Skip to content

Chapter 39

Chapter 39

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

yayi wearing a smile akan fuskarshi kafin ahankali yace "bakuwa kin tashi ya karfin jikin?" gyadamai kai tayi tadan dago kanta ta leka Aadil ta gefen Baffa dake tsaya abakin kofan, hangoshi tayi jikin Mami dake kallonta asanyaye da Abie daidai lokacin Aadil din yabude idanunshi dake buduwa da kyar sun kumbura sunyi jajir ya kalleta innocently, lumshe ido yayi ya budesu ya miko mata hannu daga inda yake da kyar tsabagen zazzabin dake cinshi, dawata irin murya dabata da kara sosai yakira sunanta yana mika mata hannu yace "My H..Hamida" fashewa tai da kuka sosai tana share idanunta da bayan hannu tana kallonshi yanda taga fuskarshi ya kumbura da lips, takasa koda motsi daga inda take ta daura hannayenta akan bakinta tana kuka, wani irin tausayin shi takeji bana wasaba, sosai Baffa ke kallonta yana karanta wasu abubuwa tattare da ita kafin ahankali ya juyar da kanshi ya kalli Aadil din dake kuka ahankali yana kiran sunanta agalabaice yana mika mata hannu yana lumlumshe ido kaman mai shirin yin bacci, ahankali Baffa yasake juyowa ya kalleta yace "ki shiga ciki mana yarinya kin tsaya anan" gyadamai kai tayi tana share hawayen datakey, Mami ma murmushi tayi tana kallonta tama kasa magana, ahankali tafara tafiya Baffa ya matsa mata ta shigo dakin Abie yay shiru yana kallonta harta karaso tsakiyan dakin ta tsugunna ata gefe tana kallon Aadil din tana kuka, wani irin tashi Aadil din yayi daga jikin Mami ya rarrafo da kyar yakaraso inda take ya tsaya gab da ita yana kallonta, fashewa tai da kuka sosai tana kallon fuskanshi, fadawa yayi jikinta yasaki kuka sosai itama kuka tasaki tana girgiza mai kai, ahankali ta ciro kanshi daga jikinta tai cupping face dinshi tana kallonshi, lumshe mata ido yayi hawaye suka zubo, murya chan kasa ta kuka yace "Bid beat me" yasake sakin mata wani kukan, girgiza mai kai tayi takai hanunta ahankali ta sharemai hawayen dake zubowa tace "stop crying okay" make mata kafada yayi yawani narke mata hakanan yaji yanajin wani iri farinciki sosai, ahankali tana kuka sosai dan kawai tasashi murna tace "where is my chocolate?" ware manyan kumburarrun idanunshi yayi yace "i don't know, I've lost it wen Bid was beating me" gabaki daya tama manta dasu Mami na wurin burinta kawai yay shiru yadena kuka yadawo normal Aadil daya iya damunta, hararanshi tayi ta murguda mai baki tace "find it" wani irin bude ido da baki yayi yana kallonta saikuma ya leka nose dinta kaman ba shine yaci duka yanzun nanba yace "ur nose is a robotic nose" murmushi tayi sosai daya bayyana dimple dinta da sauri ya daura hanunshi kan hancinta yaja yana dariya yace "do it again, saikin kara yimin" dariya tayi ta fizge hancinta shima yay dariyan yana clapping hands dinshi, Mami, Abie da Baffa duk sukai shiru suna kallonsu kowa da abinda yake kawowa aranshi daidai lokacin Suleman yazo wajen, hanunshi Baffa yaja batare daya bari ya shiga dakin ba suka bar wajen yace "Baba har yarinyar ta tashi ne" gyadamai kai Baffa yayi suka karasa falon Baffan, zama Baffa yayi akan kujeran zaman yi yay dan shiru nayan sakanni, shiru Suleman yayi dan yasan inhar Baba na tunani bayason anamai magana, dan ajiyan zuciya ya sauke ya kalli Suleman yace "Sulemanu" da sauri yace "na'am Baba" gyara zaman shi yayi yace "inaso kamin binciken yarinyar nan, wanan bakuwan data taimaki Aadil, inaso nasan wacece ita, sanan inaso nasan iyayenta dakomi nata daga nan zuwa gobe" gyadamai kai Suleman yayi yace "shikenan Baba angama, amma Baba mezakayi da information dinta haka?" shiru yayi saikuma yay murmushi yace "time will tell, kaidai