Skip to content

Chapter 30

Chapter 30

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

mata baki tareda mikamata kafarshi ya lankwasar dakai a shagwabe yace "remove this shoe from my leg am tired" kallonshi tadanyi kafin ahankali ta tsugunna ta warware igiyan ta ciremai takalmin ta ijiye, ya miko mata dayan kafan ta ciremai shima ta ijiye duk yana kallonta, yace "will you come back?" Yi tayi kaman batajishi ba ta shareshi ta mike tsaye zata wuce, fizgota yayi da karfi atsorace tajuyo saura kiris tafada kanshi ta cije da kyar ta ta kallai, marmar yay da ido kaman zaiyi kuka yace "will you come back? Don't leave me again pls" gyadamai kai tayi da sauri ta dauke kai ahankali ya saketa ya washe mata baki yay tafi yace "yay am happy" juyawa tayi tai wajen drawer dakin tajawo dan taga Kaka na yawan zuba makulli a drawowin wajen duk yana binta da kallo kaman zai cinye ta da idanu, wani makkulin kwado ta dauka taboye ta hanyar rufe hanunta ta maida drawer tai hanyar kofan dakin ta cire sakata tadan waigo hada ido sukayi har lokacin kallonta yake ya washe mata baki white teeth dinshi suka fito da sauri tafita daga dakin ta tsaya ta ta rufo kofar dakin ahankali gudun karta tashi Kaka tadau key tasaka sanan tai hanyar falon tadau kulan tuwonta da miya sanan tai hanyar doguwan kujeran Kaka tadau kwalin paracetamol din Kaka dake ajiye awajen tabude taciro sachet guda daya tamaida tarufe ya ijiye takwashi kulan tai ciki, agaban dakinta ta tsaya ta ajiye kulolin akasa sanan tasa key tabude kwado ta bude kofan ta kwashi kulan ta shiga ciki tana kallon fuskar Aadil ganin yanda yake kwance kan gadonta ya lumshe ido, ajiye kulan tayi tarufe kofar tasaka sakata sanan ta dau kulan tai wajen gadon ta ijiye akasa tana kallonshi yanda yake numfashi ahankali ahankali yana bacci, yay wani irin kyau kaman ba shine mara lafiya ba, da sauri tadena kallonshi dan sosai fuskarshi yacika mata ido, ahankali takai hanunta dake rawa sosai ta buga katifar muryanta nadan rawa tace "A..Aadil" ko motsi baiyiba bacci yay gaba dashi sosai, kallonshi tayi ta kafeshi da idanu hakanan taji tanajin wani irin tausayinshi, ahankali ta mike tsaye ganin yay bacci yasa tai wajen sip ta bude sip din tana kallon jerin nikakkun kayan ta dake ciki, wani simple free doguwan rigan atampa ta dauka ta maida sip din tarufe tai hanyar bayi, sake juyawa tayi ta kallai ganin har lokacin baccinshi yake yasa tabude bayin ta shiga ta garkama sakata, ahankali tacire hijabinta dayay duku duku ta saka cikin wani empty bucket, tazare kayan jikinta ma duk tasa a botukin sanan tafara wanka, wankan tayi sanan ta tsane jikinta tadau doguwan rigan data shigo dashi ta saka tai alwala sanan tabude kofan ahankali tafito har lokacin bacci yake sip tabude taciro wani hijabin tahau kan dadduma tafara biyan sallolin da ake binta, saida tagama sanan tacire hijabin sabida zafin datake ji sosai ta ijiye hijabin akan dadduma ta juya ta kalli Aadil dahar lokacin ke bacci sosai, ahankali ta matsar da hijabin saman dadduman ta kwanta ta daura kanta kan hijabin datai filo dashi tana kallonshi zuciyarta na tambayarta yazatayi dashi? Ta ina zata fara neman gidansu? Tayaya zata fitar dashi daga gidansu batare da anganshi ba? Idan aka ganshi mezata cema Abba, Mama, Kaka, da Ya Faruk? Yayama zatayi da wanan babban mutun din? Kodai to takaishi asibiti ne adubashi? To ta ina zata sami kudin? Yaya zatayi ta nemo gidansu yanzu? Takai kusan 10min tana kallonshi tana tunane tunane kafin ahankali tajuya mai baya cikin maganin bacci ta kwanta ta