Skip to content

Chapter 9

Chapter 9

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

kallon fuskarta, sau uku yana pressing cikinta ganin ba response yasa ya bude bakinta yanadan kallon fuskarta, ahankali yana kallon fuskarta ya daura bakinshi akan nata da sauri ya lumshe ido, ahankali ya hura mata iskan bakinshi cikin nata bakin kafin yadago kanshi ya maida hanun kan cikinta yy pressing but no response, hanunta ya kama yana murza palm dinta sosai sabida yay warming nata yana kallon fuskarta feeling somewhat awkward ahankali yace "hey Jewel, stay with me okay" da sauri ya saki hanun nata yakara dukawa ya daura bakinshi kan nata yasa mata iska sosai this time kafin yakoma adan rude yafara danna cikinta yana kallon fuskarta yace "fight, Jewel don't go just like that precious, stay with me okay". [10/29/2019, 8:01 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI🌹_ _M. Shakur_ 7.... Ruwa yahada mai dan zafi a bathtub da kyar sabida gajiya ya zuba shower gel nanda nan bayin ya cika dawani irin mugun kamshi ya shiga ciki ruwan ya lumshe ido yanadan tunani, yakai kusan 5min ahaka Vanessa tai knocking kofar rike da wayarshi dake ta haske murya chan kasa tace "handsome your phone is ringing" dan yatsine fuska yayi cikin kasalalliyar murya yace "who is calling?" kallon screen din tayi ganin Dil❤ da emoji heart yasa tace "is Dil" wani irin murmushi yayi daya bayyana set din white hakoran shi yace "rascal keep d phone, I will call him back" murmushi tayi tace "okay love" maida wayar tayi ta ijiye kan bed din, fita tayi daga dakin ta shiga d next room inda yar akwatin LV dinta yake, wanka tayi itama tasa wani hadadden red lingerie tafesa turare tafito daga dakin sanye da white bathroom slippers tabude kofan dakinshi ta shigo tana kallonshi yana tsaye gaban mirror sanye da bathrobe yana kokarin shafa cream, kallo daya yamata ta mirror ya dauke kai, ahankali ta maida kofan tarufe tana wani irin cat working takaraso gaban mirror ta baya ta rungumeshi dudda yafita tsawo sosai abayanshi ta daura kanta tana shafa kirjinshi da hands dinta asaman kirjinshi dakeda gashi ta saukar da hannun dawani irin bedroom voice tace "Handsome lemme help u with the cream, why am I here if am gonna let you do things yourself" tai maganan tanajan hannayen daga chest dinshi zuwa kan navel dinshi, wani irin ajiyan zuciya ya sauke yana kallon kanshi ta mirror, dan murmushi tayi tawani irin zagayo ta gabanshi tahau gaban mirror ta zagaye kafafunta ta bayanshi tana murmushi tana kallon fuskarshi, shima kallonta yake da idanunshi dasuka chanza kala, ahankali takai hanunta kan pink lips dinshi tana shafawa gently tana wani irin kallonshi tace "you are so cute Aabid, I love your skin, your skin is so soft, I love your ebony skin is so sexy" ahankali ta janye hanun nata daga kan lips dinshi ta janyo cream din ta debo a hanunta tana mutsitsikawa tana kallon fuskarshi, gently ta daura hannayen nata akan kirjinshi tafara shafamai mai tana sauka kasa kasa har ta sauka kan V-lines dinshi dan lumshe ido yayi yana cije lips, yanda taga yayi yabata more access na fadin abinda takeso tace, fuskarta takai saitin kumatunshi tana shafawa, cikin low voice tace "Handsome I wanna feel you, am tired of romance, romance romance, let's have s*x, make me pregnant plss, I wanna be pregnant for a handsome young milloniare like you Aabid, make me your baby mama plss" tai maganan while grabbing his thing gently, da sauri yabude ido yatureta tai baya, dawani irin sauri ya shiga bayi, yakai kusan 10min kafin yafito yana goge jiki ko kallon inda take