Skip to content

Chapter 55

Chapter 55

Ba Sonta Nake Ba Book One Complete Hausa Novel 1,223 words 0 views Progress saved
Download Book

samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* *32&33* Zama nayi a inda na tashi ina daidaita natsuwata tare da kakolo murmushi dole na yabawa fuskata amma kuma sai na gaza furta mata komai,toh mema zance mata dan haka shiru nayi na cigaba da wasa 'yan yatsun hannuna. " Yana zuwa ne?naji muryar ta ya katse mana zaman kurame da muke duk da ita naga alamun irin mai surutu ce sai dai rashin samun fuskata yasa tayi shiru itama". "Eh......yana....yana shiryawa ne?na amsa mata a rarrabe. Shi kuma ina barin d'akin shi sai da yaci dariya ya more sannan ya juya ya cigaba da shirin shi yana aiyana yanda zaiyi magani na inji tsoron shi sosai dan jiya a wajan dinner nan yaga rashin tsoro a idona. Munfi minti 20 a zaune da yasmeen shiru sai dai itace mai kokarin kawo hira wanda ni amsa ta baya wuce ehh ko a'a. Cikin wata maroon danyan shadda ya fito hatta da hular kan shi maroon ce kayan san matukar fito da shi ya haska farar fatan sa yana gyara agogo hannun sa ya fito bai ko kalli inda muke ba yayi hanyan fita koda yake na lura bai san muna parlour ba, yasmeen ce tayi saurin dakatar da shi ta hanyan gaishe shi. Fara'a kwance saman fuskan shi ya dawo baya tare da amsawa a yana tambayan ta ya Baawa take?. "Tana lafiya ita ta aiko ni in kawo muku breakfast kuma tace in fad'a maka tana son ganin ka a gidan mu yau d'in nan kuma da wuri". "Allah sarki Ba'awa muna godiya baby ki tayani godiya mana" yace yana min wani kallo da yasa naji zuciya ta harba da karfin gaske cikin in ina na amsa da "ai tun dazu nayi sai dai in kara". "Toh ni zan tafi sai ka shigo,amaryan yayan mu na tafi sai na juyo" tace tana mikewa da fuskar ta cike da fara'a ,mik'ewa nima nayi Ina amsa mata na biyo su da niyyan d'an taka mata nace " toh sai na ganta ta gaida mutanen gida,muna cikin magana da ita naji kaman daga sama anyi kissing d'in goshina,ba shiri na tsaya cak na kasa d'aga kafa balle inci faba da tafiyan saboda wani irin kasala daya sauko min lokaci d'aya na juya ina kallon shi cikin tsananin mamaki. "Babyna sai na dawo ki kulan mun da kan ki kinji?"yana magana ne yana satan kallon yasmeen ta gefen ido yaga ta d'auke kai tana murmushi kasa-kasa,shima murmushin yayi, yayi gaba abin shi ko ba komai ya cire mata tantama daya gani d'azu shimfid'e a fuskar ta ko dan yanayin da da taga yazo fita bai nema ni bane oho. Har suka fita ina nan tsaye kaman an dasa ni,da kyar na koma kan kujera na zauna ina kara mamakin halaiyan wannan mutumin mai halin hawainiya yana iya canzawa a duk lokacin da yayi niyya. Misalin eleven kawaye na da sauran 'yan uwa suka fara zuwa nan da nan gidan ya cika da hayaniya 'yan mata baka jin na wani,nima ganin su yasa na wassake tare da rage damuwa mukayi ta hiran mu. A can gidan mu kuwa da gaske Gwaggo Aisha ta kwana a asibiti amma da sauki ta tashi sai dai jin labarin irin gidan da aka kai ni da kuma labarin lefe na da Hajara ta kai mata ya kara birkita yanayin ta mata da suka zo da washe gari saboda yini yawancin sunje duba jikin nata dan babu wanda yasan takamaiman dalilin ciwon nata. A gidan mu aka kawo mana abincin rana da akayi na yini kuma aka kai gidan su Zafar kaman yanda al'adar Maiduguri yake,daga baya kuma su aunties na da sauran jama'a sukayi ta zuwa ganin gida suna saka albarka,sai yamma likis suka fara watsewa. Bayan magariba gidan yayi tsit duk sun watse sai na jiki da suka tsaya dan kimtsa gidan, bayan sun gama da gidan nima shirya ni sukayi cikin wani haddaden less pink mai adon stones sannan suma sukayi haraman tafiya,sabon babu kuka na bud'e inayi musu magiya ko mutum d'aya ne ya tsaya tare da ni mu kwana. Dabara suka min suka tafi suka bar ni kaman wata mayya,tsoro duk ya cika ni na rasa me yake min dad'i komawa d'aki nayi na murza key kaman jiya nayi kwanciya ta nayi shiru ina jin matsaneciyar kewar Inna ta ji nake kaman na kai shekara ban saka ta a idona ba,wani b'angare na zuciya ta yana raya min in tashi in gudu in bar gidan in koma gidan mu. Wasi- wasin da yayin yawa yasa na d'auko wayata da su Maryam suka zo min da shi na fara kallon pics da videos na biki da suka turo min, ai kuwa duk sai ya d'auke min hankali na shagala nayi ina ta kallo ina murmushi wani wajan inyi dariya saboda babu wanda zai kalle mu ba zaice masoyan gaske bane,tun ina kallo har bacci yayi gaba da ni ban sani ba. Zafar bai dawo gidan ba sai past eleven saboda wai baya son ya shigo da wuri mu had'u dan ya lura da cewa kai na yana hayaki so gwara ya rabu da ni in lokacin da ya d'iba yayi mu rabu. Kwana na 3 a wannan gida ban kara saka shi a ido ba in fact bana jin motsin mutum ma ni kad'ai nake rayuwa ta, tun ina d'ari-da'ri har na saki jikina ina sha'ani na,bana fitowa babban parlour a cikin b'angare na nake rayuwa ta bana fita ko Ina babu ruwa na da ya gidan yake yana bukatan shara ko goge-goge. Yau da rana ina kwance a parlour na ina kallo naji ina kwad'ayin cin wani abu daffafe dan tunda aka yi yini rabon da inci abinci sai snacks da aka yi min nake ci in hada tea in sha ko in kora da juice. Tight legins ne a jikina da rigan shi har iya guiwa amma bashi da hannu,rigan yellow ne da adon baki a jikin sai wandon shima baki ne ribbon yellow nayi amfani dashi na tufke gashina da ya zubo min har baya. Ina sauraron favorite track a waya na , yanzu da nayi shirin shiga kitchen sai na saka earpiece a kunne na na fito abina ina mai bin wakan ina d'an rausayawa . A wannan lokaci Zafar na zaune a parlour Abba ya bashi wani aiki yana taya shi yi a cewar sa ya fara da kad'an kad'an a gidan kamin ya fara fita office completely. Ni kuma ban san da wani a cikin parlour ba na fito abina ina rausayawa nayi hanyan kitchen,da ido ya bini har na kulle zuciyar shi na ingiza shi cewar lalle wuyana ya isa yanka in shigo in same shi a zaune amma ko arzikin kallo bai samu ba balle in gaishe shi,ya lura kyale nin nan da yayi ya kara fand'arar dani dubi parlourn nan kaman ba mutum a

Table of Contents

Chapters

99 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99