Skip to content

Chapter 90

Chapter 90

Ba Sonta Nake Ba Book One Complete Hausa Novel 1,293 words 0 views Progress saved
Download Book

shi da turarukan shi masu kamshin gaske sannan ya kara karfin Ac yana shirin hawa gado yaji razqnannen ihu da na sake. A guje ya fito bayan yayi wurgi da remote din hannun shi ya banko kofan d'akin ya shigo can ya hango ni manne da gini duk na fita hayyacina in banda karkarwa da gumi ba abinda jiki na yake, da gudu ya karaso wajena yana tambayana meya faru?. Ina jin muryan shi na juyo na fad'a jikin shi tare da kankame shi ina cigaba da kukana, shi kuwa sai da yayi suman kusan ten seconds sannan ya dawo hayyacin shi,hannayen shi duka 2 ya saka ya kara manna ni ajikin sa yana aikin sauke tagwayen ajiyan zuciya yana jinsa a wata duniya daban, da kyar ya samu ya had'iye wani busahhen yawu daya tokare mishi makokoro sannan ya samu bakin magana. "M.....meyaaa.. faru...? Yace yana hada kalmomin da kyar. "Ni tsoro nake ji ina ta jin motsi a dakin nan kuma na san fatawa ne irin na film din da muka kalla dazu ne ta biyo ni" nace cike da kuruciya. Wani irin dad'i ne ya lullube Zafar yaji kama ya daka tsalle dan yaga zallan kuruciya a magana ta kuma ya samu hanyan da zai kara samun kusanci dani. "Ya Salam baby, kin san all these ghost stories are real? Shiyasa ban so mu kalla ba but saboda naga kina so muka kalla just kiyi addu'a ki kwanta ba abinda zai faru" yace min yana karamto duk addu'a da yazo bakin shi kan ince mu kwana tare ko in bishi dakin shi. Saurin rike mishi singlet nayi ganin zai zame ya fita ya bar ni " Dan Allah kada ka fita ka bar ni Dan Allah". Wani munafikin murmushi ya saki ya sake dawowa baya yana kara kire ni da kyau yana godewa Allah da yasa muka kalli horror films d'in nan. " Shhhh it's okay gani nan babu inda zan je, muje ki kwanta I'm with you". Sake shi nayi na juya a hankali na fara tafiya zuwa bakin gado shi kuwa yabi kafafuna da suke waje da kallo yana had'iyen yawu, zama yayi gefen gadon yana kare min kallo dan duka rabin kirjina a waje yake.yana ganin zan bud'e ido ya dauke kan shi da wuri Yana " toh kina nufin Ni kwanan zaune zanyi kenan?" With much hope din nace ya hau gado ya kwanta. "Akwai bargo a cikin wardrobe ka dauka sai ka shimfida ka kwanta a nan" nace mishi ina nuna mishi kasa gaban gadon. "Kuut" yace da karfi harda zaro ido kaman wanda yaga abin tsoro " Amma wannan yarinya kin raina min wayo ki saka ni gadin ki sannan kice Wai in kwanta a kasa ke kuma akan gado? U re not serious" yace yana mikewa a fusace kaman gaske. Cikin sauri na rike hannun shi idona na cikowa da hawaye nace " kayi hakuri pls kada ka tafi zo ka kwanta toh " wani murmushin gefen.baki ya saki ganin hakar sa na neman cika da ruwa. "No ba matsala ki kwanta abin ki let me go to my room dan ban fiye son sharing room da mutum ba" yace yana kara tsuke fuska. Matsawa baya na fara yi da sauri nace "zo ka kwanta pls kada kayi fushi kaji?" Bai ce min kala ba sai dai ya juyo a yangan ce yadawo da baya ya zauna tare da ayyana abubuwa dayawa a ran shi. [2/23, 8:12 AM] Ummee Yusuf: 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍ https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.* Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa. *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* *. *62&63* Jan bargon nayi na rufe har kaina ina jin sanyi a raina tunda ina jin motsin mutum kusa dani, shi kuwa a ɗosane ya kwanta irin shi a dole alfarma yake min alhalin a zuciyar shi kuwa ji yake kaman ya taka rawa. Kamshin sa duk ya hana ni sukuni ya cika min hanci sai wani natsuwa yake sauko min na musamman,shima ta b'angaren shi hakan yake kamshin turaruka da nayi amfani dasu masu sanyin duk sun dagula mishi lissafi ji yake kaman ya matso jikina ya rungume ni yayi maganin abinda ke damun sa,wani ɓangaren na zuciyar tayi saurin kwabar sa kan ya bi komai a sannu. Muna nan kwance shiru kusan awa 1 amma babu wanda yayi bacci a cikin mu kuma babu wanda ya motsa,wata dabara ce ta fad'o mishi a rai nan da nan ya fara sake numfashi da d'an karfi alaman yayi bacci kenan.juyowa nayi a hankali na fuskance shi da yake ya juya min baya bana ganin fuskar shi sai yalwataccen gashin sa baki sidik da yake kwance na zubawa ido ina jin kaman in kai hannu na in shafa. Dakin nabi da ido ganin ya kashe wuta mai hsken dim light kawai ya bari sai naji duk tsoro ya fara rufe ni, matsowa nayi kusa dashi ina "Zafar! Zafar!! "Cikin murya kasa-kasa ya basar dani yayi kaman da gaske baccin yake harda hadawa da minsharin karya wanda ya kara tsorata ni. Kusa dashi na matsa sosai kaman zan shige jikin shi har yana jin d'umin numfashi na na sauka a wuyan shi,nan da nan kuwa yaji ya kara rasa natsuwan shi har ya kasa daurewa ya juyo idon shi a rufe amma ya daura min hannun sa na dama a konkoso na ya kara manne ni da jikinsa duk wai a cikin yana bacci yake. Banyi gigin raba jikina da nashi ba saima kara gyara kwanciya ta da nayi saboda sai yanzu na samu natsuwan yin bacci, aiko ban kai minti goma ba bacci mai dad'in gaske yayi gaba dani na bar Zafar mai baccin karya yana karewa fuskana kallo kaman yau ya fara kallo na. Tun daga kan giran idona ya fara kallo zuwa hancina haka yayi ta yawo da idn shi akan fuskata mai neman wani abu, da kyar yayi nasaran tsaida idanun nashi kan d'an mitsitsin baki na da

Table of Contents

Chapters

99 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99