Chapter 53
Chapter 53
ita tana iyajin yanda heart dinshi ke beating kaman zuciyarshi na kokarin communicating da nata, dan lumshe ido tayi kafin ahankali tabude su murya chan kasa tace "Aadil kasakeni" make mata kafada yayi sai a lokacin yamata magana da shakakkiyar muryanshi yace "you will run away again" girgiza mai kai tayi tace "no i won't" ahankali yakara tura fuskarshi cikin wuyanta sosai yana shakan kamshin dayaji tanayi dakemai wani irin masifar dadi akai, yaji wani irin natsuwa na shikanshi hankalinshi na kwantawa sosai, ahankali ya mika mata karaman yatsarshi murya chan kasa yace "pinky promise" kallon fine black yatsar nashi tayi da kanshi ke kwance akai ta gyadamai kai batare data bashi nataba tace "yes" make mata kafada yayi a shagwabe yana kara miko mata karaman yatsar yace "ni kiyi" ahankali ta mikamai nata yatsar yakama da sauri ya sakalesu yay dan murmushi yana kara riketa dayasa taji she's feeling uncomfortable sosai kuma tasan kotace yasaketa bazai sakiba tunawa da furan Kaka yasa da sauri tace "tsaya kagani, i brought fura for you" tai maganan tana ture hanunshi daga gefen cikinta da kanshi dake wuyanta ta janye jikinta da sauri daga nashi ta sauka daga kan gadon ta zauna akan plastic chair da sauri tadau ledan taciro furanshi dakeda sanyi sosai har lokacin tadago kai ahankali ta kalleshi kallonta yake sosai kaman zai hadiyeta ko kadan baiji dadin yanda ta tashi ta zauna a wurinba, ahankali ta mikamai cup din tace "ka iya shan fura? Is very very sweet" kallonta yake da manya manyan idanunshi kaman yaune rana na farko daya fara ganinta har saida taji wani iri sosai hakan yasa ta maida furan ta ajiye akan drawer kusa da gadonshi ta saukar da kanta kasa tana wasa da bakin hijabinta, jin shiru ko tarinshi batajiba yasa tasake dagokai ta kallai hada ido suka sakeyi har lokacin ita yake kallo, washe mata baki yayi sosai yasakin mata wani irin cute smile da rabonshi dayay irinshi tun ranan dasuke tare cikin muryanshi mai dadi sosai yace "you look beautiful sosai sosai Hamida my wife" yanda yay maganan yana mata wani irin fari da ido kaman wani dan karamin yaro yasa tai dariya ahankali itadai hakanan batasan menene Aadil kedashi ba but duk duniyan nan shine d only man datake nan very free with him, ko Faruk cousin dinta bata sakin jiki dashi haka har taita mai murmushi tana dariya sosai hakan nan, amma Aadil ko hakanan saita dinga jinshi kaman wani kaninta sabida yanda yake abu kaman yaro kodan batada kani namiji ne saisa takejin hakan oho, hanunshi ya miko mata yana hararanta yana lankwasar da wuya kaman bashine mara lafiyan nanba yace "give me my thing and stop smiling" da sauri ta kalleshi dan bamata gane my thing din dayake cewaba, furanshi ya nuna mata da baki da sauri ta dauka ta mikamai, make mata kafada yayi kaman zaiyi kuka yace "spoon" murmushi tasakeyi ganin yasoma komawa normal tafara dube duben neman spoon, drawer data gani tajawo nantaga spoon dauka tayi ta tashi tsaye yabita da kallo ta shiga bathroom din data gani ta daurayo tafito sai kallonta yake kaman wacce zata gudun mai takawo mai spoon din ya karba, da sauri ya debi furan yakai bakinshi, lumshe ido yayi yace "uhmmm Sweet, i will remain for Bid" yakara diban nabiyu zaikai baki tsayawa yayi baishaba ya make kafada yana turo baki tunawa dayayi Aabid ya dakai yace "i will not remain for him, Bid beat me" yakai bakinshi ya hadiye sanan ya debo wani ya matso yakawo saitin bakinta yana washe mata baki yace "haa Hamida my wife sha, sha, shaaaa" yanda yaja shaa din yasa