Skip to content

Chapter 95

Chapter 95

Ba Sonta Nake Ba Book One Complete Hausa Novel 1,289 words 0 views Progress saved
Download Book

dawo gida ka huta da sweetie ka " duka Abba ya kaiwa keyar shi yana dariya tare da cewa " ja'irin yaro kana son maida ni kakan ka ko ganin babu su kusa da kai ko?" Shima dariyan yayi ya nufi cikin parlour da gudu cikin nishad'i yace "safe trip Abba". Driver da tundazu yake jiran su gama tattauna tsakanin uba da d'an sa ya nufo Abban da saurin shi ya karbi jakan hannun Abban ya wuce gaba Abba na bin shi a baya har zuwa inda ya fito da motan da zai kai shi airport dashi,bayan motan ya bud'e mishi ya shiga ya zauna sannan ya ajiye jakan a gefen Abban sannan ya rufe murfin motan sannan shima cikin sauri ya zagaya ya bud'e mazaunin driver ya tada motan tare da nufo gate da mai gadi ya dade da wangale musu gate suna fita ya kama hanyan airport. Shi kuwa Zafar da sallama a bakin shi ya shiga parlour amma bai samu Mom a nan ba sai masu aiki, direct sama ya hau zuwa dakin ta yayi sallama ya tura kofan ya shiga. Amsawa Mom tayi tare da juyowa daga gyara gaban dressing mirror ta da take yi tana mishi sannu da zuwa. Karasa shigowa yayi ya zauna kusa da kafar ta ya fara zuba mata shawgwab'a kaman yanda ya saba itama tana biye shi, " ga breakfast a dinning room if u re hungry" tace mishi tana shafa mishi gashin kan sa. "Haba Mom I'm a married man fa now how comes ba zanyi breakfast ba har zuwa wannan lokacin" ya bata amsa cikin turo baki kaman karamin yaro, kamin tabashi amsa cikin sauri ya daura hannayen shi duka 2 kan guiwa ta yace" Momy guess What"? Dan dariya tayi tana " just tell me what is going on kaima ka san I'm not good at guessing" shima dariyan yayi yace " yau ni na girka mana breakfast a gida". Cikin mamaki Momy tace " bangane kai ka girka breakfast ba". Gyara zaman shi yayi ya fara cewa "yes Mom yau ni na shiga kitchen tana ma bacci na girka mana breakfast chips nd fried eggs nd tea" ya karasa so excited. Zuciyar Momy na bugawa ta kara tambayan shi" kai da ko ruwan zafi baka iya tafasawa ba ya akayi har ka soya dankali da kwai?" "Google " ya bata amsa kai tsaye kuma cikin kwarin guiwa. Kai ta jinjina ta tafi duniyan tunani dole nema ta tashi tsaye kamin komai ya ida juye mata, ita fa shiyasa tun farko bata maraba da wannan auren domin talaka in Bai iya samun wuri ba balle Kuma ni yar malamai.shikenan iyaye na sun asirce mata yaro da mijinta ma baki daya duka-duka yaushe akayi auren amma gashi duk mun saye zuciyar su,l Abba yayi min kyauntan company nd yanzu Kuma tilon d'an nata yazo yana fad'a mata Wai ya girkawa yar yarinya karama abinci abinda duk tsawon shekaru da sukayi tare ko sha'awan shiga kitchen d'in bai tab'a nuna mata ba?. Tayi nisa da bata jin yanda Zafar ya dage yana mata bayani dalla-dalla ta yanda yabi yayi girkin shi cikin sauki, tab'a ta da yayi ne ya dawo da ita hayyacin ta. "Na'am me kace boy?" "Let me sleep kadan " yace yana hamma ya hau gadon ta ya kwanta, da ido kawai tabi shi tana tunanin abin yi Sai kusan karfe daya ya tashi daga baccin bai tsaya bata lokaci ba ya shiga bathroom yayi alwalan azahar ya fito yayi mata sallama zai wuce gida daga masallaci, tana ce mishi ya tsaya yayi lunch before ya wuce shi kuma yace mata " no zanje gida in ci na san by now ta gama mana delicious tana jirana".ya fita abin shi Ajiye serving spoon dake hannun ta tare da rafka tagumi da hannu 2 zuciya na kuna. Ina idar da sallah na fito main parlour shima a lokacin yayi sallama ya shigo muna had'a ido ledan daya sayo mana fruits ya tsubuce a hannun shi suka zube a kasa, ido ya zuba min kaman ya cinye ni domin tunda muke bai tab'a gani na cikin irin wannan shigan ba ga hot red lipstick dana shafa ya bala'in tsotse mishi ruwan kai. Hannu ya ware min alamun he needs a hug, cikin wani irin taku da ban san na iya shi ba na nufo shi.gyara tsayuwan shi yayi yana jiran in karaso, ina zuwa dab da shi har kamashin turaruka na sun fara ruda shi maimakon in fad'a jikin shi yanda yake tsamani sai gani yayi na durkusa na fara rattare fruits da ya zubar ina maida su cikin ledar. Pls kuyi hkr kuyi manage da wannan. 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍ https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.* Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa. *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* *. *66&67* Kallon santala-santalan kafafuna yake tare da ayyana abubuwa da yawa a ran shi, har na gama kwashe kayan marmarin da ya zubar bai sani ba saboda yayi nisa a tunani. Hannun shi da na riƙe shiya dawo da shi hayyacin sa ba tare da musu ko gardama ba ya fara bina da zuwa cikin parlourn kaman yanda na buƙata, ban tsaya a cikin parlourn ba sai a dinning area. Kujera na ja mishi dan ya zauna kaman yanda yake min, maimakon ya zauna sai ido ya zuba min yana ta zuba wannan tsadadden murmushin shi mai tsayawa a rai. Kawar da fuskata gefe nayi nima ina wani boyayyen murmushi sannan na dawo da duba na gare shi,da ido nayi mishi alaman daya zauna mana sai a lokacin ya lura da inda muke.nan ma bai musa ba ya zauna ni Kuma kayan daya sayo na wuce kitchen dasu na wanke na yanka mana a plate sauran Kuma na saka su a fridge,na dauki wanda na yanka mana na fito. Ina fitowa muka had'a ido da alamu tunda na shiga idon shi anan yake har na fito, ajiye plate din nayi akan table

Table of Contents

Chapters

99 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99