baiyiba ya shirya cikin wasu hadadun Jean da riga black and white ya feshe jikinshi da hadadun turare, bakaramin kyau yayiba yadau key mota daga gaban mirror yawuce yafita ya sauka kasa, wajen mota ya karasa ya bude motan ya shiga yaja motar yafita, masallaci yafara shiga yay salla sanan ya fito ya shiga KFC take away yay sanan yafito ya shiga mota yaja motar zuwa asibitin, parking yayi a haraban asibitin yafito yana kallon ko'ina yadau take away yarufe motar ya juya ya shiga cikin asibitin yana taku dai dai yakarasa ciki, da sauri nurse din dazu dake zaune kan kujera ta taso tana washemai baki tace "welcome Sir lemme take you to her room, amma gaskiya Sir your patient tasha ruwa sosai, kaga ruwan da aka cire daga jikinta kuwa" tsayawa yayi chak ya kalleta, murmushi tasake mai tace "don't worry she's fine, we manage to save her, mun fitar da duka ruwan datasha, yanzu bacci takeyi bama ta tashiba har yanzu but am sure any moment from now zata tashi" cigaba da tafiya sukayi tabude mai kofan dakin da aka kwantar da ita ta shiga ciki bayanta yabi yana kallon gadon tana kwance kan gado ansa mata kayan asibiti an kunna warmer adakin, dakin yay dumi sosai, maida kofar yayi yarufe har lokacin idanunshi akanta ya tsaya awurin tare da folding hanunshi a kirji yana kallonta, dauko wani magani nurse din tayi tazo inda yake tsaye tace "Sir maganin nan once ta tashi kabata 5ml" gyada mata kai yayi takoma ta ijiye maganin tadawo tace "if you need anything from me Sir just ring that alarm" ta nunamai wani jan button, gyadamata kai yayi batare dayay magana ba ya matsa gefe tabude kofa tafice, ahankali ya tsaya a wurin yana kallon fuskarta, tai wani irin haske looking innocent, gashin gaban goshinta ya kwanta sosai tana fitar da numfashi ahankali ahankali an mata fixing drip a left hand dinta, ahankali yadaga kafa kaman bayaso ya taka kasa yana kallon fuskarta kaman wani magnet na pulling dinshi towards her harya karasa jikin gadon ya tsaya akanta yana kallon fuskarta, sai lokacin ya lura da bandejin da akasa a saman goshinta alamun tanada injury a wurin, kujeran gaban gadon yaja ya zauna yana kallonta still ko kyafta ido bayayi shi kanshi baisan mesa yake kallonta hakaba, kawai yasami kanshi da kallonta ne nonstop, saukar da idanunshi yayi kan hanunta da aka makala mata ruwa ahankali ya mika hanunshi ya dauki hanun nata yarike yana yana kallon hanun yanda gashi suka kwanta lub lub ajikinta kafin ya saukar da idanunshi kan fuskarta yanda take baccinta innocently kaman ka kirata tai magana, cikin wani irin cool free voice yace "Jewel" shiru yayi yana kallon fuskarta kafin ya lumshe ido yana kara holding hand nata tight, yadan fuzar da iska yana ganin d first time he saw her face daya shiga cikin ruwan, how he felt dakuma yanda yaga fuskarta tamai wani irin haske sosai acikin ruwan, motsin dayaji a hanunta dake cikin hanunshi yasa yabude idanunshi dahar sun soma chanxa kala sun kankance ya daurasu akanta, motsi yaga tanayi sosai tana yatsine fuska kadan kadan idanunta alumshe tana motsi da hannayenta da kafafunta, da sauri yatashi daga kan kujeran dayake yakai fuskarshi gab da fuskarta yana wani irin kallonta, cikin wani irin murya mai cike da natsuwa da dadin ji yakirata. "Jewel" dan shiru yayi yana kallon yanda idanunta ke rawa tana kokarin budesu, ahankali ya hura mata iska asaman idon kafin ahankali kaman mai whispering yay magana asaitin kunenta yace "open your eyes Jewel" bude idanunta tayi gabaki daya a lokaci daya dasuka mata wani iri sabida ruwan

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128