Skip to content

Chapter 91

Chapter 91

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

da ita dakinsu akan gadonsu da sauri tajuyamai baya taja bargo ta rufe har kanta gabanta nafaduwa sosai kuka nacinta, ita kanta batasan tanada fushi hakaba, ta tuna Abban su na yawan cewa Mama nada hakuri sosai saisa bayason fushin ta dan idan tai fushi saiyasha wahala yake shawo kanta, to kodai ita tabiyo ne? haushin da tsanan Aadil takeji sosai da haushin komima bana wasaba, koda zata hakura saita koyamai cewa you can not disrespect a woman and go free koma kai wanene. ahankali ya kafe bayanta da ido yana kallonta kafin ya kwantar ta kanshi ta bakin gadon ya share hawayen daya zubomai zuciyarshi har b wani zafi yakeyi bayason yatuna abubuwan daya mata danshi karan kanshi tsanar kanshi zaiyi ahaka bacci yay awon gaba da dukansu. [12/23/2019, 8:21 AM] Aishat Muhammad: . _IN BANI_ _Maman Abd Shakur_ Baccin ma kadan ya iyayi sabida yanda yay bacci zaune akasa kanshi akan gado, dago kanshi yayi ahankali ya kalleta bacci takeyi sosai abinta blanket din yadan zamo fuskarta ya bayyana, fuskarta har wani shining yake tsabagen gyaran dataji, hulan net din kanta yadan zame kasa ta kudundune tarike bargon data lulluba dashi gam lips dinta looking pink sosai, tashi yayi ahankali yahau kan gadon batare daya yarda yay making any sound ba yana kallon fuskarta, ahankali yay kissing forehead dinta ta hanyar bata light peck dan motsi tayi da ido hakan yasa ya janye ya tsaya chak yana kallon fuskarta he loves Hamida love dashi kanshi baisan iyakan yawanshi ba, dudda da ace Aabid bai yarda ba, dama shahada dane kawai zaiyi yabarmai ita dan babu abinda bazai iyayima dan uwanshi ba but yasan at the end of the day sai ciwo ya kamashi sama ma dana Aadil din dan Hamida is connected to every vein and artery na jikinshi, without Hamida he can not function, without her he cannot live, he just pray and hope zata yafemai inba hakaba baisan yaya zai kasance ba, kara fuskarshi yayi saitin nata yanajin yanda take saukar da ajiyan zuciya cikin bacci ahankali ya lumshe ido murya chan kasa yace "i love you Amatullah, pls kiyafeni" tashi yayi yafita daga dakin zama yayi akan kujera a falo ya ciro wayarshi dake aljihun riganshi yana dube dube kafin ya shiga gallery, hotunan shi da Hamida ya shiga gani dasukai a dining daban daban, tsayawa yayi chak yana kallon yanda yake dilalar da miyau ga Hamida zaune kan jikinshi idanunta sunyi jajir tana kuka, wani hot iska ya fuzar heart dinshi na tafarfasa with fire of her love, swipe yayi yashiga next hoton saiyaga video ne da sauri yay playing video kuka yaga Hamida nayi sosai ta rungumeshi tana cemai i just want you to be fine Aadil, inason Aadil dina ya warke kadawo kaman kowa, ta sharemai bakinshi daya bata ta rungume shi sosai da sauri ya kifa wayan a kirjinshi hawaye na gangarowa daga idanunshi, Lord wani kuskure yaje ya tafka? Kome zaiyi wat ever it takes saiyayi dan ya tabbatar Hamida ta huce, how could he? He treated the woman dat stays with him despite all his flaws, ta aureshi ta kula dashi tsakani ga Allah taji tausayinshi sanan ta soshi, how could he even raise his hand on her how could he? This is the biggest mistake of his life, koma ba itabace baida any right or wat so ever yay treating woman like that meyasameshi wat happen to him, kiran assalatu dayaji anayi yasa yatashi, alwala yaje ya dauro yadawo falon ya shimfida dadduma yay nawafir bayan ya gama yatashi yaje