hannun damanta wani wahalallen bacci yay gaba da ita. Kaman amafarki taji ana mata kuka awuya ana bubbuga mata ciki ana shurinta da kafa ahankali, da kyar ta iya bude idanunta cikin bacci tadan juyo Aadil tagani ya kwanta agefen ta yachusa kanshi awuyanta yana mata kuka sosai gabaki daya hawayen shi nabin wuyanta some nabi har cleavage dinta, hanunshi nakan cikinta yana bubbuga matashi yana kuka, sosai tawani irin tsorata tafara ture kanshi daga wuyanta bakinta har rawa yakeyi tace "d...dagani, menene mekake so? Please dagani, katashi daga jikina I can't breath" make mata kafada yayi batare daya tashiba cikin kuka sosai yace "a...am hungry, my stomach hurts" [11/10/2019, 11:56 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 20.... Tureshi tayi da karfi tace "na shiga uku dan Allah ka dagani, ga abincin ka chan" sake make mata kafada yayi cikinshi na murdawa dan har kukan cikin tanaji, dan kwantar da murya tayi tace "look at your food there, pls dagani" ahankali ya dagata ya kalli fuskarta jin yanda tai maganan muryanta na rawa sosai kaman tana kuka, hawaye yaga tana shareware, ware ido yayi sosai kaman dan yaro saikuma yafashe da kuka maidan kara yace "you are crying whyyy?" da sauri ta tashi daga kwancen gudun kar Kaka tajishi ta share fuskarta da bayan hannu ta kakalo murmushi tamai tace "kagani niba kuka nakeyi ba" hadiye kukan yayi ya kalleta irim kallon da gaske mugani, murmushi ta sakar mai hakan yasa shima yasakin mata murmushi mai kyau sosai yana kara kama cikinshi dayaji ya murdamai da sauri ta tashi ta dauko mai abincin ganin yanda yayi takawo gabanshi ta bude kulan tuwon shinkafa ne da miyan dry kubewa ta kalleshi yanda yake binta da kallo ta nunamai kulan tace "eat" kallon abincin yayi yasake kallo sanan ya yatsine fuska kaman yanda yara keyi yace "wat is this? I want rice with meat balls, i want yam fritata, i want smoked prawns" zaro ido tayi ta kalleshi dan wlh wasu abincin ma daya kira batasan suba hakan yasa tabuga uban tagumi ta lankwashe kafa tana kallonshi inda ace za'a gwada jinin ta yanzu sai anga yahau dan wlh fargaban gobe take, kukan shi ne yasa ta dago kai da sauri ta kalleshi sosai yabata tausayi dan ayanda yayi gaskiya baisan abincin bane, da sauri tace "zakaci biscuit to?" gyadamata kai yayi yana neman fadowa jikinta da sauri ta tashi tabude sip dinta, chan saman kayan ta taboye biscuit din sabida kar Ihsan tagani ko Zainab ta dauko guda biyu ne short bread biscuit tadawo ta zauna agabanshi ta mikamai, karba yayi da sauri yana murmushi yana kallonta sanan yabude daya ya ijiye daya agefe yasa hannu yaciro biscuit daya ya dago kai da sauri ya kalleta kaimata dayan bakinta yayi da sauri ta kalleshi, murmushi yamata yana wani irin kallonta kaman wani mai lafiya ya ware manta manyan idanunshi dake cike da bacci gashin idon duk sun tattare sabida lema leman ruwan hawaye yace "eat my wife yay" zaro ido tayi ta kallai, fari yamata da ido yana goga mata biscuit din a lips kaman yana shafa mata jan baki yace "eat, haaa, haaa, hamm" yay maganan yana bude mata baki kaman yanda akema small baby yaci abinci, dan murmushi tayi ganin yanda yake bude mata baki bama tasan lokacin data saki murmushin ba sabida yanda yay maganan dan har yasa ta manta da fargaban datake ciki na gobe, ahankali tasa hanunta ta karbi biscuit din daga hanunshi takai bakinshi tai murmushi tace "kaika ci kaine kejin yunwa, eat" bude bakin yayi da sauri kaman jira yake ya balli kadan yanaci yana kallonta lumshe

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128