Skip to content

Chapter 90

Chapter 90

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

mind is clouding because of how angry you are at me, i am sorry kinji, namiki laifi, I've hurt you, am a bad person" hawaye ne suka zubo daga idanunta ta runtse ido da sauri ta kawad da kanta gefe dan bataso ta ganshi, ko kallonshi bataso tayi, rawa muryanshi yafara ganin yanda ta kauda kai gefe, murya chan kasa yace "am so sorry, i don't want to see you act like this when i know how pure your smile looks, murmushin da am the only one kikema irinshi kinji My Angel sent from above" fizge hannayenta tayi tafita daga dakin da gudu dan kalaman ta nataba mata rai, kitchen ta shiga kafin yakaraso ta murza key jikin kofar kitchen din ta tsugunna awurin kofar tafashe da kuka sosai, jingina yayi da kofan kitchen din ya lumshe ido hawaye suka gangaro daga gefen idanunshi murya chan kasa ta yanda ita kadai dake wurin ne zata iyajinshi yace "don't let these small imperfections of mine be the reason you question son danake miki starting from d first day dana fara ganinki na dinga binki har gidanku, i'm sorry for everything i said, i take it all back, the love i have for you my Hamida is stronger than anything dakike tunani a duniyan nan, I love you, can you ever forgive me my Hamida? Not for me, not for you but please for the sake of aurenmu, our marriage, open the door Baby, let me shower you with my love dan kin chancahnci duniyar nan gabaki dayanta, i am unable to give you the world but i can gave you something even more valuable My wife, i can give you my whole heart, my entire soul, and alll of me, gabaki daya na, i am really sorry m...my Hami...da" muryanshi tafara rawa sosai ya daura kanshi ajikin kofar cikin muryanshi data dishashe yace "open the door Aadil dinki na nemanki, Aadil na neman Hamidan shi, Aadil is longing for his love Amatullah, Aadil needs you, inason inshiga jikinki and cry and cry and cry, namiki kuka ki lallasheni namiki shagwaba ki lallabani, i just wish i had d power to undo all abubuwan danayi, i wish inada power nai erasing all d bitter memories, Hamida! I am so sorry so sorry, open the door please, fashewa tayi da kuka sosai tana jikin kofar takasa koda tashi abinda Aadil yamata kawai take tunawa, komi nadawo mata sabo abin nakara sosa mata rai batada wish daya wuce kawai ta ganta agidansu wajen Mama ta rungume Mama abinta ko matsaloli da zafin da zuciyarta zaikau, taga su Ihsan da Anty Zainab suyi hira suyi wasa suyi tsokana suyi komi ma tare, ganin taki bude kofar sai kuka take dayafi komi tadamai da hankali yasa yajuya da sauri yay bedroom dinsu ya shiga dube duben inda spare keys suke a drawers din kasan wardrobe dinsu yagani, da sauri ya kwaso duka dan baimasan wannene na kitchen ba yadawo wurin kofan ya shiga sassakawa har Allah yabashi iko ana hudun daya saka ya murza kofar ta budu da sauri yabude shiga kitchen din yakarasa inda take duke, ahankali ya dagata daga tsugunnen datake tana kuka kaman wacce akama rasuwa, cupping face dinta yayi yana kallonta batare data dago idanunta ta kallai ba sai saukar numfashin shi dake sauka a fuskarta da sauri da sauri tsabagen fargaba da tsoron dayake ciki, murya chan kasa dake dan rawa yace "m..my Hamida! I am so...sorry" yafadi haka yana kallon fuskarta still ganin yanda take kuka yasa ahankali yay placing forehead dinshi akan nata yahade fuskarsu ta yanda har lips dinsu na gogan juna yana kallonta hoping tadago eyes dinta kawai ta kalleshi koyaji sanyi da relief a ranshi, ahankali