kamin abinda nace". [11/15/2019, 8:41 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 26.... Agaban wani babban club Aabid yay parking yabude mota yafito kanshi harwani irin zafi yakemai kaman zai tarwatse tsabagen bacin ran dayake ciki ya juya ya shiga ciki, gaban counter yaje ya zauna ya kalli waiter dake aiki a wurin yana kokarin serving wasu samari dake kallonshi yace "meza akawo ma Sir?" dan bude ido yayi kadan ya kalleshi kafin ahankali yace "rum" da sauri guy din yadauko wani kwalba yabude yazuba awani dan karamin kofi zai mikomai, hararanshi Aabid yayi da jajayen idanunshi kaman wuta yace "give me the whole bottle" mikamai bottle din yayi ya fizge da sauri ya kafa abaki ya kurba yana yatsine fuska yacigaba dasha saida yay kusan rabin goran sanan ya janye daga bakinshi yana zaro manya manyan idanunshi kanshi kaman zai fashe tsabagen chajin daya dauka, da kyar yay relaxing bayanshi ajikin kujeran ya lumshe ido yakafa goran rum din abaki yana tunane tunane. _Asalin su_ Alhaji Muhammadu Gambo Sawaba (Baffa) shararren business man ne mai kirki bana wasaba, ga taimakon mutane, talaka, marayu da mabukata, babu inda zaka shiga afadin garin kano ka ambaci sunanshi daba'a sanshi ba, matanshi biyu a duniya Rukayya da Maimuna, Rukayya itace ta haifi yaranshi maza guda uku, sai Maimuna wacce itace ta haifi Mami da Big Mum, yarane dasuka taso cikin gata da kulawa kome sukeso shi mahaifinsu ke musu kansu ahade. Kullum akwai direban dake kaisu school yaje yadauko su, lokacin islamiyya ma yakaisu yadauko su. Kafin mahaifiyarshi ta rasu, akwai lokaci ta tattaro yinata yinata ta dawo birni gidanshi da zama tareda wani marayan yaron makwabcinta a kauye mai suna Abdullahi (Abie), Abdallahi yarone mai natsuwa da hankali wanda akalla zai girmi babban dan Baffa Suleman da shekara daya ko biyu. Tunda tadawo gidan da zama da Abdullahi ta damkama Baffa shi tacemai tanaso yarikeshi amatsayin danshi, gashinan amana, iyayen shi sun rasu, karya bambamtashi dasu Sulemanu, tabashi shine sabida koda tafadi ta mutu tasan yana hanunshi da zama, Baffa baimata musu ko jayayya ba ya karbi yaron dan yaron badai natsuwaba, nan Suleman da Abdullahi suka shaku suka zama abokan juna suna zuwa makaranta tare both boko da islamiyya dudda sun fishi aji. Bayan wasu yan shekaru sun gama makaranta alokacin Baffa kuma yanso yay retire saiya daura Suleman baban daddanshi shugaban kampanin shi duka ukun, yasa sauran yaranshi maza biyu da Abdullahi duk a kampanin yabasu office suna aiki ana biyan su duk karshen wata makudan kudi, abin bakaramin ciwo yama Abdullahi ba yaso ace shine zai Baffa yabama shugaban kampanin dan yafi Suleman kai a business, banda haka yanada mugun sha'awan yaganshi yazama shugaban kampani, hakanan ya tattara ya watsar da zancen amma abin na nan ranshi ras duk idan yatuna har kuka yakeyi a boye yace wato sabida shi ba danshi bane saisa baibashi shugaban kampanin shiba ko bakomi shima zaiyi kudi wataran, ana haka wani irin soyayya ya kullu tsakanin Abdullahi da Mami bana wasaba, Allah ya dauramai wani irin soyayyan Mami bana wasaba. Akwai ranan da Baffa yay order wasu hadaddun motoci toyota camry alokacin ana yayyin su yabama duka yaran nashi daidai as end of the year prayer gift amma banda Abdullahi yacemai shi tashi bata isoba, kuma harga Allah bata iso bane dan Baffa yaso yay surprising dinshi ne yatabaji yana hira da Suleman yacema Suleman shi yanason babban mota arayuwan shi jeep na burgeshi hakan yasa Baffa yaso yay surprising nashi kodan jarumtar shi a kampani yabashi shi jeep amma sai tashi bata isoba dan ba'a gama yima

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128