Chapter 56
Chapter 56
cikin gidan. A fusace ya mike yabi bayana zuwa cikin kitchen d'in ya same ni ina wanke set d'in tukane dana fito dasu zanyi amfani dasu. "Keh" yace a d'an tsawa ce amma da yake earpiece ne a kunne na ban ji komai ba saima kara bin wakan nake ina rausayawa shi kuma ya zata duk salon raini ne wannan yasa bai tsaya tunanin komai ya shigo a fusace ya janyo ni ta baya. Ni kuma da ban san da mutum a gidan ba balle in san da shigowar shi yasa na firgita sosai na rufe ido na na fara ihu iya karfina ina jero duk addu'a da yazo bakina "keep ur mouth shout my friend"naji muryan shi yana daka min tsawa da karfin gaske da yake earpiece din ya fita a kunne tar naji muryan nashi,a take na waro ido na waje ina kallon shi da fuska ta duk hawaye. "Stop staring at me,da idon ki kaman na mayya.wato ke wuyan ki yayi kwarin har zaki taka ki wuce ni ba tare da kin gaishe ni ba"da sauri na girgiza kai na hawaye na zab'o min,sannan ya kara da cewa"and look at this house for god sake ace wai da mace a ciki ko'ina dirt ko kina jira inzo in share miki ne?"nan ma cikin sauri na girgiza kai na. Kasa nayi da kai na tare da dana sanin fitowa da nayi da ban fito ba da ban hadu da wannan mugun ba. "Baki iya gaisun ba ko?" Naji muryan shi cikin kunne na, murya ta na rawa na gai da shi ba tare da na dago Kai na ba. Maimakon ya amsa sai yace " haka ake gaida na gaba, ina tsaye kina tsaye common kneel down and greet my friend". Kuka na Kara fashewa da shi na takaici na durkusa nace " Ina kwana" still bai amsa min ba ya gyara tsayuwar shi da kyau yana wannan murmushin sa da na tsana dan duk lokacin da yayi shi babu alkhairi sai zallar mugunta. "Zan kindaya miki sharud'a wanda dole ne ki bisu kamin lokacin ki yayi in sallame ki, na farko ya zama miki dole ko wani wani safiya kizo ki gaida ni, na 2 kuma kada ki kuskura ki bar gidan nan da datti dole ne ki rinka sharewa kina mopping din ko ina nd last thing kina girki kuma duk abinda na lissafo su make sure kinyi su before 8 am in ko kika tsab'a ko daya daga cikin su hmmmm" yace yana taune leb'en shi na kasa. Ban iya bashi amsan komai ba kaina dai yana kasa har yanzu hawaye basu dai na zubo min, murmushi yake ran shi fari kal yana jin wani irin nishad'i ganin ina hawaye duk ya wanke mishi takaicin sa na daren dinner. "Tashi ki gyara gidan yanzu ki tabbatar kin share kinyi mopping na ko ina kuma in har kikayi su any how zaki Kara repeating ne so its left for u" yana gama fad'a yayi gaba yana dariya cikin ranshi tare da kisisima yanda zai ci uba na cikin ruwan sanyi. Tashi nayi daga tsugunen dana gaji da yin ta dan kasa tashi nayi daga farko ina tunanin ta ina zan fara, ganin dai babu mafita yasa na fito da vacuum cleaner da na gani a cikin kwalin sa na daidaita shi na fito dashi parlour dan in jona in fara sharan kaman yanda ya umarta. Tun kamin in karasa wajan socket din ya daga min tsawa daya firgita ni na tsaya sororo Ina kallon shi " samun waje kenan wato baki da hannu kenan ko a gidan ku da wannan kike shara ?" Ya fad'a yana nuna min vacuum din da hannu. Shiru nayi ban amsa ba kuma ban juya ba sai zuciya ta dake min zafi wai a gidan mu dashi nake amfani? "Ki maida shi ki d'auko tsintiya ki share dashi right now" kala ban ce mishi ba na juya zuwa kitchen din na ajiye shi na d'auko tsintiya na fito na fara sharan bana ko kallon inda yake. Ajiye pen din hannun shi yayi ya kwanta yana kallo na yana Kara jin nishad'i gani na cikin hawaye, da gangan ya kirkiro atishawa yayi kusan guda 3 sannan yace wai da gangan nake sharo mishi da kura har ya saka shi yin atishawa. "Kina sharewa a hankali in kika sa na kara yi zan nuna miki true colour na" kaman in kurma ihu nake ji saboda takaici wani kura ne a parlour nan da za'a ce har ya saka mutum atishawa kawai dai salon wulakancin sa ne wannan na sani. Ban kula shi na gama sharan ko Ina da mopping duk yana zaune ko motsawa baiyi ba, baya na duk ciwo yake min da yake ban saba aiki haka ba har zan wuce d'aki yace in dawo in d'aura girkin yanzu. Cikin gunguni na wuce kitchen ina shiga na fara ja mishi Allah ya isa " wannan ai zallinci ne haka kawai ya sani sharan da tunda aka haife ni ban tab'a yin irin shi ba tunda gidan mu dai kowa b'angare shi yake sharewa amma dan mugunta yasa inyi wannan uban aikin, dani yake wallahi sai na rama" duk ni kad'ai nake ta masifa ta ina fere dankalin turawa dana gani an zuba su a cikin store. Patatos omllet nayi na zubo mishi a plate na d'aura a kan tray na plastic mai dan Karan kyau na saka mishi spoon na fito dashi zuwa inda yake zaune kaman wani sarki na duka har kasa na ajiye mishi, wani abin takaici da wannan bawan Allah ya min yanda kika san kashi na ajiye mishi haka ya tsaya kallon abincin. A kyamace ya d'auki spoon din ya sakuro kaman mai tsakuran kashi ya kai bakin shi, dama ina kallon shi ta gefen ido saboda inga wani reaction zaiyi domin na san karyan mutum ya kushe girki na koda banyi catering school ba Inna ta ba baya bace wajan girki, alaman mamaki na gani karara akan fuskar shi lokacin da abincin ya shiga bakin shi amma tsaban iyayi furzar da abincin yayi yana yamutsa fuska yace " meye wannan, tambayan ki nake meye wannan is this what u called food , muguwa wato so kike inci in mutu Allah kad'ai ya san abinda kika zuba a cik tsaban muguntai, common kwashe kayan ki nd leave my sight" Duk a masifance yake min maganan , rai na kara baki yayi na rasa me zancen ko inyi mishi da zan huce nayi, kawai tattara kayana nayi na koma kitchen ban kula shi ba. "What a mess" ina cikin had'a nawa abincin naji ihun shi daya kara firgita ni kamin in san me yake faruwa na gan shi a fusace a bakin kofan yace; " lalle kin cika Yar rainin hankali ki gyara ko ina amma ki kasa gyara min d'aki?" Ya karasa yana zubo min ido tare da tare kofan kitchen din. "Baka ce min harda d'akin ka ba shiyasa ban shiga ba". "Oh sai na gaya miki sannan zaki gyara ko d'akin nawa ba acikin gidan yake ba?" Kamin in samu amsan bashi ya cigaba "wuce ki gyara min yanzu plus my bathroom" Rufe plate din nayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99