Skip to content

Chapter 3

Chapter 3

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

please kinji wlh kunyan shiga ciki nake, ai nadawo kusakeni bazan kara fitaba, kunya nakeji" waigawa baya tana neman abinda zata rike dan karsu shiga da ita ciki karaf suka hada ido da Ya Faruk yana zaune kan white Lexus dinshi yaci farin shadda gizna hanunshi rike da waya yana kallonsu, wani mugun kallo ya watsa mata da sauri ta dauke kai tana share hawayen da sun kasa tsayawa suka shiga gidan da ita da karfin tsiya, kara fashewa tai da kuka sabida yanda ake kallonsu ta rufe fuskanta da hijabinta da sauri hankalinta duk atashe, dakin Mama suka bude suka shiga da ita ciki Zainab tace "Mama gatanan tun tuni tana waje taki shigowa shine na jawota" wani irin kallon takaici Mama ke mata gashi ta tsaya tanama mutane kuka aka hakan yasa wani irin zuciya ya debi Mama ta tashi ta zuba mata mari tana huci, ihu tayi ta tsugunna akasa tafashe da kuka sosai, cikin fushi Mama tace "kukan ubanme kike mana iyye?" zata kara kai mata wani dukan Anty Lami ta riketa tace "ke Maman Ayush dena dukanta, addu'a ake ma yara" cikin tsananin fushi tace "wani irin addu'a Yaya? Kullum Hamida saita jamin cin mutunci, meke damunta ne? Yanzu bagata ananba ta wuce mutanen wani abu yasameta? Wlh Yaya kimata magana kotamin shiru kona sassaba mata Allah bazance ta girmaka duka zan kirba mata kaman yar shekara biyu agidan" hanunta Anty Lami ta rike ta zaunar da ita tace "calm down, ya isa haka, kidena bata rai yau babban ranace kina aurar da ya baikamata kina fushi ba" ta juyo ta kalli Zainab dake tsaye itama tana kallon Hamidan data boye fuska cikin hijabi tana kuka tace "ina ashobin nata Zainaba?" "yana dakinmu" tafada ahankali, "yauwa to jeki dauko ki kawomin tai wanka ta shirya taje wajen kakan ku dake nemanta kafin ku tafi" juyawa tayi dan zuwa dauko ashobi, ta kalli Ihsan datai shiru tana kallon Hamidan idanunta sun cika da kwalla itama kaman zatai kukan dan ta tsani taga an taba Hamida tace "jeki taya Zainab dauko kayan" juyawa tayi tafice tarufo musu kofan hakan yasa Anty Lami ta dawo inda take tsugunne tana kuka ta dagota tana murmushi tace "haba Hamidan Maman ta, mai kama da Maman ta" tsakin takaici Mum tayi ta tashi tafice daga dakin, sakinta tayi ahankali tace "oya cire hijabin kije kiyi wanka kizo ki shirya" gyadamata kai tayi ta zare eyeglasses din idanunta ta sauke handbag dinta tasa aciki tana goge idanunta da bayan hannu da hawaye ke zuba ta ijiye jakan ta mike tana kallon gadon ganin ba Mama, ahankali ta zare hijabin ta ijiye akan gadon, kyaykyawan yarinya ce Hamida bana wasaba, gawani irin shape da Allah yamata mai bala'in kyau tana sanye cikin simple riga da skirt na wani poker dot silk material skirt din yabi jikinta yafito da fine curve hip dinta rigan ma yakamata yay mata shegen kyau, kitson shiku ne akanta manya manya dabaza su wuce guda gomaba, gashinta dogon gaske yay tsufa gashi ya kwanta akan goshinta sosai, babu dan kunne a kunenta,looking naturally beautiful, sake goge hawayen daya zubo mata tayi Mama Lami tace "Ya isa kukan haka wuce kije kiyo wankan ki kinji Hamida" gyadamata kai tayi ta wuce tabude bayin dake nan dakin Mama ta shiga bata wani jima sosai ba tafito daure da zani kayanta dasu Zainab suka kawo Anty Lami ta nuna mata akan gadon, daukan kayan tayi bayan tagama tsane jikinta ta shirya cikin kayan doguwan rigan itama aka mata kaman na Zainab bakaramin kyau dinkin yamata ba yafito da shape dinta sosai, zama tayi kan gadon tana wasa da yatsu Anty