Chapter 21
Chapter 21
so kike zuciyata ta buga ba kanwa ta ki gaya min meya faru??" Cikin kara turo baki na ce," Auren Hajara za'ayi gobe" Wacece kuma Hajara?" "Yaya tace wacce a baya in kazo zaga ganta tana wucewa da abincin sayarwa" Nan da nan ko ya gane ta na cigaba," yar Gwaggo Aisha ce kuma itace babba a gidan mu dan ni ba yar d'akin su bace suka ce kada inyi ankon auren" na karasa wasu sabbin hawaye na bin kunci na dama abin yana cina a rai sai yau na samu daman amayarwa. Kallo na ya tsaya yi with expiration a fuskan shi, can ya girgiza kai ya ce," tunda can suke miki haka ko sai da auren yazo suka fara??" Ya tambaya fuskar sa na fallasa bacin rai da yake ciki. "Tun muna kanana na taso naga haka ware ni suke suna hana 'ya'yan su wasa dani, ni kad'ai nake al'amura na, nake wasa na kaman mayya in Dije bata nan. Shiru yayi na wasu dakiku sannan ya fara magana," dama bai kamata kiyi ankon su ba saboda kin fi su class shiyasa suke miki haka kuma ina so ki kwashe kayan ki zuwa gidan ku yanzu auren gidan ku ne dole dake za'ayi. Zan kawo miki kayan da zaki saka a bikin zuwa dare nd...." "Ba sai ka kawo min kaya ba ina da wayan da ban saka dayawa cikin wayan daka kawo min kuma ni ba zan je biki...." " I don't care about that zan kawo kayan anjima kuma dake za'ayi bikin" yana gama fad'an haka ya fad'a motan shi ya fita a guje. Da ido na bi shi ina jinjina girman irin son da yake min ko kad'an baya son gani na cikin damuwa. "Allah sarki Yaya na Allah ya bar mu tare" nace na juya zuwa gidan Maa raina fess dan aiwatar da abinda ya saka ni. *Albishirinku mata masu son kamshi da gyara ga dama ta samu zamu fara classes na koyar da turaren wuta kala-kala humra shima in different colors dilke gyaran amarya man gashi nd lots more kada ko yarda a baki labarai akan 300 kacal zaki zama pro na kan ki, duk mai bukata ta tuntubi wannan no 08172724281 sai mun ji ku*. [9/30, 2:28 PM] Ummee Yusuf: 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* *✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊 *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Addu'a Idan Mutum Ya yi fushi.* أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ. A'oothu billahi minash-shaytanir-rajeem. Ina neman tsarin Allah daga shaidan tsinanne. *~INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?~* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* _Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samun wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook_. 👇 https://www.facebook.com/101594048306878?referrer=whatsapp _Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu._ Duk da kin ki fad'a min sunan ki hakan ba zai hana ni nuna miki farinciki tare da godiya ta a gare ki ba,naga kyauta na yaba nagode Allah ya bar kauna wallahi ina kaunar ku fiye da yanda kuke zato ina kuma alfahari daku. Lots of luv 😘😘😘😍😍😍 *11* Inna tana tsakar gida tana taya su aikace-aikace duk da habaice-habaice da suke bin ta dashi bai dame ta sai gani na tayi nazo na wuce ciki da jakan kaya na. Na shiga d'aki ban dad'e ba Inna ta biyo ni tana," har kin gama shanye yajin da kika daka ne? Ai na zata zaki yi wata kina sha kamin ya kare ki dawo sai kuma ya kare da wuri". Turo baki nayi tare da marairaice fuska na ce," Allah sarki Inna ni ina can ina ta kewar ki shiyasa na kasa zama na dawo amma ke ko kewa ta ba kiyi ba". "Wani abun dai ya dawo dake ba kewa ta " Inna ta fad'a tana shirin ficewa. "Shikenan tunda baki yarda ba amma a ina zan iya zaman sati ban gan ki ba inna taaaa" naja zancen ina murmushi,karasa ficewa tayi bata kuma kula ni ba. Kwanciya ta nayi nima a d'aki ina chatting da Maryam ban kuma lek'a waje ba, ina jin su a waje anata mayar da zance wai ashe yau akwai dinner da angon yace za'ayi da farko sai kuma wata 'yar uwar sa tazo da yamma tace an fasa dinnern saboda wata kanwar Maman su tayi hatsari a hanyan ta na zuwa bikin. Gyara kwanciya ta nayi ina ko akwai dinner ma wa zai je, can ta matse musu nace a zuciya ta tare da jan dogon tsaki ni kad'ai. Kusan isha'i sai ga wayan Yaya na yace yana waje, Inna har yanzu tana cikin mutane dan haka banyi mata magana ba na fita wajan sa, yana tsaye a inda ya saba tsayuwar yasha gayun sa kaman yanda ya saba sai zuba kamshi yake. "Naji dad'i da naga kin dawo gida kaman yanda na umarce ki" yace yana kallon karamin gyalen da nayi rolling dan kullum in zan fito wajan shi hijab nake sakawa sai yau nasa gyalen saboda dare ne kuma bai tab'a zuwa wajena da daddare ba sai yau. " Allah kada ya kawo ranan da zaka bani umarni in kasa bi, ka wuce duk wani matsayi na duniya da ka sani a waje na, u re my every thing". Na fad'a mishi cikin shaukin kaunar sa da yake d'iba ta. Murmushin nan nashi mai sanyi ya kara fad'ad'awa yana kallon na ya ce," nagode kanwata amma bake ya kamata ki fad'i wannan Kalmar ba sai ni domin na kasance maraya banida kowa kece kika zama dangina kika zama kanwata sannan above all kika zama masoyiya ta kin ga kuwa nine zance miki u re my everything". Kasa cewa komai nayi sai murmushi da nake saboda kalaman shi sun kara narkar min da zuciya ji nake ba zan iya rayuwa babu shi ba. "Wannan gyalen yayi matukar yi miki kyau amma ki daina saka shi in zaki fita ki cigaba da saka hijabi yanda kika saba " ya katse min tunani na. "Insha Allah Yaya na " na amsa mishi ina sunkuyar da kaina kasa. Wata katuwar jaka ya d'auko a seat d'in bayan motan shi ya mik'a min ya ce," ga kayan da nake son ki saka gobe ,zan zo kaman da karfe goma sha biyu dan kai ki beauty saloon make sure kin shirya before inzo" Na bud'i baki da niyyan godiya ya katse ni ki shiga gida sai nazo " gyad'a kai nayi ina murmushi na juya na shiga gida. Da ni da Inna ta duk saka kayan mukayi a gaba muna kallo cike da mamaki, wani haddaden gown ne light blue adon da akayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99