Chapter 24
Chapter 24
da sauri ta kalli Kakan ta tashi daga jikinshi takoma bayanshi ta labe jikinta narawa ahankali tace "Ya Faruk please karka bari Kaka takaini school wai lecturer dinmu zata fadamawa ya dakeni" daga bakin kofa Kaka ke kallonsu tace "ina jinki muna fika, haka nace eh sainasa malamin ku ya dakanmin ke bar ganin Farukun soja ubanme zai iyamin" juyawa yayi ya kalleta fuskarshi adan daure yace "put on your hijab" da sauri tasaka hijabin dayay mata kyau sosai yafito da hasken fatarta, hulan hijabin har goshinta yace "let's go" ficewa sukayi Kaka tai kwafa tace "wlh zaku gamu danine dukanku munafukan banza" takoma daki, waje sukayi bahalin tacemai zataje ta gaida Mama da Baba yabi yadaure fuska motarshi yabude ya shiga itama ta shiga dayan side din lokacin kusan karfe tara yaja motar har BUK, sosai gabanta keta faduwa tana kallon ko'ina har gaban department dinta ya kaita na Islamic studies sanan yay parking dan dagokai tayi ta kalleshi suka hada ido, ahankali tace "thank you" 3k yaciro daga wallet dinshi yabata yana kallonta yace "make sure you eat" gyadamai kai tayi ta karbi kudin murmushi tayi tace "thank you" ta bude marfin motan tafita, binta yayi da kallo yanda take tafiya a mugun natse kaman tana tausayin kasa kanta akasa as usual tana kakkare fuskarta da hijabi, hijabin nan har kasa dan ko kayan datasa aciki ba'a hangowa, saida ta kule mai sanan yadan fuzar da iska wayarshi dake ringing ya kalla ganin Ammi ne yasa yadau wayan yakai kunenshi. Daga tachan bangaren cike da masifa matar tace "where are you Son, kacemin you're having headache bazakaje aiki yauba ina kaje this early morning eh Umar Faruk?" shiru yadanyi batare dayace komiba dan ya tsani karya, kuma baya karya, dan ya tsani anamai ihu aka, ahankali yace "sorry Ammi na" cikin fada tace "Faruk kullum kullum saika nunamin ban isa dakai bako son? Am sure kaje gidan wan Baban kane, am sure kaje kai wanan mai aljanun makaranta ne sabida kai hired driver dinta ne ko, Faruk wats wrong with you? Narabaka dasu kakiji, tun baban ka nada rai wanan mayyar wicked Kakan taka tasa aka sakeni dan haka nafa and am going to say it again, jinina bazai kara hada wani abu da wanan family ba, tun wuri kacire yarinyar nan aranka inba hakaba wlh fushin dazanyi dakai wanan karan saiyafi na wanda nai dakai ranan dakaje Lagos ka daukota stubborn boy, and come back home rightaway Dr na jiranka" tai tsaki ta katse wayan, ahankali ya zare wayan daga kunenshi kirjinshi namai wani irin zafi, he don't know where all this hate is coming from but one thing is for sure yasan idan har abinda Ammi ke fada gaskiya ne, Kaka tasa aka saketa dan Kaka batai laifi ba dan ko kadan Ammi batada kirki yana ganin yanda takema yan aiki wani zubin ma shiyake hanata, yasan mahaifiyarshi sosaisosai. Yakai kusan 5min a wurin yana tunane tunane sanan yaja mota yabar wajen yadau hanyar gidansu. Faruk yaron kanin mahaifin su Hamida ne, shika dai suka Haifa shikadai ne kuma jikan Kaka namiji, inda Baban su Hamida yahaifi yara bakwai dukansu mata, baban Faruk ya rasu a plane crash ne, his Mum is from a rich wealthy family, bayan rasuwan baban Faruk Faruk yadawo hanun Abba da Kaka, rashin mutunci Ammi tazo tai dasu Kaka akan abata danta, in other to maintain peace yasa Abba yacema Faruk yakoma wurinta but dudda haka kullum yana gidansu, weekend yana yawan zuwa gidan kajin Abba yana tayashi aiki dan sana'ar baban su