Skip to content

Chapter 59

Chapter 59

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

suka sallama na mutunci sanan ta shiga mota bayan sun hada musu shatara na arziki suka tafi. Ita kadai aka bari abangaren sai kuka take, kukan yaki tsayawa, sallama taji anyi a babban falon shiru tayi taki amsawa sai hawayen data cigaba da sharewa, shigowa Big Mum tayi da Baffa, sai Aadil dayaci gayu sosai cikin wata faran hadadden gizna yasaka hula tangaran dake mugun kyalli sai wani irin murmushi yake kaman anmai kyautan maka yana leka dakin kaman zaiga Hamidan da akace za'a kawoshi wurinta sai Suleman da Muhammad atare dashi dan tun safe ba'aga Abie ba, Suleman ya riko ledoji a hannu zama sukayi a falon Aadil sai murmushi yake yazauna kusada Baffa yace "grandfather where's my Hamida?" kallon Big Mum Baffa yayi yace "shiga ciki kifito da ita" tashi big Mum tayi tawuce tai wani corridor kafin ta tsaya gaban bedroom din tai sallama ahankali tabude kofan sake lulube fuska Hamida tayi da mayafi tana kuka mara kara, ahankali big Mum ta zauna kusada ita ta dafata tace "kukan ya isa haka daughter na, ke yarmu ce bazamu taba cutan kiba kinji, taso muje Baffa na nemanki" tai maganan tana rike mata hannu da taimakonta Hamida ta sauko daga kan gadon tasa takalmi Big Mum takara lullube mata fuska da gyalen sanan takama hanunta suka fita daga dakin tunda suka shigo falon Aadil kewani irin kallonta tundaga kafa harkai dudda baya iya ganin fuskarta sai uban murmushi yake, taba Baffa yayi batare daya janye idanunshi daga kallonta ba yace "grandfather is that my Hamida?" gyadamai kai Baffa yayi big Mum ta zaunar da Hamidan akan kujera, gyaran murya Baffa yayi yabude taro da addu'a sanan yamusu wa'azi sosai mai ratsa jiki kafin ya kalli Aadil yace "she is your wife Hassan take care of her, don't make her cry, always keep her happy be her companion, kudinga salla tare, kuci abinci tare and do everything tare, dis is your house and she is your wife keep her happy kaji" wani irin cute smile yayi dayawani irin karamai bala'in kyau ya gyadakai yace "I promise you grandfather i will keep my Hamida my wife happy, very very happy, but grandfather i want to see her face" kowa na dakin murmushi yayi Baffa dai saida yadan dara kafin ahankali yakai bakinshi saitin kunenshi yamai magana aciki wani irin murmushi Aadil yayi ya gyadama Baffan kai, Baffa ya kalli Big Mum yace "maida ita ciki saida safenku, Allah yamuku akbarka" dagata Big Mum tayi tamaidata daki tafito sanan su Baffa sukai hanyar kofa Aadil yadaga musu hannu yana murmushi sosai Big Mum sai dariya takemai suka fita wani irin tsalle yayi yadau ledojin da su Suleman suka tayashi dauka yay ciki dasu yana murmushi yana murna, ahankali yabude kofar bedroom din wani irin kamshi ne ya ziyarci hancinshi, shigowa yayi ahankali yana kallonta yanda har lokacin take lullube da gyale sai kuka take tana goge idanunta da gyalen maida kofar yayi yarufe yay wani irin raurau da ido ganin kuka take, ahankali yakarasa gabanta ya ijiye ledojin tsugunnawa yayi ta gabanta ya leka fuskarta yadaura hanunshi kan cinyoyinta yakira sunanta ahankali. "My Hamidah" cigaba da kukanta tayi tai kaman batajishiba dan wani irin haushin shi takeji bana wasaba, kaman zaiyi kuka yay wani irin rau rau da fuska kaman wani maraya yace "stop crying kinji" cigaba da kukan ta tayi kaman bada mutum yake magana ba hakan yasa ahankali ya mike tsaye yazauna gefenta yaja gyalenta yacire gabaki daya ya ijiye, hakan ya bayyanar da riga da skirt na wani material dake jikinta pink anmata hadadden dauri daya bayyanar da tukin gashinta ta tsakiya, wani irin kallo