shashinsu yatada Aabid suka wuce masallaci. Bude idanunta tayi sabida karan kiraye kirayen tada salla, addu'an tashi daga bacci ta karanto kafin ta tashi zaune tana kallon ko ina na dakin, tashi tayi ahankali ta shiga bayi brush tayi sanan ta dauro alwala bayan tagama abubuwan dazatayi tafito zani ta daura ta zira hijabi tai salla tai azkar kafin ta dauko Al Qur'ani ta karanta, sai wuraren bakwai ta rufe tai addu'oin dazatayi ta linke dadduman da zanin jikinta ta tafita tadauko broom tazo ta gyara dakin nasu fes har zuwa falo da kitchen dako ina, turaren wuta ta kunna ta turare gidan sanan tadawo falo kayan da maid ta ijiye mata ta shiga fitowa dasu english wears ne gabaki dayansu sexy ones, inviting english wears shiru tayi tana tuna maganan da Anty Ayush tamata lokacin da aka kawota tace "ta dinga saka english wears tana matsu tana tsukewa, ta dinga gayu tanacin kwalliya akoda yaushe, sanan ko ina na jikinki na kamshi yana sa miji haukacewa akan matarshi" da sauri ta tashi harda dan gudunta ta dauko wayarta daga bedroom tadawo falon ta zauna tai maza tai dailing number Anty Ayush ringing kusan uku Anty Ayush ta dauka kafin ma tai magana Anty Ayush tai ihu tace "Hamida kece kika kirani ko mafarki nake mara son mutane" dan murmushi tayi tace "ina kwana" "kwana kuma munan Nigeria yamma ne, anyway fine ya kike, ya jikin ki kin warke?" gyadamata kai tayi kaman tana wurin tace "eh naji sauki" "Mama tacemin mijinki yaji sauki ya warke rass kingani ko you are such a blessing to his life and his family Alhamdulillah, Alhamdulillah, mun godema Allah, Allah yakaramai lafiya yakuma tsareki, yanzu yadawo normal saikuma fara zaman aure na kwarai na hankali dole kidena wanan banzayen wawayen halayan naki kinji little sis, you are not more a yarinya second to auta Ihsan, yanzu ke matar aure ce, dama dazu nacema Mama ta turamin number ki na Egypt dannai magana dake, ya kuke ciki yanzu daya warke ya? Yagode miki did he love you more?" shiru tayi batace komiba idanunta akasa kunya takeji dan gani take kaman tana gabanta."talk to me mana Hamida kinji am your sister koba hakaba" gyadamata kai tayi tace "uhm" "yauwa to tell me how did he react?" ahankali muryanta nadan rawa tace "sai jiya ya ganeni nikuma bana sonshi yanzu na tsaneshi he's a very bad person Anty Ayush he said such bad and hurtful stuff to me...." nanta fada mata abubuwan daya mata sama sama, murmushi Anty Ayush tayi ta tashi daga kan gado tazauna da kyau dan ta lura har yanzu yarinta nacin Hamida sosai wani abunma harda rashin kawaye da rashin wayewan kai ke damunta, ahankali tace "listen to me Hamida, duka abubuwan dayamiki is a normal thing, put yourself in his shoes kema zakiyi haka maybe sama da hakan ma idan kika farka daga ciwon shekaru talatin, trust me is a miracle ma yagane su Maman su da yan uwanshi, don't forget kin shigo rayuwanshi a last stage din rashin lafiyan shi, dole ba lallai dama yaganeki ba idan ya warke yan uwanshi has been with him tun yana yaro, yaro yarone amma ai kinga yasan his family gabaki daya ko'a ina yake so same thing yasamai shima, but am still proud of what you did to him jiya, you are a woman dole ki koyama mijinki how to respect and treat you, like bakebama duk wani woman dazai hadu da ita nan gaba in his life, he can't say sorry shikenan ki yafemai no! Take your time and make him understand your worth okay, yanzu ai kinada sexy kayako?" ahankali

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128