muka fara cin abincin ina mita a zuciya ta kan a wajan ma dan iyayi irin nashi a plate daya zamu ci abincin. Bai fi spoon 4 yayi ba ya dauki tissue ya goge bakin shi, spoon d'in da ya ajiye nabi da kallo kamin inyi magana ya riga ni yace" it's not tasty at all, Ni tunda na saba da girkin ki bana iya cin abincin ko ina wlh". Wani dad'i ne ya ratsa ni dan inko abinda ya fad'a haka take to tabbas na kusa mallakan shi,ajiye spoon d'in nayi nima ina " toh mu koma gida mana in samo maka abinda zaka ci". "No dare yayi yanzu,amma tashi muje "yace yana mikewa nima mikewan nayi saida yazo ta waje na ya rike min hannu sannan ya saka musu kud'in su a cikin bill da suka kawo mana muka fito ,yanzu ma shi ya bud'e min mota na shiga ya rufe sannan ya zagaya shima ya shiga ya tada mota muka fito bamu zo gida direct ba sai da ya tsaya a suya sppt ya saya mana dasu ice cream sannan muka dawo gida. A nan tsakiyan parlour muka zauna kan rug muka ci naman sosai dan suyan yayi mana dad'i,ice cream kam ni kad'ai ce na sha Zafar cewa yayi baya sha.tattara sauran naman da ice cream d'in nayi na kai kitchen naman na saka su a fridge koda na dawo ban tarar da shi a parlour ba ya shiga dakin shi. Nima dakin nawa na wuce direct bathroom na fad'a nayi brush na watsa ruwa sharp-sharp na fito,gaban mirror naje bayan na goge ruwan jiki na shafa lotion sama-sama sannan nabi lungu da tsako na jikina da humra mai sanyin kamshi. Normal rigan bacci na saka amma bashi da wani tsaho dan da kadan ya wuce guiwa na, hawa gado nayi na kwanta ina tunanin yinin mu na yau.Zafar ya canza sosai wanda kullum nake tunanin ko dai ya fara sona ne? Wata zuciyar Kuma kwabata take tana tunanin furucin sa akaina. Zafar kuwa shima bayan ya gama shirin sa na bacci ya kwanta sai yaji duk kwanciyar bata mishi ba so yake ya gan shi kusa dani mu kwanta irin na jiya. Zurum ya mike kaman Wanda ya tuna wani abu bedroom sleepers d'in shi ya saka ya fito a hankali yana tsand'a har ya iso kofan parlour ya tura ya shiga ya d'an saurara jin shiru babu motsi ya tabbatar mishi da cewa na gama shirin kwanciya na kwanta. Sai da ya kara matsowa kusa da kofan bedroom d'ina sannan ya fara yin motsi da abubuwa can Kuma ya kunna kukan mage a wayar shi ya d'an yi kukan sannan ya fice da sauri ya koma nashi dakin ya kwanta yaja bargo ya lullub'a yana dariya tare da fatan Allah yasa tarkon da ya d'ana ya kama mishi tsuntsu gasasshiya. Ni kuwa a lokacin har na lumshe ido ina jiran bacci ya dauke ni amma na fara jin motsi a parlour na,nan da nan na tsure dan ya tuno min da horror film da na kalla sannan ina matukar tsoron mage a rayuwa ta.karkarwa jikina ya fara lokacin da naji kukan mage da gaske ne kuka na fara ina karanto duk ayoyi da addu'oi da suka zo bakina na ja bargo na rufe har kaina. Lokacin da na daina jin kukan magen na fito da kaina a hankali ina dube-dube a cikin dakin ganin babu komai yasa na sauko a hankali cikin tsand'a na fito parlour shima na leka banga komai ba amma kofan parlour a bud'e take bàyan ina da tabacin na kulle. Ai ban san lokacin da na fita a guje ba jikina na kara daukan karkarwan ban tsaya a ko ina ba sai dakin Zafar da yake baccin karya. "Finally" yace can kasan makoshi Yana murmushiin jin dad'i,kamin ya ankara sai ji yayi na fado kan shi tare da kankame shi cikin tashin hankali da tsoro Ina "mage mage Zafar a parlour na,I don't like cats ina matukar tsoron su nace ina kara shigewa cikin jikin. Da kyar ya samu ya fusgo numfashin sa daya bar jikim sa na wucin gadi,hannu 2 yasa ya kara mana ni da jikin shi yaja bargo ya rufa mana yana shasshafa ni da sauri-sauri dan gaba daya notin kan shi ya kwance babu abinda yake gani ko yake ji a halin da yake ciki sai na cikar burin shi bai taba shiga hali na bukatuwa kaman yau ba. Nima duk da ina Jin bakon al'amari a tare da ni firgita da nayi bai barni na dawo normal ba,shima ganin ban hana shi ba ya fara aika min da sakonni da zafi-zafi cikin fitan hayyaci. Ban ankara ba naji yana kokarin zame min riga cikin sauri na rike mishi hannu ina girgiza mishi kai,da kyar na iya bud'e baki na nace" kayi hakuri ba muyi haka cikin yarjejeniyar mu ba" Idanun shi da suka canza kala ya watso min, cikin azama nayi kasa da nawa har yanzu jikina bai bar rawa ba sai da ya min kallon kysan 30 seconds sannan ya

Table of Contents

Chapters

99 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99