tai murmushi sosai daya bayyanar da dimples dinta ahankali ta budemai bakinta tana kallonshi shima yana kallonta yasaka mata furan ta hadiye ahankali dan da dadi sosai, dariya yayi harda kyalkyacewa dan yanda ta hadiye tana lumshe ido ya mugun burgeshi da sauri yadebo another one yakai saitin bakinta yace "again" da sauri ta girgiza maikai tana dan hararanshi tace "no am okay, ya isheni kai kasha" make mata kafada yayi yadebo wani da sauri zaikai bakinta da sauri ta tashi daga kan kujeran zata gudu dan kunya taji tanaji, fizgota yayi tafado jikinshi kafadarta ya buge spoon din, spoon din yay tsalle yay sama yafadi akasa furan ya zuba a kumatun ta, a tsorace ta kallai wani irin kallo yamata shima yana kara janyota jikinshi dan abinda yake mugun so kenan yajita ajikinshi, da sauri yana ijiye cup din hanunshi agefenshi tai sauri tai baya zata gudu yasa hanun ya rike kafadarta yajawota jikinshi da karfi ahankali bakinta har rawa yake dan yanda taga idanunshi tace "Aa...dil saken, s...sakeni" sakata yay ajikinshi gabaki daya yasa hannunshi ya rike waist dinta gam dayan hanun kuma yakama habarta yana kallonta, bakinta har rawa yake tace "dan Allah kadena kaji babu kyau" make mata kafada yayi yana kallon furan daya zuba akan kumatunta kafin ahankali yakai bakinshi saitin fuskarta wani irin runtse idanunta tayi a mugun tsorace kirjinta na bugawa sosai kaman zai bullo, ahankali yana kallon long eyelash dinta yasa harshen shi ya lashi furan kan kumatun nata slowly, wani irin nishi tayi taji wani irin mugun shocking batasan lokacin data rike wuyan riganshi gam ba kaman her whole life depend on it, yanda tarikemai wuyan rigan da yanda some part of her hand yataba bare skin dinshi yasa yaji wani irin abu dabai tabashi ba shima tundaga yatsar kafanshi harkanshi, yasake fito da duka harshen shi ya lashe duka furan soft naman kumatun ta namai wani iri kaman yaci, yanda tarikemai wuyan riga gam tana nishin kuka sosai dake sauka akan wuyanshi yasa ahankali yaji duka tsigar jikinshi natashi hakan yasa yafara matsa kafarshi da sauri jin he's having erection abinda baitaba yiba through out his life saiyau, bakinshi har rawa yake muryanshi ta dishe sosai yana shirin yin kuka yace "am feeling something Hamida my wife". [11/29/2019, 6:16 AM] Aishat Muhammad: 38.. Part din Baffa aka kaita dan nan ake taro, part din ya cika da su yan uwan su Mami da Big Mum, matan su Suleman da yan uwa da abokan arziki, da kawayen su Mum, wa'azi sosai akai mata sanan aka fara mata manni ana liki ana rawa kafin abama Maman ango wuri, Mami ta taso tai shiga na alfarma tana murmushi sosai danyau tana cikin tsananin farin ciki tazo ahankali ta yaye hulan alkyabban, fuskar Hamida yafito tana kuka kanta akasa, guda aka dauka su Zainab da Yayyinta nata murmushi sunajin dadi, ahankali Mami tabude wani dan box dake hanunta taciro wani sarkan gold babba nan aka fara guda dan al'adan sune hakan, ta sanyama Hamida sarkan awuya sanan takamo hanunta tasaka mata warwaro biyu takamo dayan hanun tasamata biyu sanan ahankali tai cupping fuskarta tana murmushi tace "welcome to the family daughter na" ta sumbaci gaban goshinta nan dakin yadau guda anata ihu da ayiriri, ta tashi takoma sit dinta nan haka kowace matan dakin ke tasowa one by one suna bata gift dinsu Hamida tagaji iya gajiya danhar ji take kaman zata sume sai wuraren sha daya sanan aka dunguma aka kaita bangarenta dakeda wani irin mugun kyau ana wake wake akasa tai alwala sanan aka bude
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128