Chapter 71
Chapter 71
na fahimci na fada son shi ba na wasa ba kuwa. Bedroom na wuce jiki a mace na zauna bakin gado hawaye na suna kara speed din gudun su inayi ina jin haushin kaina ko meye abin damuwa da wanda bai damu da Kai ba, na kan shiga mummunan tashin hankali in na tuna cewa zai iya rabuwa dani a koda yaushe dan ji nake kaman ba zan iya rayuwa babu shi ba. Sai da naci kuka na koshi sannan na mike na shiga wanka, na dad'e a sosai ina wankan sannan na fito d'aure da towel wanda ko cinya ta bai ida rufewa ba tsefaffen gashin kaina da na wanke ya kwanto baya na ruwa na tsiyaya, direct mirror na nufa na ja stool na zauna tare da jona hand dryer na fara busar da gashi na. Sai da ya fara bushewa na ajiye dryer na dauko mayukan gashi na shafa sannan na taje na saka rebon na tufke in pony tail kokarin kunche towel na fara domin inji dad'in shafa mai kaman wani abu yace juya baya ina juyawa muka had'a ido da mutum zaune akan gado na ya tsura min ido kaman zai cinye ni d'anye. A zabure na mike da gudu zuwa bayi naga shima ya mike zai bini , haba kaman walkiya na shige na mayar da kofa na kulle harda murza key zuciya ta na harbawa da sauri-sauri. Knocking ya fara yi a hankali yana " pls ki bude Zareefa ba abinda zanyi miki magana nake so muyi kinji?" Naji muryan shi cikin sanyin yana roko na. Girgiza kai na kawai nake girgizawa kaman yana gani na baki na ya kasa furta komai dan na riga na gano abinda yake nufi ni kuma ba zan tab'a bari yayi min wayo ba haka kawai. "Zareefa pls listen to me dan Allah ki bud'e kinji?" Nan ma shirun nayi mishi na kasa gaskata kunnuwa na wai yau wannan dan girman kan ne yake roko na harda sassauta murya jin suna na a bakin shi yasa naji kaman in fito inje gare shi saboda ban tab'a jin dad'in sunan nawa ba kaman a bakin shi. Sai zuciya ta na kara gargadi na akan kar na biye shi duk salon yaudara be, hmmm maza kenan gaskiya sun kware a yaudara ina ma da gaske ya sauko ne muyi zaman mu. Hakan da na saka a raina naji sabon kuka ya zo min anan na durkushe inayi ina jinsa yana ta min magiya da knocking amma ban amsa mishi ba har ya gaji ya bar wajan. ******************** Baban mu koda suka saka shi a wannan bakar mota sai da suka rufe mishi ido da wani bakin kyalle sannan suka d'auki hanya a cikin motan ma duk da idon shi a rufe yake amma sai rokon su yake yana basu hakuri, bige mishi baki da wani daga cikin sojojin yayi da gindin bindiga yasa Baba yin shiru bai kara yin koda tari ba balle ya Kara gigin magana sai faman tare jinin da yake zuba a bakin shi yake yana jin zugin tsakiyar kan shi. Sunyi tafiya mai d'an nisa sannnan yaji sun tsaya duk suka fito shima fito dashi sukayi suna Jan shi dan har yanzu basu bud'e mishi idanun nashi ba. Sunyi tafi mai nisa yana ta jin iface-ifacen mutane da hayaniya kala-kala har yaji sun iso wani waje shiru babu wani motsi balle muryan mutum, nan sun yi tafiya sosai sannan yaji sun tsaya a wani waje yana ji suka bud'e wani kofan karfe suka ingiza shi ciki sannan suka kunce mishi ido kamin ya dawo daidai yaji sun rufe kofan ta waje. Wajen baki kirin take ko tafin hannun shi baya iya gani balle ya san a ina yake, shiru yayi ya zauna cikin wani yanayi mai wuyan fassara shi dai ya san shida fita a cikin wannan duhun sai ta Allah. [12/14/2021, 7:54 AM] Golden Pen Writers Associ: 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍ https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.* Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa. *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* *49&50* Yawo ya dinga yi a motan nashi yaki komawa gida saboda shine zaman lafiyan shi gashi bai san waye kuma zai tunkara da maganan nan yaji sauki ba shi Sadeeq da ya san sirrin shi ma bai bashi goyon baya ba to ina zai je? A wani karamin masallaci daya gani ya tsaya yayi sallahn mariba da aka kira bai tashi ba yana nan yana kai kukan shi ga Allah kan yaye mishi wannan sabon al'amari da yake ji game da ni, gashi a dalilin baya iya controlling kan shi har raini ya fara shiga tsakanin mu, ji yanda d'azu na tsaya ina mishi tsawa for god sake this village girl? Yace cikin ran shi. Jiki a mace ya fito daga masallacin tare da addu'an Allah ya amsa mishi addu'oin da yayi, mota ya shiga maimakon yayi hanyan gidan shi direct hanyan main house d'in su ya mika horn d'aya kawai yayi mai gadi yazo ya bud'e mishi gate ya kutsa kai cikin gidan nasu. Abba da Mom suna zaune a tsakiyar parlour da alamu basu dad'e da gama cin abinci ba domin ya tarar Mom sai aikin had'a kayan da suka b'ata take, kusa da Abba ya zauna tare da daura kan shi akan kafadan Abba sannan ya fara gaishe su. Mom ma dakatawa tayi da aikin da take ta amsa mishi cikin kulawa sannan ta kwashi kayan tayi hanyan kitchen, Abba na ganin Mom ta bar wajan ya juyo ga tilon dan nashi da kyau yana shafa kan shi yace " ya akayi ne son naga duk yanayin ka ya canza?" Salon da Abba yayi amfani dashi yayi mishi magana yasa yaji hawaye na taruwa a idon shi amma ya shanye tare da kakaro murmushi ya daura kan fuskar shi yace" bakomai Abba" "Ni mahaifin ka ne Zafar na san yanayin kana cikin damuwa da kuma na farinciki, ba zan tilasta maka sai naji abinda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99