Chapter 110
Chapter 110
zata fito, matsawa baya yayi yana satan kallon Hamida daya gani akan gado tana bacci peacefully zai gaisheta Mami ta watsa mai harara tace "mekazo yi nan eh? Ina dan uwan naka?" sosai yau yakejin wani irin kunya da nauyin Mami, sunnar dakai yayi kanshi akasa yace "yana daki yasha magani ya shiga wanka" kallonshi Mami tayi daga sama har kasa tace "good, dama inason magana dakai" takarasa rufe kofan tai tace "Follow me" tai hanyar falo binta yayi ahankali, zama tayi akan kujera kasa zama yayi akan kujeran saiya nemi wuri akasa yazauna yana facing dinta kanshi akasa, murmushi Mami tayi ta danne dariyan dake cinta aranta tace yasan shimai laifi ne ashe, yagama barna yazo yana forming innocent child, gyaran murya tayi tace "kanaji na ko ka kyauta sosai abinda kayi iya abinda zan cema kenan, saikuma magana ta nabiyu shine namaka iyaka da dakina karna kara ganin koda kafarka adakina inba hakaba sai ranka yabaci, ko hanyar dakina naga kayi saina sassaba maka, yarinyar nan na bukatan hutu bazata koma dakinka ba saimun koma Nigeria, dama nan da 3 weeks zamu koma kano inmun koma tadawo dakinka shima sai na tabbatar ta warke kanajina ko" gyadama Mami kai yayi ahankali danshi kanshi yanaso taji sauki base on maganganun Dr, kuma yasan inhar tana tareda shi ba lallai ya iya kyaletaba kuma yanaso shima ta warke at least this period saiyay amfani dashi ya kula da Aabid da kyau yana kaishi hospital kullum but wanan da Mami tamai iyaka da dakinta bazai iya ganin Hamidan kenan ba. "tashi muje naduba Aabid" yaji maganan Mami ta katse mai tunani tashi yayi ahankali yabi bayan Mami suka shiga dakinsu sosai yake mugun kewan Hamida but tsoron kar Mami tamai fada yakeji, zama Mami tayi kan gado kusa da Aabid dake daure da bathrobe yafito daga wanka kenan yadauko mai zai shafa, shikuma yawuce bathroom danyay wanka shima dan jikinshi duk yamai tsami rabonshi da wanka tunna asuba dayayi. Wasa wasa one week baisa Hamida a ido ba abin yadame shi sosai, wani irin mugun missing dinta yake bana wasaba, kuma Mami na sane ta share shi kullum tana falo tama hana Hamida fitowa falon kullum tana daki, kullum saita sata tai sit bath sosai taji sauki, missing din Aadil dinta take itama bana wasaba amma kuma fushi take dashi sabida mugunta daya mata yaci zalunta gashi har yanzu batajin kasanta yanda tasaba jinshi da wasai wasai yana mata kaman banata ba tunda katon abunshi ya shiga ciki. Sosai Aabid yaji sauki ya warware, kome yakeso kafin yafada ma Aadil yamai dan son dan uwan shi yake bana wasaba kodan yanda Aadil dinma yadamu dashi yasa yadage he wanna be better for dan uwan shi, kuma sosai Aadil din kebashi tausayi yasan mugun kewan matarshi yake ga Mami tahanashi ganinta daurewa kawai yakeyi yake komi, kuma ya lura bayama iya bacci da kirki da daddare saidai yay ta juyi juyi kaman wanda cikinshi kemai ciwo. Wasa wasa har sati biyu da kwana uku yau bai karasaka Hamida a ido ba kuma wai tana gidan nan ga shegen sha'awa dake addabar shi bana wasaba, badaman ya zauna yay shiru Hamida kawai zai fara gani tana romancing dinshi tanamai abubuwan datamai kwanakin baya and hakan sai yasa yay having strong erection, tun yana daurewa kar Aabid yagane dan tare suke kwana harya kasa daurewa sai birgima yake akan gado yana nishi tashi Aabid yayi daga kan gadon dan tunda yafara nishi yatadashi daga bacci ganin abin is serious yasa yamike ya kunna bedside lamp ya sauka yafita daga dakin, kitchen