Lami tace "tashi zakiyi kiyi kwalliya kije kakan ku na kiranki" gyadamata kai tayi tana kokarin danne kukan datakeji taje gaban madubin Mama ta tsaya, tashafa farin hodan data gani awurin, ta shafa man baki, Anty Lami daketa binta da kallo sabida kyan datayi dudda batai gayuba sosai ba amma tai wani irin kyau tace "bayan kin dawo daga wurin kaka kije dakin ku kihada kayan da zakiyi amfani dashi in kinje Lagos din ance kwana uku zakuyi" hawaye ne suka zubo mata da sauri ta share, hararanta Anty Lami tayi tace "ai kyaji dashi lamarin ki ya tabarbare Hamida wuce kibani wuri danni inzan miki nawa wlh saiyafi na wanda maman ki tamiki, kayan takaici kawai mtsww" taja tsaki, ahankali takoma gaban gadon tadau hijabin ta ta zura, baki Anty Lami ta bude tace "kinsa ashobi ki na yan mata saikin saka hijabi kuma? Lallai Hamida nidai wuce kiyi duk yanda zakiyi kekika sani" ta nuna mata hanyar kofa, ahankali tadau jakanta tawuce tafita daga dakin mutanen data sake gani chaa ana hayaniyan biki yasa taja hijabin ta rufe fuskarta tana tafiya ahankali ko ina na jikinta na rawa, kafin takai falo taci karo da mutane sama da goma sha da kyar tasamu ta fice tai hanyar sassan kaka, karo taci da mutun da sauri tai gaba zata wuce batare data dagokai ba taji an wani irin fizgota, a tsorace tadan dago kai hada ido sukayi da Ya Faruk yadaure fuska kaman baitaba dariya a duniya ba, saukar da idanunta tayi kasa bakinta narawa sosai tace "s...sorry Ya Faruk" wani irin matsiyacin kallo yamata hakan yasa jikinta yadau rawa, cikin wani irin kakkausar murya yace "mahaukaciya kawai" yawani irin turata, ahankali ta dagakai ta kalleshi da idanunta dasuka cika da kwalla shima ita yakema wani kallon tsana, cike da dakewa zuciyarta na tsinkewa sosai tace "niba mahaukaciya bace". [10/27/2019, 4:29 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ _M. Shakur_ 3.... Cike da fushi yawani irin daga hannu zai dauketa da mari daidai lokacin Kaka ta leko, da sauri tace "wlh katabamin ita Faruku Allah ya isa, nitama laifi bakaiba, tamin laifi kaitamawa dazaka fara hukunta? Wanan rapkeken hanun naka mai kama dana basamude zaka zuba mata salon ka nakasamin ita mugu mai zuciyar sojoji, cikata" takaraso wajen tana nishi ta janye hanun Faruk din daga jikin hijabin ta ta ingizata ciki tace "wuce ciki kijirani miskilan yarinya" cikin tsananin fushi Faruk ya fizge hanunshi daga na Kaka yace "dalla chan ki sakeni karki sama fararen kayana datti ni" da sauri ta kalli hannayenta tace "Allahu Akbar wlh babu dauda a hannuna fa Faruku, yi hakuri kaji dena fushin" ta kawo bakinta saitin kunenshi kaman zatai gulma tace "nafiso na hukunta ta dakaina ne, inna bari ka hukuntata aisai ka karasata baka ganta daban bane acikin yaran Sama'ila guda bakwai da Allah yabashi, kabarni da ita nasan maganin ta" hararanta yayi yajanye kunenshi yace "dalla ni kidenamin gulma a kunne, kuma wlh bazan siyomiki namijin goron ba" zata kamoshi yawuce yafice abinshi haba takama tana hararan bayanshi tace "chan ka karata, sojan banza sojan hofi yanda kakeda zuciya inna barka kashe wanan ja'iran yarinyan zakayi" tajuya tashiga dakin a zaune ta ganta akasa jikin dogon kujera tana wasa da yatsun ta, wani mugun kallo ta zuba mata tace "daga ina kike? ina uwarki ta turaki tun safe kikaje kika labe?" girgiza kai tayi tai shiru batare datace komiba, kwafa Kaka tayi tace "nikika maida wawiya ina miki magana kinmin shiru? badai uwarki ke bataki ba to wlh zan gyaraki ne, zan gyara miki

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128