Skip to content

Chapter 21

Chapter 21

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

dole ka aura" ta tashi daga kan gadon tace "Yaya mutafi". ******* Tana zaune afalonsu suna kallon wani hausa film tareda Zainab da Ihsan da dazu da safe suka dawo daga Lagos, Mama kuma na daki Kaka ta rafka uban sallama daga bakin kofa batare data shigo ba ta kwalama Hamida kira. "Hamida, Hamida ai kinajina kikai shiru ko, oya fito mutafi kulle kofata zanyi na mikar da hakarkari" kaman zatai kuka ta kalli Zainab dake kusa da ita, hararanta Zainab tayi sanan tamata gwalo murya chan kasa gudun jar Kaka taji tace "wuce kitafi dakin Kaka dake warin daddawawiya" tafashe da dariya Ihsan ma natayata tace "Anty Zainab harda warin busashen kubebbewiya" suka kwashe da dariya dukansu Zainab harda sauka daga kan kujera tsabagen dariya Ihsan kuma taboye fuskarta a cinya tana dariya, wasu hawaye ne suka cika mata ido ta tashi, wayar ta dake kan kujeran ta dauka cikin fushi sanan tajuya zata fita daga dakin saikuma ta juyo ta kalli yanda suke mata dariya tadau filon kujera ta jefa musu da sauri Zainab ta chabe filon tana dariya harda hawaye tace "byebye daddawee" wani irin fashewa tai da kuka sosai da sauri Kaka dake bakin kofa tatura kofan ta shigo tana kallonta tace "ga aljana tazo ko takiraki kizo ki kwanta dole kiyi kuka" cikin kuka ta nuna Zainab tace "Kaka sunefa sukemin dariya wai dakinki na warin daddawa" da sauri Kaka ta kalli Zainab dahar lokacin ke dariya takama habanta tana shigowa dakin da kyau tace "rubabbiya haka kikace, dakina ne me warin daddawa?" da gudu Zainab ta tashi tai hanyar corridor dan tasan bakaramin aikin Kaka bane ta durma mata dundu, bin bayanta Kaka tai da kallo tace "aida kin tsaya nagadai ubanki ma anan yake karin safe bai taba cewa dakin uwarshi yana wariba" ta kalli Ihsan data kife kanta a cinya tana dariya tace "kekuma uban me kikeyi kanki akan cinyan ki wari kikeyine kike shinshinawa?" dariya Hamida itama dake kuka tafita daga dakin da sauri tana dariya tai hanyar sasan Kaka da gudu karo taci da mutum hakan yasa tai baya da sauri ganin Ya Faruk ne yadaure fuska kaman bai taba dariya ba yana sanye da da shirt da jeans ya watsa mata harara da sauri ta sunnar da kanta kasa tana wasa da yatsun ta ahankali tace "sorry bangan kaba" dan kallonta yayi na kusan 1min sanan yafara tafiya yazo zai wuce saikuma ya tsaya ta daidai inda take ahankali yace "gobe zakuyi resuming school get ready I will drop u off" gyadamai kai tayi da sauri kirjinta na bugawa da sauri ta wuce ta shiga cikin gidan tabude dakin Kakan ta shiga, dakinta da Kaka ta gyara mata tabude kofa ta shiga dan gadone guda daya sai sip irin normal sip dinan data tayata jera kayanta aciki kwanciya tayi kan gadon tana kallon wayanta dake hanunta rabon data danna wayan tun suna Lagos, gyara kwanciya tayi ta lulluba da bargo ta kunna datan wayan nan yan few messages suka shigo saikuma message na massenger, zaro ido tayi kafin ahankali kaman mai tsoron wani abu ta shiga messenger taga new messege from Aadil Abdullahi, sosai taji gabanta yawani irin fadi takai kusan 2min tana kallon sunan dakuma profile picture account din dayake na rubutu an rubuta Unique ajiki ahankali tai sliding in tabude message din. _Hello Anty Hamida_ _Hello Ihsan_ _I want to be your friend too_ _Anty Hamida pls don't beat Ihsan okay, Mami said beating is not gud_ _Me too I don't have friends and my brother said i can be your friends yayy_ _bye Anty Hamidaaaaa_ Murmushi tayi tana kallon chat din ahankali tace "wanan daga gani da kadan zai girmi Ihsan" shiru tayi tana kallon chat din saikuma takara murmushi ta shiga typing. _I did not beat her, she was just scared_ _take care bye_ Tafita daga messenger ta shiga watsapp ganin batada any message yasa ta sauka ta shiga pinterest tana duba styles and latest arab collection na abayas, messege ne ya shigo da sauri ta sake zaro ido ganin is from Aadil, sosai gabanta yafadi ahankali kaman wata matsoraciya ta danna tabude. _Anty Hamida where is she?_ _you see Mami and Bid don't want to take me to she, am seeing she anytime I close my eyes_ _I'm sick_ Shiru tayi tana kallon last maganan dan bataga ne da sauran maganun shiba, hakanan taji she felt somehow sabida yanda yace baida lpy, ahankali ta rubuta _sorry, get well soon_ da sauri ta kashe datan ta kafin takara ganin wani chat din ta kwanta ta ijiye wayan nesa da ita tana kallon wayan maganan sick din ya tsayamata arai sosai ahaka bacci yay awon gaba da ita. Da asuban farko Kaka ta shigo ta tadata kaman zata mutu da haushi ta shiga bayi ta wanko baki tai alwala tafito tazo tai nawafir sanan ta zauna tafara karatun saida aka kira sallan asuba sanan ta tashi tayi bayan ta idar tai azkarus subhi, ahaka tafara bacci, hararanta Kaka tayi tacigaba da jan katoton charbin hanunta, takwas saura Kaka ta daka mata duka a baya hakan yasa tabude ido da sauri tana kwalalo ido cikin bacci ta kalli Kakan, dakuwa Kaka tamata tace "ba zakije makaranta bane wai? Yi sauri ki shirya nina shirya d'an har wanka nayi, jekiyo wanka kiyi Kari na kaiki da kaina na fadi ma malamin ku abinda kikeyi" zaro ido tayi tana kallonta kafin tace "ni bazaki bini school ba". [11/4/2019, 8:07 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 13.... _This novel is for sale karki karanta in baki biyaba_ _in kinason novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_ _you can also send MTN card ta watsapp number na sainai adding dinki a group din danake posting_ Agaban wani babban gida yasa akai parking, gidan babban gaske ne dan yay girman wani anguwan, fitowa yayi daga mota yabama mai taxi kudi, masu gadin gidan dake sanye da kayan security ne suna ganinshi suka washe baki. "laaaa jikokin Alhaji ne, barka da zuwa oga" murmushi yamusu ya gyadamusu kai dan baijin yin magana suka budemai gate ya shiga, babban gidane dakeda fadi sosai gawani hadadden water treatment plant a tsakiyan compound din dayay kaman round about ta gefe kuma wajejen parking cars ne inda cars sunfi kala goma apake awurin, gawasu irin hadaddun design din flower dayabi ko ina na tsakar gidan babu kowa atsakar gidan kasancewa babu kananun yara a gidan inbadai jikoki sun zo kokuma anyi hutun school shine zakaga yara cike a gidan, da saurin shi yakarasa shiga ciki yay shashin kakanshi bude kofan part dinshi yayi babban falone dayasha hadaddun manyan kujeru sai carpet mai bala'in kyau da taushi dake shimfide akasa, wani tsohone azaune yasha manyan kaya dadan rawani akanshi idanunshi sanye da glasses nakara karfin ido, yana zaune akan wata lumstatsiyan kujera hanunshi rike da jarida yana dubawa gefen kujeran dayake zaune kuma yar sanda ce ajingine awajen wanda daga gani kasa ita ke taimakamai ya tsaya yay tafiya, manyan mazane guda uku a falon zaune akasa wanda suke yaranshi Uncle Suleman, Uncle Muhammad, sai last namijin shi Uncle

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128