Chapter 94
Chapter 94
ya dawo da ita hayyacin ta. "Na'am me kace boy?" "Let me sleep kadan " yace yana hamma ya hau gadon ta ya kwanta, da ido kawai tabi shi tana tunanin abin yi Sai kusan karfe daya ya tashi daga baccin bai tsaya bata lokaci ba ya shiga bathroom yayi alwalan azahar ya fito yayi mata sallama zai wuce gida daga masallaci, tana ce mishi ya tsaya yayi lunch before ya wuce shi kuma yace mata " no zanje gida in ci na san by now ta gama mana delicious tana jirana".ya fita abin shi Ajiye serving spoon dake hannun ta tare da rafka tagumi da hannu 2 zuciya na kuna. Ina idar da sallah na fito main parlour shima a lokacin yayi sallama ya shigo muna had'a ido ledan daya sayo mana fruits ya tsubuce a hannun shi suka zube a kasa, ido ya zuba min kaman ya cinye ni domin tunda muke bai tab'a gani na cikin irin wannan shigan ba ga hot red lipstick dana shafa ya bala'in tsotse mishi ruwan kai. Hannu ya ware min alamun he needs a hug, cikin wani irin taku da ban san na iya shi ba na nufo shi.gyara tsayuwan shi yayi yana jiran in karaso, ina zuwa dab da shi har kamashin turaruka na sun fara ruda shi maimakon in fad'a jikin shi yanda yake tsamani sai gani yayi na durkusa na fara rattare fruits da ya zubar ina maida su cikin ledar. Pls kuyi hkr kuyi manage da wannan. [2/23, 8:16 AM] Ummee Yusuf: 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍ https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.* Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa. *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* *. *64&65* Innalillahi kawai nake maimatawa a zuciyata ganin yanda ya mayar min da kitchen up side down, saboda soya dankali da kwai gaba daya ya hargisa kitchen d'in ko ina kaya ne a warwatse ga b'awon dankalin da ya b'are suma zube a k'asa. Karasa shiga kitchen d'in nayi na ajiye kayan hannu na sannan na fara gyarawa ina yi ina maganan zuci" ina ma ace kulawar da yake bani da kuma soyayya da yake nuna min da gaske ne, dan ni kam kullum soyayyar shi ƙaruwa take a zuciyata sai dai nasan abin da yasa yake wannan draman dan ya samu jiki na ne, kuma na san yana samu ni kuma na gama yawo domin lokacin da ya d'ibawa auren mu ya kusa cika". Ras-ras naji zuciyata tana bugawa, fargaban rabuwa da shi ce cike da zuciyar, ina ma zamu kasance ne har abada, domin a yanzu bani da burin daya wuce in ganmu tare ya kasance muna tare na har abada, bani da burin daya wuce in jini a jikin sa. A kullum shauƙin son kasancewa dashi ninkuwa yake a zuciyata da gangan jikina sosai nake kai zuciyata nesa wajan ganin banyi wani abin a gaban shi ba, dan in yana wani abin ji nake kaman in had'iye shi in huta. maganan zuci da nake yasa ban san lokaci ya d'an tafi ba, ganin sha biyu ya d'an gota yasa na daura mana abincin rana, abu mara nauyi na girka mana sannan na fito na kimtsa parlor duk da ba wani datti yayi ba na share nayi mopping sannan na kunna coal na zuba turaren wuta na zallan itacen sandal. Nan da nan ko gidan ya d'auki kamshi mai sanyaya zuciya, abincin da na gama kwashe mana cikin warmers na jera mana su kan dinning sannan na shiga wanka ganin ko ina yayi kal dashi, saida na kusan minti talatin ina wankan sannan na fito. Zama nayi agan mirror nabi jikina da lotions masu kyau da kamshi, light make up nayiwa fuskata domin ni ba ma'abociyar son kwalliya dayawa bane.lungu da tsako na jikina nabi da body spray masu sanyin kamshi da sanyaya zuciya. A gaban sip d'ina na tsaya ina karewa kayayyakina da suke a jere kallo ina tunanin wani kaya zan saka, cikin dube duben da nake ido na ya sauka kan wani english gown black color tsayin shi da kadan ya wuce guiwa ta sai adon stones da red flowers da akayiwa gaban rigan daya kara mishi kyau.duk da ban taba saka irin kayan tunda nazo gidan ba amma haka nan zuciya ta ta kwadaitu da saka kayan. Ina sakawa kuwa yayi min cip na cika kayan ya lafe a jikina ya fito mun da shape d'ina sosai kayan ya min wani irin kyau nida kaina na san na canza,tsayawa nayi ina karewa kaina kallo sai naji sha'awan shafa lipstick a labba na Red lipstick na shafa a labban nawa nan da nan ko ya kara haskani ko dan ni ba ma'abociyar lipstick bace oho. Hijabi na zura na kabbara sallahn azahar jin har an fara sallah a wasu masallatan anguuwan. Shi kuwa Zafar yana fita gidan su ya wuce kai tsaye ba tare da ya biya wani wajan ba,yana fitowa a motan shi bayan ya daidaita parking d'in shi ya hango Abba na saukowa daga steps d'in fitowa a parlour su cikin haraman fita hannun shi rike da 'yar brief case. Da sauri Zafar ya karasa gare shi cikin natsuwa da ta fara zame mishi jiki ya rusuna ya gaida Abban shi, shima cikin jin dad'in canjin tilon d'an nashi ya amsa yana tambayan shi lafiya ta. Cikin dan jin kunya ya amsa da " tana nan lafiya lau tana gaishe ku". "Muna amsawa, daga gida kake ko"? "Eh Abba naga kaman fita zakayi?"ya tambayi Abban yana kallon jakan hannun shi. "Tafiyar gaggawa ce ta same ni zuwa kasar Germany, munyi order wasu kaya aka samu akasin da dole sai naje da kaina. Wayanan nan abubuwan kai ya kamata kayi su ko Kuma ka fara taya ni da wasu harkokin ne amma ban san meyasa baka son aiki ba sai zaman banza" Abba ya bashi amsa a d'an kausashe. Murmushi yayi Yana sosa keya tare da fara in ina " ammm ummm Abba na kusa karban business din ka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99