Skip to content

Chapter 64

Chapter 64

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,206 words 0 views Progress saved
Download Book

dasuka kankance ya kalleta batare daya saki boobs dinba yana zuka, hawaye ne yazubo daga idanunta ta girgiza mai kai tace "please kadena kaji My Aadil" make mata kafada yayi dan wani irin masifaffen jin dadi yake yana having wani irin strong erection at d same time, kasa daure yanda yakeshan boobs dinta tayi dan wani irin mugun dadi takeji sabida yanda yakesha mata kaman yasami sweet kuma da sauri sauri hakan yasa ta ture kanshi da karfi tana kokarin jan riganta kasa ta ballamai harara ganin abun nashi iskanci ne, rike rigan yayi ya shige jikinta a ashgwabe yana make mata kafada da muryanshi da bata fita sosai tsabagen sha'awa yace "don't close it please My Hamida, am drinking it" cikin masifa dakuma kuka tace "leave me alone" taja riganta kasa, fashewa yayi da kuka sosai yana murza kan joystick dinshi yana kallon fuskarta yana make mata kafada yace "open it for me, i want to do like yesterday" sosai taji yawani irin mugun bata haushi soyake ya kasheta gabaki daya boobs din ciwo suke mata ko dazu dataje wanka saida ta matsa da ruwan zafi mema haka yakeyi wanan ai iskanci ne inda tasan haka ya iya iskanci da batama taba sakinmai fuska ba, juyamai baya tayi ta kalli dayan side din, ahankali yawani irin fashe da mugun kuka yatashi ya zauna yana kallonta wani irin bakin ciki natasomai dan baiso ta hanashi abinda yakeyi ba dan wani irin dadi yakeji bana wasaba baitaba jin irin dadin ba saida ya aureta, dukan joystick dinshi yafara jin yafaramai zafi yana kuka sosai yana kallon bayanta. "My Hamida" kasa daurewa tayi jin yanda yake shegen iskancin kukan gashi gari yawaye kuma sosai kukan ketaba mata heart koba komi baisan meyakeyi ba, ahankali tajuyo ta kalleshi da sauri ta dauke kai dan yawani irin cika mata ido babba haka takesa kuka, no, no, don't take advantage of his condition kome yakeso kimai mijinkine akwai hakkinshi akanki, maganganun su Mama ne ke dawo mata akai hakan yasa ta tattaro duka jarumtar ta ta kalleshi yanda yake kukan hawaye mala mala akan fuskarshi yana kallonta gwanin ban tausayi, to ita wai yazatayi dashine batason abubuwan nan dayake mata yana sata jin wani iri kuma inta hanashi saiya dinga mata shegen kuka kaman ta dakeshi, jitayi tama tsani baccin datake so tayinma, ahankali ta tashi ta zauna ta jingina da gado tadan kalleshi cikin muryan lallashi tace "Am sorry stop crying kaji My Aadil, make mata kafada yayi cikin kukan yacigaba da kukan kaman bada shi takeba hakan yasa ta dake ta matso kusada shi ahankali, hanunta takai kan fuskarshi tana murmushi ta sharemai fuskan tass da hannu tace "stop crying baka kyau idan kana kuka kaji my Aadil" make mata kafada yayi yacigaba da kukan, murmushi tayi tana kallon fuskarshi dan bataso ta kalli kirjinshi dakeda fadin gaske, acike kuma ga wasu soft hair dakenan a kwance lub lub kaman na balarabe, kunenta takama duka biyun tana kallonshi kaman yanda yake kallonta yana kuka tace "am sorry kaji" sake make mata kafada yayi alamun bazai hakura ba dan so kawai yake yay wasa son ranshi ajikinta harsaiyaji dadin dayaji jiya, baki takama saikuma tai kaman zatai kuka tace "ka cika fushi My Aadil, to tell me yanzu wats making you cry eh?" cikin kuka ya yaye bargon jikinshi gabaki daya ya kama erection dinshi dake diddiga kadan kadan yanuna mata cikin kuka yace "its hurt badly" yasake fashewa da kukan, wani irin faduwa gabanta yayi da sauri ta koma baya ta runtse ido tana kawad dakai, dudda jiya ta jita