Skip to content

Chapter 76

Chapter 76

Ba Sonta Nake Ba Book One Complete Hausa Novel 1,184 words 0 views Progress saved
Download Book

"Kina fitowa main parlour muna ci tare mana , manzon Allah yace yafi albarka" yace bayan ya gama kare min kallo. Sai a lokacin na d'ago na mishi kallon da baifi second 2 ba na d'auke kaina sannan nace " tun farkon shigowa ta gidan nan abinda na saba dashi kenan ,in ka manta ne in tuna maka cikin yarjejeniyan da mukayi na kamin wata 3 ya cika mu rabu kowa rayuwar shi zaiyi babu ruwan wani da wani so y all this?" Nace ina kara tsuke fuska ta da kyau. Shiru yayi kaman bai ji abinda nace ba domin bashi da niyyan bani amsa nima kuwa ban damu ba na bawa iska ajiyr shi, ya kusan minti 2 a tsaye sannan ya fita sanyayaye, tab'e baki na nayi na cigaba da cin abinci na a zuciya ta Ina bari dai ai gwara da na tuna mishi yasan cewa ban manta ba balle ya cigaba da yi min wayo. Kaina tsaye na fito yanzu babu wani tsoro irin na d'azu ga mamaki na yana zaune na gan shi akan dining ya saka abincin a gaba ya kasa ci yana dafe da kanshi da hannaye duka kana ganin shi kasan yana cikin damuwa, jin motsina yasa d'ago da kai yana bina da ido nazo na wuce kitchen ina jin wani iri a raina. Jiki a sanyaye na ajiye plate d'in hannu na ina fuszar da iska a baki na, juyowan da zanyi naji nayi karo da mutum a firgice naja baya Ina zuba mishi harara domin na d'auki alkawarin ba zan tab'a bari yaudarar shi yayi tasiri a kaina ba. "Meye haka ne Mallam, dan girman Allah ka daina bibiyata ka barni in sha iska" na fad'a a fusace ina kara jan jiki na baya. Cikin muryar shi mai rauni ya fara magana " No I just want to..." Ban tsaya na saurare shi ba nabi ta gefen shi na wuce abina. Ina shiga ciki na dafe zuciya ta da take bugawa kaman ya fito nayi Ina lumshe ido na zauna dabas tare da tunanin mokomata. "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un!!! Yake maimaitawa tare da jingina da jikin bango ya runtse ido , inama inama.... inama zai iya yayewa kan shi wannan damuwa da yake ji inama zai iya kyale ni kaman da, shi ba wani abu ba so yake kawai muyi magana na fahimtan juna amma naki bashi had'in kai, dole ne ya nemi mafita kamin wani abun ya same shi. Fita yayi gaba daya daga gidan kaman d'azu dan gwara in baya gida ya kan ji sauki akan ya zauna dani karkashin rufi d'aya, gidan su Saddeq ya nufa kaman yanda ya saba kwana 2 nan kuma ko yaje baya iya gaya mishi abinda yake damun shi sai dai ya samu waje ya zauna ya zubawa waje d'aya ido duk kuwa yanda Saddeq zaiyi dashi ba zai ce kala ba sai dai in yaji da zaman ya tashi ya tafi abin shi. A parking lot na gidan ya ajiye motan shi ya wuce part d'in Sadeeq kai tsaye sanin yana gida dan yaga motan shi a parking space, babu kowa a karamin parlorn nashi sai TV da yake ta aiki shi kad'ai. Kan kujera ya samu ya kwanta tare da lumshe ido yana tunanin halin da yake ciki, Sadeeq ne ya fito a cikin bedroom d'in shi da waya a kunne yana waya da wani daga shi sai boxers da singlet alamun bai dad'e da shigowa cikin gidan ba. Saura kiris wayan shi ya Fad'i saboda tsoratan da yayi na ganin mutum cikin parlour shi ba tare da yaji koda motsin shigowan shi ba, cike da takaici ya nufo shi ganin cewa Zafar ne ya shure shi da kafa yana" wallahi kai banza ne ,wani irin iskanci ne haka zaka shigo min babu ko sallama" . Bud'e idon shi da sukayi ja ya zuba mishi ba tare da yace mishi komai ba na second 10 sannan ya maida kayan shi ya rufe, zama akan handle din kujeran Sadeeq yayi yana sauke numfashi dan babu karya ya san abokin nashi yana cikin matsala kwana 2 nan. "Haba Zafar me yayi zafi ne haka kake neman saka kan ka a damuwa, ni dai a iya sani na ban san abinda zai saka a irin wannan yanayin ba tunda ba abinda ka rasa tun tasowar mu, please calm down and tell me what is going on?" Yace mishi cikin rarrashi. Shiru yayi bai bud'e idon ba Kuma baiyi magana ba tun Sadeeq na sa ran zaice wani abu har ya cire saboda ganin shirun yayi yawa , yana shirin mikewa yaji ya bud'i baki cikin sanyin murya yace " na rasa ya zanyi ban tab'a tsintan kaina a cikin irin wannan yanayin ba". Zama Sadeeq ya gyara tare da bashi dukkan attention d'in shi jin yanda yake magana so calm kaman ba Zafar da ya sani a baya ba. "A kullum so nake in zauna a inda take inyi ta kallon ta dan idanuna basa taba gajiya da kallonta, jiki na da gangan jiki na basu da wani buri da ya wuce su ji dumin jikin ta, hanci na kullum cikin kishirwan kamshin jikin ta yake haka kuma kunnuwa na basa tab'a gajiyawa da jin zazzakar muryan ta.................. Hmmmmmm" yaja dogon numfashi sannan ya cigaba " but ba yanda banyi da ita ba ta tsaya ta saurare ko zamu samu mafita amma taki ta bani dama". Ya karasa tare da bud'e idon shi dake cike da damuwa ya zubawa Sadeeq dake jifan shi da wani kallo dan duk a zaton shi zancen wata macen yake bani ba. "Hmmmm wacece haka kuma ?" Sadeeq ya tambaya cikin halin ko in kula. Lumshe idon ya karayi sannan ya amsa mishi da " ZAREEFA...." Waro ido Sadeeq yayi fuskar shi na nuna zallan farincikin da yake ciki yace " shegen gari kace ciwon sone yake dawainiya da kai mana kazo kana wani langwab'e min kwana 2" ya karasa yana kecewa da dariyan shakiyanci A matukar zabure Zafar ya mike yana watsa mishi mugun kallo yace " dan na gaya maka damuwata ba shi zai baka lasisin yi min wulakanci ba, kafi kowa sanin babu macen da take gaba na balle akai ga ace ni Zafar zan so ta talk less of dis village girl". Wani dariyan Sadeeq ya Kara sakawa yana nuna shi da yatsa yace " see you, wai babu macen da take gaban ka ko, sai kace ba yanzu ka gama ce min ( jikina da gangan jiki na basu da wani burin daya wuce suji dumin jikin ta) in ba so ba menene?". Ya karasa yana kwaikwayon muryan shi. A matukar fusace ya mike tsaye yana " BA SONTA NAKE BA kuma I will never do that na san kawai Ina samun wannan nagetive feelings d'in kasancewa I have never been with a woman before Kuma muna zaune gida d'aya shi ya kawo haka, I can pay her any amount she need to be with her just once tunda akwai igiyan aure a tsakanin mu ban aikata zina ba". " Kai da kake kyankyamin mata baka yarda ko party ne kaje dasu shine yau kake cewa ko nawa ne zaka bata dan

Table of Contents

Chapters

99 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99