yabita kaman yaune rana tafarko daya fara ganinta gawani irin kamshi datakeyi kaman zai shide sabida dadi, jawota jikinshi da sauri. [12/1/2019, 8:44 PM] Aishat Muhammad: *BONUS*😜 Janyota yayi ya rugumeta tsam ajikinshi, da sauri tai baya zata tashi daga jikinshi cikin kuka yarike ta gam yana turo baki yana kallon fuskarta, so yake yaga idanunta amma taki kallonshi, rawa bakinshi yafara sosai danji yayi duk murnan dayake yakoma ciki ganin yanda take kuka, sosai muryanshi yafara rawa yana shakan kamshin datakeyi dake neman juyamai kai sabida dadi, murya chan kasan makoshi kaman wanda yay laifi yana kallonta yace "am sorry stop crying kinji, i will cry too" yay maganan muryanshi narawa sosai, kin kallonshi tayi dudda tanajin yanda muryan nashi ke rawa har zuciyarta, kulle hanunshi yayi abayanta yaduko da kanshi ya leka fuskarta hawaye na shirin zubomishi cikeda damuwa sosai yace "My Hamidah am sorry stop crying okay" yay maganan hawaye nagab da zubowa, kasa jure kamshin dayake yi yayi hakan yasa ta shiga ture hanunshi tana kokarin fita daga jikinshi, hanata yayi ya kwanto da kanta kirjinshi yasaki kuka da sauri kirjinshi narawa sosai hankalin shi dukya tashi ahankali yace "am sorry st..op crying" lamo tai da kanta a kirjinshi ta lumshe ido hawaye na gangarowa daga idanunta tana sauraron yanda yake kuka da yanda heart dinshi ke beating fast, bakaramin tausayi yabata ba maganganun Anty Lami ne suka dawo mata hakan yasa ta hadiye kukanta tai shiru tana sauraran yanda yake nashi kukan, jintai shiru bayajin sautin kukanta yasa ya leko da kanshi ya kalli fuskarta hawaye nazuba daga idanunshi, ahankali tabude jajayen idanunta ta daura cikin nashi saida jikinshi yay wani irin yarrr sabida wani irin shegen kyau datayi idanunta sunsha bakin kwalli, wani irin ajiyan zuciya yayi dabai shiryaba yakira sunanta kaman maison fada mata wani abun. "My Hamidah" janye kanta tayi daga kirjinshi ta tashi daga jikinshi da sauri ta zauna agefe tace "uhm" da sauri yasake matsowa kusa da ita yana kallon hanunta dayasha lalle sosai yakai yatsar shi yadaura akan hanun yana shafawa yana murmushi yace "is very fine, cute and beautiful flowers" murmushi tadan mai hakan yasa yasakin mata cute smile sosai ya sauka daga kan gadon da sauri yazagayo ta gabanta ya tsugunna yadaura hanunshi kan cinyanta yana wani irin kallonta kaman yau yafara ganinta yanajin wani iri ako'ina na jikinshi, batare data kalleshi ba tace "menene?" wani irin murmushi yamata yace "i saw your Daddy yesterday kuma an daura mana aure a mosque" yay maganan cikin wani irin jin dadi da murna yana kallonta yakasa daina kallonta, ganin tai shiru kanta akasa yasa yay kaman zaiyi kuka a ashgwaban ce yace "am hungry" dago kanta tayi ta kalleshi shima kallonta yake kaman zai cinyeta kasa daure kallon tayi ganin yamugun cika mata ido cikin manyan kayan jikinshi hakan yasa tadan ture hanunshi daga kan cinyarta ta mike tsaye ahankali, tashi tsaye yayi shima da sauri saikace zata gudun mishi yana kallon yanda take wasa da yatsun ta, tsayawa yayi kusada ita yana kallon hanun nata da zanen lallen da yamai kyau sosai yay magana cikin tone din kuka yace "am hungry My Hamida" da sauri ta kalleshi dan kalman natabata, ahankali kaman wacce take koyon magana tace "ina abincin ka to?" turo mata baki yayi yana kokarin fadawa jikinta ganin yanda kayan suka mata kyau sun kamata sosai ya nunamata ledan daya shigo dashi yace "Uncle say i should give that to you" da sauri tai wurin ledan kafin yafada jikinta rungumeta danba karamin aikinshi ba, juices din cikin leda daya,

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128