Chapter 99
Chapter 99
ta mike tsaye tana ijiye remote zata wuce ciki da sauri yamike tsaye kaman zaiyi kuka yarike hanun Mami ahankali yace "wlh Mami inasonta, lokacin danai maganganun nan banganeta bane, Mami am sorry kinji Mami na please kibani ita mutafi mu kwanta dare yayi" wani mugun kallo ta watsamai tanuna mai hanunta alamun yasaketa, sakinta yayi ahankali ta watsamai harara tace "is too late to cry when the head is cut off, case dinan na hannun manya, we are just giving you wat u asked for batun farko kaso karabu da itaba? So please good night ka kashe kallon idan katashi bacci" tawuce tai ciki yabita da kallo yama kasa magana tsabagen tashin hankali idanunshi suncika da kwalla sosai ganin da gaske Mami take yanaji ta shige dakinta tana murza makulli yasa yay dakin Aabid da gudu, bude kofan yay ya shiga yafada kan gadon fadawa jikin Aabid dake bacci yayi yasakin mai kuka ahankali cikin tsananin tashin hankali yana jijjigashi. _this book is for sale karki karanta in baki biyaba, in kinason this book chat me up 07012181461_ [12/29/2019, 8:04 PM] Aishat Muhammad: .... Arude Aabid yabude ido jin mutum na kuka ahankali ajikinshi hanunshi yamika ya laluba ya kunna bedside lamp yadan ware ido kadan ganin Aadil ne, da sauri ya janye jikinshi yana dagashi ya jinginar da bayanshi da gado adan tsorace yace "menene Aadil?" shiru Aadil yayi yama kasa bashi amsa sai kokarin hana kanshi kukan dayakeyi yake amma yakasa duk in yatuna kalmar Mami bazama ka kara ganinta ba, ka aikomin da takardan ta gobe da safe nakara tunzura kukan shi, yanda ma yake kuka bakaramin bama Aabid tsoro yayiba sai abun yamai kaman rashin lafiyan shine yadawo da sauri yasa hannunshi yashiga tattaba wuyanshi arude yace "wat is it Dil? Wats d matter? Menene are you sick bakada lafiya ne?" Makemai kafada Aadil yayi yana kuka sosai, rikeshi Aabid yayi duk ya rude yace "then wat is it, why are you crying did anything happen to Hamida? Where is she baku tafi part dinku ba?" kasa shiru yayi sosai kuka ke cinshi abinda Mami tamai na dagamai hankali yanamai ciwo arai sosai hakan yasa ya cigaba da kuka, jijjigashi Aabid yayi yace "wai menene Aadil eh? Kasheni zakayi tell me wats wrong with you" jin kalmar kasheni yasa yarage kukan dayakeyi ya girgiza ma Aabid din kai, hannu Aabid yasa ya share hawayen kan fuskar nashi yace "tell me menene?" ahankali cikeda damuwa sosai yace "Mami tace bazan kara ganin Hamida ba kuma wai nakai mata sakin Hamida gobe da safe" yakarashe maganan wasu sababbin hawaye na saukowa daga idanunshi. Cikeda tsoro Aabid ya kalleshi yace "wat are you saying da gaske kake? Kaman ya sakin Hamida, kaman ya bazaka kara ganinta ba, Mami tace haka? Ina Mami?" share hawayen dasuka sake zubomai yayi yace "room, tama locking door" sauka daga kan gadon Aabid yayi da sauri ranshi abace dan ya tsani yaga Aadil na kuka, Aadil nason Hamida sosai why is Mami saying all this again, jallabiyar shi dake kan kujera yadauka yazura akan gajeren wandon dake jikinshi yabude kofa yafita daga dakin yay hanyar dakin Mami, abakin kofa ya tsaya yay knocking ahankali Mami da idarwanta salla kenan tai shafa'i da wuturi dan tuni Hamida tai bacci ahankali tace "who is there?" anatse Aabid yace "is me Mami, i want to see you" tashi daga kan dadduman tayi rike da charbi tai wurin kofan bude kofan tayi ta daure fuska tana kallon Aabid, hanunta Aabid yaja dan baison Hamida taji maganan su dining yakaita ya tsaya kaman zaiyi kuka yace "Mami mesa kika karban ma Dil matarshi? Gashichan yana kuka adaki" hararanshi Mami tayi tace "ba kuka ba yayi na jini meruwana dama abinda yasa katasoni daga kan dadduma kenan? Kai mai dan uwa ko, naga dai agabanka yace bayason yarinyar nan yace wanan wanan ce zai aura tayaya, Aabid look Hamida is just 19 to start going through wahalan zama da mijin da baya sonta, su kawunku da kowa sunsan maganan, Aadil yariga yagama ganin Hamida ia over, Baffa ma yace zai turo kanwar mamarta nan da jibi tazo ta wuce da ita nidai kacemai ya aikomin da takardan ta gobe da safe abinda ba sonta yakeba meto na kuka" da sauri Aabid cike da damuwa yace "wlh wlh Mami Dil nason matarshi, yana mugun sonta Mami i can see it in his eyes, inkika rabashi da ita something can happen to him, please Mami kiyi hakuri yay kuskure please kiyakuri give him matarshi bai dade da warkewaba he needs her more than ever, yanzu is the time da zasuyi bonding and be more connected than ever please Mami na don't ruin it for him over the silly stuff dayace out of ignorance" juyawa Mami tayi zata wuce tace "kaikuma kasan wanan, maganar farko sarki ke dauka, yace baya sonta so be it, we are not begging him to stay with her, kacemai yakawomin takardan ta gobe inda yasan yana sonta dabai fada abainar jama'a cewa baya sonta ba, Yarinyar data zauna dashi tun baisan kanshiba" da sauri Aabid yariketa cikin mugun mamaki new halin Mami dan yasan Mami namugun son Aadil anything dayake so takemai yace "MaaaMii! Aadil ne fa, Aadil dinki" ahankali tace "and so, u think sabida ku yarana ne zaku iyayin anyhow da woman na barku? No, no, no, inda nahaifi mace bazan tabason wani namiji yacima y'ata mutunci ya wulakantataba, baya sonta yabarmin daughter yaje ya nemo wanda yakeso ya aura ya aikomin da takardanta" fadawa jikinta Aabid yayi ya rungumeta yana girgixa mata kai da sauri hawaye na taruwa a idanunshi kirjinshi na bugawa gamgam murya chan kasa yace "Mami please karki raba brother na da matarshi he loves her way too much, we are sorry Mami please" dagashi daga jikinta Mami tayi tana wani irin kallon kirjinshi ahankali tadaura hanunta akan kirjinshi ta kallai tace "Son are you okay? Why is your heart beating like this?" ture hanunta yayi da sauri yace "tsoro nakeji banso wani abu yasami Aadil, he's really sorry about his act yama bama Hamidan hakuri fa" gyadamai kai Mami tayi still tana kallon kirjinshi hakanan taji kaman baida lafiya jikinta yay sanyi gyadamai kai tayi tace "jeka kwanta yanzu dare yayi we will talk tommorow" zai mata magana ta dagamai hannu cike da daure fuska tace "i said kaje ka kwanta and stop being scared ur heart is not beating normal, babu abinda zai faru, go and sleep okay will talk to both of you gobe dasafe" gyadamata kai yayi ahankali tawuce ta shige, juyawa yayi yakoma dakinsu Aadil din dake tsaye gefen kofa ya kalla idanunshi sunyi jajir kana ganinshi kasan yaji maganganun su da Mami, da gudu yafada kan gado yasaki kuka yarungume filo kaman ya kurma ihu yakeji abin yamai ciwo kaman yay hauka, zama Aabid yayi gefenshi yadafashi looking at yanda Aadil ke kuka saiyaji yakara yabama kanshi, he is so proud of himself dayama brother shi sacrifice din love din Hamida dan Aadil nason Hamida sosai over, yasan ko ranan yamugun daurewa ne dayace zai sakarmai ita ya aura badan komiba saidan soyayyar jini dasuke sharing strong one. Shafa kanshi yayi yace "is okay Dil,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128