Hamida kenan saida kaji da Kwai and he's making it Alhamdulillah Allah ya sanya mai albarka a sana'ar. ** Dan lekowa tayi daga inda ta labe ganin yatafi babu yasa tafito ahankali tana tafiya da sauri da sauri wani kantin taje dayake safiya ne ba mutane sosai, take away abinci merai da lafiya tayi guda biyu tabiya kudi ta karba tafito tafita daga school din gabanta na faduwa sosai, kasa samin Keke tayi hakan yasa tafara tafiya akasa tana kakkare fuskarta, saida tai nisa sosai tamugun gaji da tafiya takai junction din wani layi keke napep ta tare ta shiga tace "old railway" "hajiya dari uku" ahankali kanta akasa tace "muje" tada keke napep yayi suka shiga hanya, sukayi tafiyan kusan 15 minute yakaisu wurin, ahankali ta sauko taciro dari uku tabashi batare data kalli fuskarshi shi tajuya ta shiga wajen tana kallon kan kujeran da Baba yake zama yanajin yar radio shi ganin bashi yasa ta karasa wajen, takeaways din ta ijiyemai ta ta wuce ciki hango wasu samari tayi kusan biyar ko shida zaune a inda ta saba zama suna kokarin kunna wiwi da sauri ta juya kafinma su lura da ita, cin karo tai dawani abayanta idanunshi jajir da alamun yasha yai tatil yace "ke waya kiraki nan?" kwalama sauran dabama su lura da ita kira yayi yace "babaa jimana, tawaye ne tazo? Ba munce babu wacce zai kira tashi nanba yau" da sauri amugun rude tai gefenshi zata wuce yatareta yace "ki tsaya mana baby nakira miki su, hala wajen Sani kikazo dan nasan mayen da shegen iya zabo zafafan mata" arude tana dan waigen bayanta jin sahun mutane suna zuwa ta kwalama tsohon dake gadin wajen kira. "Baba, Baba" daidai lokacin sauran sun iso wajen fashewa sukai da dariya dayan yace "Baba wai me gadi kike kira? Ke yarshi ce?" daya daga cikin su yace "kaima jibeka dawata magana ina Baba mai gadi yakeda kyan haifan irin wanan lu'u lu'un?" daya daga cikinsu yace "kodai me zuwa bashi kayane?" kulle bakinsu sukayi suna zaro ido irin na isgilanci atare sukace "tsoho yaji chakwai" fashewa tai da kuka ta duka a tsakiyan su tana kwalama Baba kira. "Babaa" daya daga cikinsu yace "ankai Baba kauyen su Baba ba lafiya muma fanshi Baba yau, kingan mu mushida kici har ki koshi ko yan mata" yay maganan zai kama mata hannu boye hanunta tayi ajikinta tafashe da kuka, hijabinta ya fizgo ya mikar da ita tsaye fasa wani irin ihu tayi a mugun tsorace ta bugamai kafarta hakan yasa yay baya yasaketa yana tsaki dan yaji zafi da sauri sauran sukayo kanta tawani irin kwasa da gudu tana kuka wanda ta hambaran yawani irin tadiyota tafadi akasa hancinta ya shiga cikin dan kasan yashin dake wurin. [11/5/2019, 10:07 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 16.... _This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba_ _in kinason novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_ _you can also send MTN card 300 ta watsapp number na 07012181461_ Kafafunta yajawo tafasa ihu sosai tana kuka ta dibi kasan wajen da hannuwanta biyu ta juyo da kanta cikin kuka, watsa musu kasan tayi a idanu hakan yasa ya saketa da sauri yay ihu shida sauran suna sosa ido suna kokarin budewa sun kasa, dawani irin sauri ta tashi tadau jakanta taruga aguje suka biyota, fitowa tayi tana gudu sosai tana kuka, black hijabin ta gabaki daya ya baci da kasa tana gudu suna binta.... Anatse Mami ke tuki taci gayu sosai tasa wani hadadden exclusive atampa brown da yellow dayay
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128