Chapter 32
Chapter 32
life,love at first sight huh" Buge mishi kafad'a Zafar yayi yana hararan shi yace " dallah can who told u I love her kaima ka san abinda ba zai tab'a yiyuwa bane *BA SONTA NAKE BA*. I just have plan on her dat will free me from Abba". Masu tambayan karshen Uwani ku kara hakuri shima zan cigaba nan bada dad'ewa ba. [1/26, 7:06 AM] Golden Pen Writer's Assoc: 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍ https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.* Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa. *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* *17* Komawa yayi ya zauna bayan ya tsurawa Zafar ido sannan yace" ban gane me kake nufi ba, *ba sonta kake ba* pls ka warware min ka saka ni a duhu" cewar Sadiq kenan. Ajiyan zuciya ya sauke mai nauyi irin ya samu relief d'in nan yace" well ba wani abu bane just zan kai ta a matsayin wacce zan aura wajan Abba in akayi auren shikenan I'm a free man ba mai takura min akan rashin aure in tayi 1 or 2 month sai in sallame ta, that's all". "What!! " Sadiq ya fad'a cikin zare ido sannan ya cigaba "Zafar me kake nufi da cewa zaka aure ta bayan wata d'aya ko biyu ka sallame ta, rayuwar 'yar mutane zaka lalata saboda cikan burin ka, haba my friend kada ka zama mai son kan ka mana wannan abinda kake yunkurin yi kuskure ne Babba". Wani kallo Zafar ya watsa mishi na irin ka raina ni nan ya kawar da kan shi gefe kaman ba zai tanka ba ya bud'i baki yace " did u expect har wani abu zai shiga tsakani na da ita ne? Zata amsa sunan mata tane a idon duniya but a zahiran ce ba haka bane kaima kasan irin wa'yan nan yaran ko kallo basu ishe ni ba balle ace zan so irin su ko kayi tunanin ni Zafar zan had'a shimfid'a da ita" ya fad'i hakan yana yatsina fuska kaman yaga kashi, shi dai Sadiq bai katse shi ba illa zuba mishi ido da yayi yana sauraron shi. "Zanyi hakan ne kawai dan samowa kai na mafita dan haka stop dreaming cos ni *Ba sonta nake ba* as I said earlier" ya karasa fuskar shi d'auke da sansayan murmushi. Har yanzu Sadiq ya kasa samun kalma ko d'aya da zaiyi amfani da shi ya gane abinda yake babban kuskure ne, shi kuwa hankali kwance ya zuba min ido yana kare min kallo a lokacin Maryam tana tsaye a kaina kan lalle sai mun shiga cikin masu rawa muyiwa Ya Shamsuddeen liki amma nace mata ba zan shiga zan koma gida saboda zazzab'i da naji yana son rufe ni. Bata yarda ba sai da ta d'aura hannun ta kan goshi na taji zafi rau, a take taja kujera dake opposite da nawa ta zauna fuskarta d'auke da dumbin damuwa ta kama hannu na tace" Zareefa pls ki kwantar da hankalin ki nasan damuwa da kika saka a ranki shi ya haifar miki da zazzab'in nan,addu'a ya kamata muyi tayi Allah ya dawo dashi lafiya" duk cikin sanyin murya da tsigan lallashi take maganan. Cikin son sakani dariya tace " ke nifa nafi ki damuwa Yayan mu ya dawo musha biki kin ga da bikin ku ne da muna can high table ba nan ba" Ta koyi nasara dan murmushin da ban shirya ba ya tsubuce min tare da hawayen da nake shanye su tun d'azu, Maryam ba zata tab'a ganewa ba ni kad'ai ce na san yanda nake ji a cikin zuciya ta. Rarrashi na Maryam ta fara da kyar ta samu nayi shiru ina ajiyan zuciya duk su Zafar suna kallon mu daga inda suke zaune, mikewa nayi ina gyara head tie dake kaina nace mata " zan tafi Maryam dan Allah kada ranki ya b'aci yanzu haka har na fara jin sanyi yana son rufe ni". "No babu komai muje in raka ki but tayaya zaki tafi bayan baki da lafiya?" Maryam ta tambaya cikin kulawa. Zan iya kada kiji komai" na bata amsa ina dafa kaina da nake jin kaman ya fashe. "Thats d right time " cewar Zafar tare da shuran car keys d'in shi akan table , ba tare da ya juyo ba ya cewa Sadiq" zo muje". Biyo shi Sadiq d'in yayi yana son yaga mai zai yi da yake cewa wannan shine right time, can gefen wasu flowers ya samu ya tsaya bayan ya fito daga cikin hall, Sadiq shima gefen shi ya samu ya tsaya. Ko minti 3 basu yi da tsayuwa ba muka fito muma daga cikin ina tafiya a hankali ,har muka iso inda suke ni ban san da mutane a wajan ba naji muryan Maryam tana " Ya Sadiq ina wuni ku" Sadiq d'in ne kad'ai ya amsa da " lafiya lau Maryam ya kuka fito lafiya kuwa?" "Wallahi k'awa tace bata da lafiya shine na rako ta zata tafi gida" "Subhallah Allah ya bata lafiya, amma ba zata iya driving a wannan yanayin ba ko da driver tazo?" Sadiq ya kara tambaya. "No zan rakata bakin hanya ta hau napep ne". "Allah ya bata lafiya" yace tare da kallon Zafar daya d'auke kan shi kaman baya jin me suke cewa alhalin duk hankalin shi yana kan mu. Zungurin Sadiq yayi tare da yi mishi magana da ido, cikin sauri Sadiq yabi bayan mu ya tsaida mu yace " nan anguwan abin hawa yana wahala bari mu sauke ta tunda muma fita zamuyi" Cikin farinciki Maryam ta fara musu godiya tare da jan hannu na zuwa wajan wata mota daya bud'e mana, da ido nakewa Maryam nuni da ba zan shiga motan su ba ita kuma ta min nuni da babu komai 'yan gida ne, rashin karfin jiki da hajijiya da nake ji ya bata daman tusa ni a bayan motan ta rufe tana d'aga mana hannu. Kwantar da kaina nayi a jikin seat d'in tare da lumshe ido na fara shak'an wani fitinannen kamshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99