but bata taba kawo haka yakeda girma ba, bakinta har rawa ya shiga yi tace "b..ba..bakasa wa..wando ba, ina wandon ka?" make mata kafada yayi ya taso yafado kanta sakin kuka tayi a tsorace tace "dan Allah karkamin komi kaji Aadil kaga am your friend ko" tsayar da kukan shi yayi yana kallon yanda take kuka jikinta na rawa tanamai magana, make mata kafada yayi a shagwabe yana share mata hawayen yace "not friend, you are my wife" yay wani murmushi yana kallon pink lips dinta kafinma ta farga gamai zaiyi yahada bakinsu yana kissing hanunshi jikin riganta yana shafa boobs dinta, sosai jikinta ke rawa hakan yasa tarike mai waist gam batare data hanashi tattabatan ba, ahankali ya kwantar da ita kan gadon ya kwanta akanta yana kissing dinta yana lumshe ido yana squeezing boobs dinta wani irin dadi yakeji bana wasaba, gabaki daya ta rude sai ajiyan zuciya take saki tana matse kafa sosai, hanunta yakama yakai kan joystick dinshi yasaki bakinta yafashe mata da kuka jin yanda takemai ciwo, har sheshekan kuka yake yace "zafi, My Hamida ciwo" yanda yasaki kukan yasa hanunta yafara bari sosai ahankali tai grabbing dinshi, da sauri yasaki wani irin moan yace "ahhhh, mmmm, hold it hard my Hamida is stopping" jin yace haka yasa tacire tsoro takama da karfi, wani irin kara yasaki yahada bakinshi da nata yana squeezing boobs dinta kanshi na tafarfasa so yake ya tsaga jikinta ya shige koyaji saukin abinda yakeji dashi kanshi bai saniba, danna joystick din da karfi yayi akan abdomen dinta jikinshi na rawa sosai kaman yanda nata yake rawa, ganin yaji dadin yanda hanunta kekai sanan kan joystick din nataba abdominal skin dinta yasa yaji wani irin dadi da sauri ya sauri ya dinga screwing abdomen din nata yana groaning in pleasure da karfi yana kuka har ya rirriketa da karfin bala'in yay squeezing boobs dinta hard dahar saida tai ihun zafi sanan yay wani irin explosion akan cikinta ya batamata jiki gabaki daya yana shesheka jikinshi narawa. _Duk wacce ta karanta bata biyaba itada Allah, in kinason this book chat me up 07012181461_ [12/7/2019, 7:37 PM] Aishat Muhammad: 44.... Riketa yayi gam yana nishi da karfi yanajin wani irin satisfaction din dabai taba jiba, runtse idanunta tayi gam hawaye nabin gefen idanunta suna fita wanan wani irin abune Aadil kemata haka, ahankali batare daya saki boobs din da bakinta ba yana sha yana matsa boobs din dayake mugun so bacci yay awon gaba dashi mai nauyin gaske, shirun dataji yadena kissing din nata yasa ta zare lips din nata dasuke mata zugi sosai daga bakinshi sun dan kumbura sunyi jajir, hannu tasa ta share hawayen dasuke zuban mata idanunta sunyi ja kafin ta ture hanun nashi daga kan boobs dinta dasuke mata zafi sanan tadan matsa gefe amugun hankali tai maza tasa pilo ganin yana yatsine fuska yana shirin kuka, daura hanunshi yayi akan filon hakan yasa ta sauka daga kan gadon, ahankali tana goge kwalla ta shige bayi, wanka tayi tsaf sanan tafito daure da towel, wardrobe ta bude tafito da riga da skirt nawani english atampa dark green da black, tsayawa tai agaban mirror ta shafa manta mai kamshi, tadan shafa hoda tasa kwalli sanan tasa wani man baki ta gyara giranta dayay carve sanan ta shirya cikin kayan data ciro daga wardrobe tsaf, bakaramin kyau sukamataba tai kaman wata balarabiya, daukar dan kwalin tayi ta daura da kyar dan bata iyaba aiko daurin yamata kyau sanan ta fesa turarurruka ta nan tafito amaryanta tsaf, sai amarci glow takeyi, kallon gadon tayi ganin yanda ya dukunkune yasa ta karaso taja bargon ta rufemai

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128