Chapter 61
Chapter 61
hula sai bakin gashin kan sa dake sheki yana d'aukan ido. Kara fitowa yayi sai dai wannan karon ya cire rigan sai farin vest ne a jikin shi murdadden jikin sa a wake, hannun shi d'auke da laptop yana duba wani abu gaba daya hankalin sa yana kai, ni kuma ina nan tsaye yanda ya barni na kasa motsawa a wajan duk da naga inda nake yake nufowa amma na kasa matsawa ina kallon yanda shima vest din ta zauna a jikin shi, wato shi komai ya saka sai tayi mishi kyau....... Ina cikin zancen zuci naji mutum ya fad'o min mukayi baya tare kan kujera dake bayana ya kasance yayi min rumfa da faffadan kirjin shi, wani irin yanayi da ban tab'a tsintan kaina a ciki ba yau naji ni a ciki ganl kamshin jikin shi da kuma d'umin jikin sa da suka had'u suka bada wani yanayi na musamman, lumshe ido na nayi Ina addu'an Allah yasa mu dauwama cikin wannan yanayin Mai wuyar fassara. Cikin wani irin zafin nama ya d'aga ni tare da hamb'are ni gefe na fad'i kasa dole na waro idanu na dana lumshe na sauke su a kan shi, kaman wanda ya tab'a Kashi haka yake ta kakkab'e jikin sa yana watso min mugun kallo kaman idanun shi zasu zubo kasa. "Wannan kuma wani sabon iskanci kika fito dashi kizo ki tare min hanya kawai dan wannan kazamin jikin naki ya rab'i nawa, how dare you tayaya ma zakiyi irin wannan tunanin ko ban fad'a miki matsayin ki ba kamin ma ki shigo" ya karsa yana zaro min ido waje cikin sauri nayi kasa da nawa domin na razana. "Wallahi kika kara bin hanyan da nake bi sai nayi mugun tsab'a miki da alamu ina raga miki dayawa shiyasa har kika samu daman baza kolin ki yanda kike so" still ni dai bance mishi komai ba sai kallon shi da nake ta kasan ido cos duk yanda naso hana kaina kallon shi na gagara. D'aukan laptop dinsa yayi ya dudduba yaga tana nan lafiyan ta qalau babu abinda ya same ta, Kara saka kafa yayi ya hamb'are ni yana " get out of my sight da idon ki kaman na mayu a wajan ana magana kin zuba min su kaman zaki cinye ni". Tashi nayi ba tare da nace mishi kala ba na wuce kitchen na hado mishi drinks da abinci na kawo na ajiye mishi na wuce daki ina jiwo muryan shi yana in dawo in kwashe jagwalgwalo na ko waiwayowa banyi ba balle yasa ran zan dawo in kwashe. A bakin gado na zauna a hankali Ina mai lumshe ido tare sakin kayataccen murmushi ni kad'ai yanayin da muka kasance yanzu Yana min gizo a ido, kwanciya nayi rigingine ina kallon pop saman d'akin with a blushing face sai juyi nake akan gadon. Zaune na tashi ina yamutsa fuska ni kad'ai tare da tambayan kai na what's wrong with me? Na rasa mai bani amsa nayi nayi ko zan samu haske amma ban samu ba, tagumi na zuba kawai na zauna shiru can naji zuciya ta na azalzala ta kan in leka inga ko yana cin abincin? Cikin sand'a na iso bakin kofan na leka ta bulin makulli, laptop din naga ya ture gefe yana ta kwasan gara harda lumshe ido alamun abincin yana mishi dad'i, rufe baki nayi da tafin hannuna kada dariyan da nake rikewa ya fito fili ya ji ni. Ina kallon shi ya cinye abincin tas ya kora da juice sannan ya tattara kayan ka Kai su kitchen yazo ya zauna ya cigaba da aikin da yake yi a laptop din, ni ko sai da naga ya gyara komai ya zauna sannan na fito nayi hanyan kitchen ba tare da na kalli inda yake ba . Da ido ya bini har na shige yana tunanin me zai fad'a wanda zai kare kan shi kan cewa ba shine yaci abincin ba, har na fito bai samu wata gamshasshiyar magana da zai gaya min in gamsu ba. Tafiya nake a hankali ina kallon shi da alaman tambaya akan fuskata na waye ya cinye abincin? Cikin kame-kame ya fara magaa " hey look don't think negative dan ko yunwa zata kashe ni banga abinda zai saka inci wancan jagwalgwalon ba I just gave it to the driver suka cinye ya dawo da...." Kasa karasawa yayi ya tsaya kallon yanda nake ta gyad'a mishi kai tare da murmushin rainin hankali. "Meye kika wani zuba min ido kina dariya kaman wanda ke miki karya?". Saurin girgiza kai na nayi Ina danne dariya da yake son kufce min. A fusace ya tashi yayi kaina yana " dariya kike min ni zaki maida mahaukaci?" Aiko Ina ganin ya mike na kwasa a guce ina sakin dariyan da na danne na shige bangare na gudu ban tsaya a parlour ba na wuce daki na fad'a kan gado Ina dariya sosai . Shima daya biyo ni da gudu bai san lokacin da ya saki murmushi har hakoran sa suka fito ba ya girgiza kai yana " lallai yarinya nan ta fara raina ni". Nagode da addu'oin ku Allah ya bar zumunci nd Alhmdlh jiki na yayi sauki sosai . [6/16, 9:21 PM] Golden Pen Writers Associ: 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍ https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.* Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa. *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* Assalamu alaikum yan uwa da fatan munyi sallah lafiya, Allah ya karb'i ibadun mu ya nuna mana na gaba Ameeen. *39&40* "kada abinda kika gani ya tayar miki da hankali domin matan masu kud'in nan haka suke sun fi son 'ya'yan su su auri 'ya'yan masu kud'i kamar su, bakomai yasa kika ga tana mana wannan kallon ba sai dan sanin mu talakwa ne. Idan muka cigaba da yi musu addu'a sannan kuma ita Zareefa zata iya samo soyayya surukan ta wajan dagewa da kyautata musu tare da yi musu zallar biyayya" Maa ce take fad'awa Inna cikin kwantar mata da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99