yaje ya shiga neme neme cikin daren nan, da kyar yaga kanwar dayazo nema shima kuma dan karami jefawa yay a cup yabude fridge yaciro bottle water yabude yazuba a cup din yajiko yafito ya shigo dakin nasu ya kawomai, ajiye cup din akan side drawer yayi yasa hannu yadago Aadil din daya kife ciki a gado yace "zokasha this will help u" da kyar yatashi shima da taimakon Aabid din idanunshi sunyi jajir kaman gauta, cup din kanwar Aabid yadauka yamika mai yace "take this it will relieve you" ahankali yakarba yana kallon ruwan da color din da kyar yakai bakinshi ya kurbi kadan kaman mai tsoron sha, tofarwa yayi akasa da sauri saikace ya kurbi acid ya yarda cup din a kasa yana make mai kafada kaman zaiyi kuka yace "i can't take this shit, this is acidic yana kamamin baki" binshi da kallon mamaki Aabid yayi, yabi ruwan kanwar daya zubar akasa dakebin tiles din da kallo ya dago kai ya kallai yanda yake matse ciki sosai yana yatsine baki abin yabashi haushi sosai yace "wats wrong with you Dil? This is d only thing dazaisa ciwon cikin ka yarage ne ka zubar eh?" hawayen wahala ne yagangaro shar daga idanunshi yasake makemai kafada yace "i don't want it, is tastes awful" cikin masifa dajin haushi Aabid yace "to dama magani nada dadi ne? Ai saikaje ka karbo matarka wurin Mami, kanada matarka kake wahala, kasha magani kuma kazubar akasa wat do you want eh kai yaro ne?" fashemai da kuka Aadil yayi yama kasa magana abin duniya yay ma yawa ga mugun kewan Hamida ga sha'awa, ga Mami ma bata bashi fuska balle ya roketa gakuma Aabid namai masifa. Shiru Aabid yayi saikuma jikinshi yay sanyi sosai yabishi da kallo, ahankali ya sauke ajiyar zuciya ya matso ya zauna kusada shi cikeda tausayi dakuma takaici, Aadil just need a coaching, ya tsaya yanata wahala ya biyema warning din Mami, da shine da tuni wlh saiyay abinda ita Mamin da kanta zatace yadau matarshi su tafi part dinsu, look at how he's suffering idan basuso yay having affair da matarshi again to mesa sukamai auren hakanan saiwani wahala yakeyi, bakinshi yakai saitin kunenshi yamai wani magana da sauri Aadil ya kallai yana share hawaye yace "really Bid?" gira daya Aabid ya dagamai cikeda son dan uwan nashi yace "yes" rungumeshi Aadil yayi cikeda murna yace "I love you so much Bid" murmushi sosai Aabid yayi yace "i know you love me and i love you even more, tashi kaje kitchen da sauri karufe kofa" tashi yayi da kyar adudduke yafita Aabid yabishi da kallo cike da tausayi. Tashi Aabid yayi yadau wayarshi dake kan center table yafada kangado yaja bargo ya lulluba yay dailing number Mami harya gama ringing Mami bata dauka ba hakan yasa cikeda damuwa yace "Mami please wake up and pick up, pls pick up kar brother na yasami matsala" sake dailing number yayi luckily Mami tai picking, wani irin narkewa Aabid yayi yana nishi kafin yasakin ma Mami kukan karya. "Mamii zan mutu, hmmmmm wayyo Ya Rabbi, please come" share idanu Mami tayi dake cike da bacci jin Aabid na kuka tai salati a natse. "innailaihi wa innailaihi raji'un, Aabid, Son menene? Meke damunka, ina Aadil? Ina dan uwanka?" atare dukta jeromai tambayoyin, fashewa da kukan karya yayi da wata irin murya kaman na wanda zai sheka lahira take yanke yace "Aadil bai kwana anan ba yau yana part dinshi, Mami am dying kizo na rungume ki, i want to die akan jikinki, i want to die in your arms mahaifiyata, please" rudewa Mami tayi tabude
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128