Chapter 92
Chapter 92
tace "eh" "yauwa good, dama kin cemin yanzu safiya neko am sure baidawo daga masallaci ba, ki gyara ko ina na gidanki kisaka turare, jekiyi wanka kici gayu sosai kisaka very sexy kaya dat will get him to salivate kiyi kwalliya mai kyau sanan sai ki shiga kitchen kihada muku breakfast, mind you Hamida ba'a shiga kitchen batare da anyi wanka ba, karki zama cikin matan dake cewa saisun fito daga kitchen sanan zasuyi wanka, a'a! ana so mace ta shiga kitchen tsaf tsaf looking super neat then saikiyi amfani da afron in zaki fara aiki, kihada breakfast, Bayan kin gama zaki iya sakeyin wani wankan, idan yakara baki hakuri kicemai kin hakura but take ur time kijamai aji, kimai kissa, kimai different things dat will drive him, ki hargitsamai tunani, ki tadamai sha'awa, kimai yanga da shagwaba, kisa ya mutum miki kinji kece zaki koyamai everything, now tashi kije kiyi wanka ki shiga kitchen kici gayu sosai kafin yadawo, will be calling you everyday inabaki new new tips, bye baby sis mai kama da Maman mu", murmushi tayi a kunyace tace "bye Anty Ayush agaida uncle Navy" "aikece Uncle navy din, kiri kiri kun radama babyna uncle navy saina fadamai" dariya duk sukayi ta katse wayar. Tattare kayan Hamida tayi ta je ta jerasu a wardrobe kafin ta shiga bayi ko wankan nayauma special tayishi sanan tafito daure da towel tazo gaban madubi ta shafa mai tsaf sanan taja stool tazauna ta shafa powder tasa kwallin dake karama kwayar idanunta kyau, gyara giranta tayi tai carving dinshi kafin tadau wani pink lipstick tashafa akan pink lips, small fici ficin lips dinta yadauki shinning sosai, drawer mirror tajawo nan taga sarkoki daban daban da dankunnayen da Mami duk tasaka mata, wani simply necklace ta dauko irin wayanda ake sawa da English wears, wani dainty necklace ta dauko dakeda two pendant first pendent din mai siffar moon daidai wuyanta zai tsaya saina biyun mai shape din heart ya sauka acikin cleavage dinta sabida tsawon chain din wajen, bakaramin kyau yama wuyanta ba yawani irin haska farin neck dinta, round portable earing tasaka kafin ta mika hanunta tadau hair brushes ta warware gashin kanta ta hanyar girgiza kanta gashin ya warware, brushing kan dake hadadden kamshi tayi tadau wani black ribbon dake cikin drawer ta kama gashin tai ponytail, long jelan gashin yazubo down freely yana lilo, yanda tai parking gashin yakarama fuskarta kyau bana wasaba, tashi tayi takarasa gaban wardrobe din tabude tana kallon jerin english wears din takai almost 2min kafin tasa hannu ta jawo wani white black strips pocket sashes nine's pant dawani black girly t-shirts mai short v-neck ta ijiye kan gado, black bra da black pant taciro ta shirya tsaf kayan sun mata kyau bana wasaba farar mace acikin bakin kaya, gaban madubin taje ta tsaya tana kallon yanda v neck rigan ya bayyanar da tudun kirjinta chain din sarkan wuyanta dayabi cleavage dinta sai haska wurin yake yakara haskaka black rigan jikinta, pink lipstick da round earing din datasa ya haska round fitted face dinta tai wani irin kyau, turarenta ta dauka ta feffesa na twilly da cabotine floralie, dakin da ita kanta suka dauki kamshi maida komi tayi ta ijiye a maijiyar su sanan ta zura white bathroom slippers dinta tabude kofa tafito tai kitchen wandon yakama curved hips dinta sosai tafito figure 8 dinta chachas, kitchen ta shiga tana kalle kalle bata taba girki ba aciki, store ta wuce ganin Irish yasa tadebo a tray tafito ta ijiye sanan ta bude fridge taciro one round cabbage dakuma green and yellow ball peppers, da 2 big