Skip to content

Chapter 88

Chapter 88

Ba Sonta Nake Ba Book One Complete Hausa Novel 1,280 words 0 views Progress saved
Download Book

Yaya na Abdulbasit. Jagwab na koma ta zauna dabas tare da fashewa da kuka sosai , na tausayin Yaya na Allah sarki ashe ba abinda nake tunani bane ashe babban sadaukarwa yayi da soyayyar mu dan ya ceci rayuwata , ina ma zan iya ganin shi yanzu ina ma ina ma.......... Zafar kuwa zuciya da kishi me ya d'ebe shi ya bar mana parlour ba tare da kowa ya lura dashi ba dan a tunanin shi kukan rabuwa dashi nake yi..... [2/23, 8:12 AM] Ummee Yusuf: 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹 🦚 *BA SONTA NAkE BA* 🦚 🦚🌹 🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹 🦚🌹🦚🌹🦚🌹🦚🌹 _A story about love and sacrifice._ _Written by_ *UMMEE YUSUF* _(Maman Yusuf)_ _*From The Fantastic Writer of*_ ```FARHAT``` ```KAMACE``` ```UKUBAR KISHIYATA``` ```UMMU~SALMA``` ```UWANI``` *_And now_* *_BA SONTA NAKE BA_* ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍ https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/ *w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* *w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,* *s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.* *Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.* Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa. *INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?* *NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.* Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko. Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa. *Bismillahir Rahmanir Raheem* *60&61* Tunda muka d'auki hanya motan ya d'auki shiru babu mai magana cikin mu,kaina a kasa ina wasa da yatsun hannu na, shine dai yana tukin hankalin shi yana kaina sai juyowa yake yana kallo na dan baya so mu zauna shiru in har muna tare. Tunawa yayi da babu abinda yake sakani farinciki da nishafld'i kaman hiran 'ya gidan mu yasa yace; "yau baki kawo mana kayan dad'i a wajan Momy ba ko?" Yace yana d'an dube-dube ta wajan kafa na, ban san lokacin da murmushi ya tsubuce min ba na d'an kalle shi naga shima ni d'in yake kallo ya wani narkar da fuskar shi kaman yaro mai ji da shawgwab'a, sauke nawa idon nayi cikin sauri jin yanda zuciyata ta harba da karfi sabon kaunar shi na bin jikina nace; "Ban kawo komai ba kasan muna can muna ta murnan dawowan Baba shiyasa Babu wanda ya mayar da hankali wajan yin wani abu a gidan dama naso sai dare ka dawo na san Inna zata yiwa Baba special amma shine ka dawo da wuri...." Nima na karashe cikin shawgwab'a da ya kara tafiya da imanin shi. "Ohhh Soo sorryy my babe ban san cewa kina bukatan kaiwa dare ba ai da ban zo yanzu ba nd kema da naki laifin why not ki Kira ni ki fad'a min time d'in da kike son zuwa na" yace min cikin muryan lallqshi. Ban bashi amsa ba amma har cikin raina naji dadin maganan shi, haka ya rinka jana da hira har muka iso gida shi ya bud'e min kofan motan muka shiga ciki ni dai sai kallon shi nake ta kasan ido ina mamakin sauyawan shi. A parlour ya zube Yana" gosshh I'm tired" murmushi nayi na wuce ciki ina ce mishi "sai kace da kafa ka dawo gida?" "Babu maraba 'yan mata na zo ki dafa mana abinci kalan na Momyn mu, I'm damned hungry" yace min cikin d'an d'aga murya yanda zan iya jiyo shi, ban bashi amsa ba sai dariya da nayi na ajiye su jakana na fito zuwa kitchen. Tunanin me zan dafa mana mai sauki na tsaya yi sai gashi ya fad'o kitchen d'in yana " pls ina abincin nan da kika tab'a yiwa su Abba irin shi, kiyi mana shi dan Allah". Zaro ido nayi nace " kai tuwon ndalayi.... wallahi akwai wahala fa" na karasa cikin shawgwab'an da ya kara zautar dashi domin yana bala'in son yaga ina yin hakan sai dai ba ko yaushe yake nasaran gani ba. "Alright just cool anything else you want since daga hannun ki ya fito na san it will be delicious" yace cikon sanyi da kasala da suka sauko mishi lokaci d'aya, ni kuwa na zata saboda nace ba zan girka choice d'in shi bane ya zama haka cikin sauri nace " no shi zan girka mana saboda nima it's my favorite amma akwai sharad'i in ka aminci?" Sai da ya jingina da fridge d'in dake bayan shi sannan yace " wani irin sharad'i ne haka?" Ya karasa yana aika min da wani irin kallo da ya haddasa min dauke ido na daga kan shi babu shiri. " Tare zamuyi zaka taya ni aikin " nace ina dariya, nad'e hannun rigan shi ya fara yana " dame zan taimaka miki?" "Laaaaa! Wasa fa nake maka kaje ka zauna yanzu zan gama insha Allah" nace masa ina cigaba da dariya. "No ai tunda kika fad'a hakan toh tabbas tare zamuyi, ki bani ko albasa da tomatoes in yanka miki". "Albasa akwai zafi fa ba zaka iya ba" na kara ce mishi . " No don't worry just give me" yace yana kara gyara tsayuwan shi a jikin kitchen cabinet d'in, ban musa mishi ba na dauko albasan daidai yanda nake bukata da wuka da chopping board na ajiye mishi sannan na juya na kama aikina. Jan hanci da yake akai akai yasa na juya na kalle shi, ban san lokacin da na tuntsire da dariya ba harda dukawa kasa ganin Zafar da hawaye shame shame kuma bai fasa yankawan ba. Shi kuwa tsayawa yayi yana kallo na wani abu yana tsirga mishi a zuciyar mai kama da nishald'i nishad'i farinciki farinciki dan bai tab'a gani na ina dariya haka ba, ashe in ina dariya nafi kyau, inko hakane zai kara d'aura dantse wajan ganin ya sanya ni cikin dariya kullum. Yana kallo na tare da cigaba da yanka albasan shi fuskar shi cike da annuri mai kayatarwa, "ouchhh" yace yana jefar da wukan sakamakon yanke yatsan shi da yayi abinka da lafiyayye nan da nan sai ga jini kaman an bud'e tap, had'iye dariyan nayi babu shiri na taso da gudu na kama hannun.shi da yake yarfewa mukayi wajan sink na bud'e tap na saka hannun shi a kasan ruwan yana wankewa sai sannu nake jera mishi. "Kaga abinda nake gudu ko? Gashi ka yanke yatsanka ji yanda jini yake zuba " nace ina kokarin d'aure inda ya yanke da farin handkie saboda jinin ya tsaya, shi kuwa kawai kallon fuskana da yake mai dauke da damuwa kaman in fashe da kuka haka nake ji. Ganin zan dago yasa ya fuske yana " ai ba wani abu bane dan mutum yana aiki ya yanke a kitchen, it's normal ai" a'a ni dai nagode kaje ka huta" nace ina karbe wukan daga

Table of Contents

Chapters

99 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99