Skip to content

Chapter 77

Chapter 77

Ba Sonta Nake Ba Book One Complete Hausa Novel 1,287 words 0 views Progress saved
Download Book

ka kasance da ita ko sau d'aya ne, yaro yaro ne ni tunda kace min zaka iya auren ta tun a lokacin na san there is something special about her in your heart da kaima baka san da shi ba, but for now ya kamata ka sani cewa ka riga da kayi nisa a cikin son ta....." " Enough of this bullsheet Sadeeq kada ka kara tara ta da wannan banzan maganan, ba son ta nake ba I repeat myself ba sonta nake ba....." Ya fad'a a tsawace tare da ficewa fuuu cikin fushi kaman zai tashi sama, dariya Sadeeq yayi yana " zaka dawo ne ka same ni yaro". [12/14/2021, 7:54 AM] Golden Pen Writers Associ: 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍ https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.* Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa. *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* *51&52* A gidan mu Inna ta cigaba dafa abincin sadaka suna rabarwa , Inna Asabe da Hajara suna taya ta kullum sai dai har yau Gwaggo Aisha bata ce ci kan mu ba ko Kuma ta fito su jajantawa juna game da kame Baba da akayi , kullum tana d'aki ko motsinta ba'a cika ji ba. Ta d'auki fushi da Hajara sosai kan taki yarda su karasa aikin da suka fara akan Zafar ga kuma aikin abincin sadaka da take taimakawa su Inna ya kara tunzura ta shiyasa ko kallon inda take bata yi, itama Hajaran share ta tayi domin tana cike da takaicin halin ko in kula da take nunawa akan halin da Baban mu yake ciki dan haka kowa tsabgar gaban shi yake. Jameela kuwa yau ta kai kusan wata bata leka gida ba sannan babu wanda ya san inda take kuma babu wanda ya damu da ya neme ta ko dan sun saba ganin haka sai ranan da taga dama take dawowa gida. Yauma su Inna suna cikin aikin su sai gata ta shigo cikin maye kaman yanda ta saba, ko sallama batayi ba ta fad'o musu cikin gida tana layi. Cak ta tsaya tana bin su da kallo baki bud'e cikin murya irin na 'yan maye tace " wato biki ma kuke a gidan nan shine babu wanda ya fad'a min, da ban zo na iske ba shikenan sai kuyi ya wuce ni ko? Ala dole kun mayar dani saniyar ware...." Tab'e baki Hajara tayi ta cigaba da aikin ta ba tare da ta kara kallon inda take ba sai kanwar Baban mu Gwaggo Hinde da suka iso yau da safe ta bata amsa da " kaji min ja'irar yarinya a gidan uban wa aka ganki da za'a fada miki abinda yake faruwa a gidan, keda kika saka yawo a gaba da shaye-shaye toh uban ku sojoji suka tafi da shi yau kwana 2 bamu san ina suka kai shi ba....." Ga mamakin su dariya suka ga ta kyalkyale dashi harda rike ciki, saida tayi mai isar ta sannan tace " dan Allah ku kaini wajan sojojin nan in basu tukuicin abinda sukayi koda round d'aya-d'aya ne, wallahi sun matukar birge ni su Baba ana can ana girban abinda aka shuka. Ke kuma Inna ya kamata kifi kowa murnan wannan al'amarin ko dan cin kashin da yayi akan ki amma dan rashin zuciya shine wai harda ke ake addu'an fitowan shi, Allah yasa ya dauwama acan su gana mishi irin azaban da yayi ta gana mana tun tasowar mu" Tana kaiwa nan tayi hanyan d'akin su tana cigaba da wasu suratai da ita kanta bata san ma'anar su ba. Da ido duk suka raka ta har ta shige sannan kanwar Baban mu tace " toh Allah ya shirya mana zuri'a" da ameen suka amsa mata suka cigaba da aikin da yake gaban su. Gwaggo Aisha ce ta tare ta cike da farinciki dan duk abinda ya faru akan idon ta akayi shi domin tana tsaye ta jikin windown ta tana kallon su. "Allah miki albarka jameela ta kece kad'ai kika biyo halina a cikin ku, inama ace baki b'ata kan ki da shaye-shaye nan ba da kin cika duk wasu buruka na da 'yar uwar ki ta kasa cika min" cewar Gwaggo Aisha. Cikin muryar ta na 'yan maye tace " ke wai umma meyasa ba'a hiran arziki dake ne, kina wani zancen shaye-shaye ki sani ko kece kika tab'a ba zaki iya rayuwa ba sai da shi,kin san nishadi'i da ake samu kuwa in ansha......" Ta karasa harda lumshe ido alamun abinda ta fad'a har cikin zuciyar ta haka take Gwaggo Aisha kuwa kallon takaici ta bita dashi ba tare da iya cewa uffan ba. ********************** "Kai kar ka b'ata mana lokaci ko a kara mayar da kai inda aka fito da Kai ne?" D'aya daga cikin manyan sojojin da ya fara fusata da inda-indan Baba ya daka mishi tsawa. "A'a zan fad'a wallahi....wallahi zan fad'a ranka ya dad'e" Baba ya amsa cikin sauri. "No ka bari a kawo d'ayan partner shi d'in zaifi sai suyi mana bayani gaba ki d'aya" cewar babban cikin su, ba musu wasu 2 daga cikin kananan sojojin suka juya zuwa wani b'angare dake can nesa dasu shi kuwa Baba har a wannan lokacin kan shi a kasa yake ya kasa d'agowa sai had'a zufa da yake kaman ana mishi wanka. Bayan kaman minti goma yaji dawowar su tare da ingiza wani ya zube a kusa dashi har yana bige baba da yayi tangal-tangal kaman zai fad'i da kyar ya samu yayi gaining balance din shi ya zauna amma har yanzu bai d'ago ba balle yaga waye aka kawo. " Kai d'ago ka dubi mutumin gefen ka nan" Baba yaji an daka tsawa amma duk da yaji muyar da akayi maganan sai bayi saurin d'agowa ba domin duk a zaton shi da wanda aka kawo yanzu suke, a babu zato balle tsammani yaji saukan gindin bindiga a gadon bayan shi har sai da ya kwanta saboda azaba " how dare you ana yi maka magana kana jin mutane". Yaji wanda ya buga mishi bindigan

Table of Contents

Chapters

99 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99