red onions, taciro 5 eggs, taciro mozzarella cheese sanan ta rufe fridge din, ta bude cupboard taciro black pepper, garlic powder, tafito da salt, curry, oil da maggi, da chilly flakes tarufe, gaban coffee machine taje thanks to tataba ganin Mami nayi nan tasaka tabar wajen tadawo tafara pilling irish din danso take tai light healthy breakfast potatoes and cabbage omelet, tasha gani Mama nayi abincin is healthy and good for breakfast Abba naso. Yanka all abubuwan data fito dasu tayi ta zubasu a different small small bowls bayan ta wanke su ta tsaftace su, sanan tai hitting small amount of oil a pan tazuba sliced albasa kafin ta zuba diced potatoes din.... Shigowa cikin gidan sukayi atare, Aabid na lura dashi tun a wurin karatu a mosque dansun shiga wani class din da akeyi a masallacin bayan asuba kullum ana koyar da manyan maza duk wanda is interested can join karatu inda wani babban malami balarabe ke koyar dasu, hanunshi Aabid yarike yaja plastic chair dake gaban shashin su ya zaunar dashi ya zauna adayan yana kallonshi yace "wat is the matter with you rascal?" shiru Aadil yayi bayaso yamai karya kuma yanajin nauyin fadamai, murmushi Aabid yayi ya bugi kafadarshi cikin zolaya yace "Hamida na fushi dakai ko?" da sauri Aadil ya kallai irin kallon ya akayi ka sani dinan, dariya Aabid yayi yace "ai nasan za'arina, konine sainai fushi dakai baka kyautaba wat you did, and kaima kasan abinda kamata yanzu dai is left for you kasan yanda zakayi ka lallabata kashawo kan matarka welcome to married men world twinny" yafada yana dariya sosai harda rike ciki, hararanshi Aadil yayi kaman ya bugeshi yakeji shiru Aabid yayi yana daura hanunshi akan bakinshi yana kallon Aadil din ganin yana shirin mai kuka yace "yakuri, yakuri to am adding salt to your wound ko, zokaji yanda akema mata idan suna silly fushin su kaine me weapon fa, kanada abubuwan yaki ajikinka ne zaka tsaya kana sanyi, duk yanda mace takai ga fushi akwai yanda ake calming dinta down, kawo kunenka kaji yanda zaka lallasota" da sauri Aadil yamika mai kunenshi wasu maganganu Aabid yagayamai baisan lokacin dayay wani murmushin keta ba Ya lumshe ido tareda cizan lips dinshi ranshi fess, dariya Aabid yayi yana mikewa yace "kaje ka kusa sumar ma da Mami daughter count me out wlh, no be me talk am" yay maganan yana kokarin bude kofa yace "am sleepy, ayi lallashi lafiya basaikazo gaida Mami ba zance mata zaku shigo tare anjima da daddare" harara Aadil ya watsamai yabiyoshi zaije wajen Mami da gudu Aabid yarufe kofan ta ciki harda saka kwado Aadil ya murza kofan jin akulle yasa yay kwafa yajuya yay hanyar shashinsu baida burin daya wuce yaga fuskar Hamida ba smiling at him, tun kafin yakarasa part dinsu wani hadadden kamshin girki da kamshin menene dabai saniba ya daki hancinshi wani irin yunwa yaji yanaji atake yanke, ahankali yabude kofa kamshin girki dana turaren wuta yama hancinshi oyoyo, lumshe ido yayi yabude cikin jin dadi, shiga dakin yayi ya maida kofar ya rufe yana kallon ko ina na dakin fess fess wani sonta yaji yakarayi dan he hates dirty and hancinshi nason kamshi bana wasaba karasowa cikin falon yayi yana kallon TV dake aiki shi kadai tashar CNN, zare jallabiyar jikinshi yayi yana tafiya ya ijiye akan kujeran dining yarage dagashi sai singlet da boxer na Calvin Klein harzaiyi hanyar bedroom dinsu yaji kara daga kitchen dinsu da sauri ya juya yay wajen kitchen din kofar kitchen din yabude ya tsaya chak yana kallonta bama ta lura dashiba ta tara flask tana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128