kaman zai saki kuka yace "am sorry" fashewa tasake yi da kuka sosai gabobin jikinta narawa da sauri yaya grabbing lips dinta ya shiga kissing dinta passionately yana sauke ajiyan zuciya ya dagata ta hanyar daura hanunshi a karkashin soft bombom dinta yafita daga kitchen din da ita ya zaunar da ita akan dining yana kissing dinta ya shiga tsakanin kafafunta sosai kaman zai koma cikin jikinta he's hand running a back dinta yana shashafata, yakai almost 10min yana kissing dinta sanan yadan dakatar da kiss din yana kallon yanda idanunta ke alumshe suna tsayayar da hawaye, batare daya raba bakinsu ba cikin wani irin voice murya mai kama data whispering dake penetrating into zuciyar wacce kake kokarin lallashi yace "am sorry babygirl plsss" ko bude idanunta batayi ba balle yasaran zatace mai wani abu ahankali ya zare bakinshi daga nata cikeda damuwa sosai yay zare hanunshi daga bayanta yadaura kan fuskarta yay cupping face dinta sosai yana kallonta kafin gently yasa tongue dinshi yafara licking tundaga wuyanta inda hawayen yakai har zuwa cheekbone dinta slowly saida tsigan jikinta yatashi, ahankali yasanya dayan hanunshi akan soft moist lips dinta daya gama kissing yana murzasu gently ta yanda bazai mata zafiba yaja tongue dinshi yafara licking daga cheekbone dinta har zuwa eyes dinta, tsayawa yayi chak yana kallon idon dasuke a lumshe hawaye sunyi soaking eyelash dinta sosai sun haura har saman eyelid dinta dasuka soma kumbura tsabagen kuka, iskan bakinshi dake kamshin mint leaf yamata blowing hakan yasa ta kankame idanun sabida wani yarr dataji all receptors Na skin dinta na amsawa, ahankali ya sanya tongue dinshi ya lashe idanunta in circular form saida ta saki ajiyan zuciya kafin slowly yafara kissing idanunta both, sosai takejin yanda yake kissing nata hakan yasa da sauri ta fizge fuskarta ta hanyar kawad da fuskarta gefe, tsayawa yayi chak yana kallonta zuciyarshi na breaking sosai ganin yanda ta tsaneshi bama tason ta kalleshi and she has all d reason in dis world ta tsaneshi dan yanda yay treating nata was awful, hannunshi yasa duka biyun yakamo habarta yajuyo da fuskarta ya kalleta ahankali yace "am sorry kiyafemin kinji kin hakura?" shiru tayi batare batare data kalleshi ba Jiyaye kaman ya kurma ihu sabida yanda tayi sosai heart dinshi yafara rawa about to cry hanunshi ya daura akan guwiwanta bakinshi narawa sosai yace "i will k...neel for you again inhar bazaki iyafemin ba" yay maganan zaikai guiwanshi kasa da sauri batare data kalleshi ba cikin siriruwar muryanta tace "please karkamin kneeling babu kyau babba nama karami haka" hawaye ne ya gangaro daga idanunshi da sauri yasa hannu ya share hawayen yasa hannu ya juyo da fuskarta yadaura forehead dinshi kan nata yana kallon fuskarta, hawaye ne yakara gangarowa daga idanunshi ya diga akan fuskarta cikin muryan wanda ke gab da kuka yace "am so sorry okay, mezan miki kihuce? Tell me anything u want i will do it, please don't hate me, kifadamin kome kikeso i will do it My Hamidah na, i love you so so much, bazan iya jure wanan rashin kallona da bakiyiba, wat do you want eh?" yay maganan yana gab dayin kuka ganin tai shiru yasa yace "uhm talk to me please karkisa nai hauka" dan tureshi tayi ta sauka daga kan table din, ahankali tace "i just want to be alone" tai maganan zata koma hanyar kitchen da sauri yariko hanunta yace "no please" daukarta yayi ahankali batare dayabata daman sauka ba ya shigar da ita dakin kwantar

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128