Skip to content

Chapter 52

Chapter 52

Ba Sonta Nake Ba Book One Complete Hausa Novel 1,290 words 0 views Progress saved
Download Book

gyale sannan ta zauna a gefe na ta kama hannu na duka 2 cikin nata tace; "Toh Zareefa ni zan tafi sai gobe zamu dawo zan kara maimaita miki kiyi hakuri kiyi hakuri sannan...." Aunty dan Allah kadaki tafi ki bar ni mu kwana tare dan Allah Aunty" nace ina kokrin rushewa da sabon kuka. "Kada ki kuskura hawayen nan su zubo shikenan naji zan kwana anan bari inje in rufo mana kofa sai mu kwanta ko" ta karasa cikin rarrashi. Ajiyan zuciya mai nauyi na sauke ina gyad'a mata kai ta mike ta fita tare da bar min jakar ta a d'akin. Toh fans yanzu aka fara wasan koyaya zaman ma'auratan nan zai kasance ?? Sai ku biyo ni a next page, sai kuna hakuri kwananan I'm so busy . [6/16, 9:18 PM] Golden Pen Writers Associ: 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍ https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.* Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa. *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* *30&31* Ina zaune da jakan Aunty sai baza ido nake in ga ta dawo amma shiru ko alaman motsi bana ji balle muryan mutum, gidan yayi wani irin shiru na ban mamaki, cike matsanacin tsoro da ya kamani lokaci guda na mike jiki na tsuma na nufi bakin kofa na bud'e na l'eko ina kyautata zaton parlour ne nan amma tashin hankali da nake ciki bai bar ni na tantance ba. Muryata na rawa alaman kuka na iya kufce min a ko wani lokaci na bud'i baki na kwala mata, shiru kake ji babu wanda ya amsa ga dukkan yanayin gidan ma ni kad'ai ce a ciki, da gudu na koma d'akin da na fito na maida kofa na rufe harda murza key da na gani a jiki na haye gado da kayan jikina ko mayafi ban cire ba naja bargo na gudundune har Kai na saboda tsoro na fashe da kuka yanzu shikenan ya tabbata an min aure kuma da wannan mugun sannan gida d'aya zamu zauna, shikenan na shiga uku na sai yanda rayuwa tayi dani. Tun ina kuka ina sake-sake har baccin wahala ya d'auke ni ba tare da na sani ba dama ga gajiyar biki ga rashin bacci su suka had'e min waje guda sai ajiyan zuciya nake a cikin baccin alamun na ci kuka na koshi. Zafar kuwa tunda taro ya tashi duk hankalin sa yana kai na burin shi d'aya ne shine mu keben ce ya ci mutunci na sai zuba sauri yake mu shiga mota wani abokin shi da yazo bikin tun daga turkey ya tsaida shi yana mishi jawabin gobe jirgin karfe shida zasu bi su koma so ba lalle ne su had'u ba dan sun san a wannan lokaci yana can rungume da amarya ana shan soyayya, nan suka shiga yi mishi tsiya irin ta abokanen ango ya biye su ba dan yana so ba sai dan kawai kada su zargi wani abu yasa ya d'an b'ata lokaci har muka wuce bai sani ba. Ya sha takaici kaman ba gobe da ya neme ni ya rasa, a bakin sauran mutane da basu gama wucewa yaji cewa mun wuce da 'yan uwana, minti biyu bai kara ba yace shima ya kamata ya tafi yayiwa wayan da zasu bi flight d'in safe Allah ya kiyaye hanya ya juya ko kula masu tsokanan shi wai zai gudu gida wajan amaryan shi,ko waiwayowa bai yi ba balle ya tanka shi dai burin shi ya same ni a wannan gida da babu kowa ya rama abinda nayi mishi. Da kyar ya yarda Sadiq da wani abokin su mai suna Shu'aib suka mishi rakiya, a cikin motan ma bai tsira ba Shu'aib sai takalan sa yake Sadeeq na musu dariya. A suya spot dake baga road Sadeeq ya tsaya ya saya musu manyan kaji 2 da drinks suka kama hanya, shi dai Zafar sai tab'e baki yake yana mamakin Sadeeq daya dage har da sayan kajin Amarci ko uban wa yace mishi wani abu zai shiga tsakin mu oho. A bakin gate ya sauka yace musu ya gode ba sai sun bishi ciki ba "Dama ni na san ksud'in banza ake mana gashi dai idon mu ya gane mana" cewar Sadeeq kenan yana bud'e murya dan Zafar da ya kusa shiga ciki yaji hannun sa d'auke da ledodin da sukayi shopping d'in. Mai gadi na zaune har ya fara gyanyadi yaji tura karamin kofa na jikin gate d'in, cikin sauri ya mike yana yi mishi barka da zuwa. Tsayawa yayi suka gaisa cikin mutunci sannan ya wuce ciki shi kuma ya kulle gate d'in tare da shigewa makwancin sa, murya can ciki yayi sallama ya shigo parlour ba shiri ya lumshe ido yana shakan daddadan kamshin turaren wuta da Aunty ta saka kamin ta tafi, ya kai good 5 seconds yana shakan kamshin sannan ya bud'e ido yana bin ko ina da kallo yanda aka jera komai cikin tsari gwanin burgewa. Tab'e baki yayi ya kama tafiya ciki yana da shi Abba ya bawa kud'in nan yaki ya bada order furnitures masu tsadan nan dan da farko shi aka ce ya zab'a min da gangan ya zab'i wasu bakake wai tunda painting gidan masu haske ne wayan nan sune zasu haska. Abba bai kara kula shi ba ya zab'o wayan nan da aka jera a parlorn, Kai tsaye inda ya san nan ne b'angare na ya nufa ya bud'e kofa kamshi days tarar a nan yafi na farkon, madaidaicin parlour nawa yabi da ido yanda komai aka shirya shi cikin kwarewa da wayewa babu tarkace dayawa amma komai ka gani a ciki classic nd expensive ne. Sosai parlour ya tafi da imanin shi yana tunanin yaushe Abba ya sayo wayan nan dan shi dai a gaban shi akayi ordern komai, toh meye ma damuwar shi da zai damu kqn shi sai ya san ta ina suka zo kayan. Cikin sauri ya karasa kofar bedroom da nake ciki ya murd'a handle d'in yaji ta a garkame gam kara murd'awa yayi yana

Table of Contents

Chapters

99 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99