Skip to content

Chapter 14

Chapter 14

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

kujeran kusa dashi ta zauna ta karbi spoon din daga bakinshi, dago idanunshi yayi saikuma ya turo mata baki yace "feed me Mami" debo rice din tayi yabude mata clean mouth dinshi tazuba mai tana murmushi tace "very Good Son" hadiye abincin yayi da sauri yana mata fari da ido kaman wata mace yace "kuma I will not tell you something da Bid yafadamin taaaa" yamata gwalo, murmushi tayi takara kaimai abincin baki tace "fadamin mana Son, haba my one and only Aadil" washe mata baki yayi shinkafan bakin na zubowa waje tana sharemai yace "no I will tell you when Bid is back, but Mami" yakira sunanta yana zare manyan fine lulu eyes dinshi yace "I love her too Mami yeeee" yay maganan yana lumlumshe idanunshi kafin yay luuu zai kwanta akan plate din abincin da sauri ta janye plate din abincin ya daura kanshi kan table yay bacci, shiru tayi tana kallonshi kafin ahankali ta ijiye plate din a gefe ta daura hanunta akanshi tana shafa soft gashin kanshi dayasha gyara dayan hannu ta kuma tana cire rice din daya bata kumatun shi tana sharemai oil din, ahankali tama forehead dinshi kiss kafin takira sunanshi tana bubbuga bayanshi. "Aadil, Son, Son get up muje ka kwanta adakin ka" cikin bacci ya make mata kafada yana turo baki yana tsotsan bakin, kyaleshi tayi tana kallon agogo dan nan da 15min Dr shi zaizo ya duba shi as usual idan yazo yatashi dole. [11/1/2019, 12:32 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ _M. Shakur_ 10.... Gyara zaman kujeran motan yayi yadan kwantar da kujeran ya rungume wayan sosai a kirjinshi yana tunanin dan uwanshi, shi karan kanshi he's missing him, he miss his twin Brother so much, tunane tunane yadinga yi harwani irin bacci mai dadi yay gaba dashi acikin motan. Kiran Sallan asubahi dayaji yatayar dashi daga baccin dayay awon gaba dashi, ahankali ya bude ido gabaki jiyayi duka jikinshi namai ciwo, yana kallon inda yake yatuna acikin mota ya kwana, dan gajeren tsaki yayi yabude motar yafito ya rufe ya fita daga asibitin ya sallaka titi dan masallacin yana ta dayan side of d road ne. Saida yajira rana tafito yasakeyin raka'a biyu sanan yafito daga masallacin, wani dan mini supermarket dake gefen mosque din ya shiga yasai brush da tooth paste yafito ya tsallako yadawo cikin asibitin yana tafiya ahankali yay wani irin kyau yana lumlumshe ido alamun bacci bai isheshi ba, shigowa cikin asibitin yayi yy hanyar dakin da aka kwantar da ita, da sallama ciki ciki yabude kofar dakin datake, babu kowa adakin saima gadonta da aka gyara, anyi mopping tiles din kasa sun bushr sai sheki suke, karasawa ciki yayi yana karabin ko'ina da kallo yaja kujeran ya zauna yana kallon TV dakin dayaga an kunna yana tashar CNN, karan bude kofan bathroom yasa yadago kai da sauri wata nurse ce daban tafara fitowa tana kallon cikin bayin, shima kofar bayin ya tsare da ido ya kosa ya ganta, ahankali tafito kanta akasa tana wasa da kumbunan hanunta dasukai wani irin haske, kana ganinta kasan wanka tayi an bata doguwan riganta da aka wanke mata a laundry tasaka yamata kyau sosai, fuskarta babu komi looking natural, kanta babu dan kwali dan nata tun aruwa yabata, kafafunta na cikin wani white slippers dasuka bata tasa, tai wani irin kyau cikin sea blue gown din kaman wata amarya, tunda tafito idanunshi ke kanta bayako kyafta ido harta karaso wajen gadon kafafunta na harhardewa, jitake kaman zata fadi, nurse dince ta kalleshi tace "good morning Sir" gyadamata kai kawai yayi batare dayace komiba, ta kalleta yanda ta tsaya bakin gadon tana wasa da kumbunan har lokacin tace "ki zauna magani zan baki" ahankali ta zauna kaman wacce ke tsoron zama akan gadon, daukan magungunan tayi nurse din tabata tasha da kyar sanan tadau coffee da asibitin suka hada ma patient dinsu dayake arufe yanada zafi sosai ta bata tace "finish it okay" gyadamata kai tayi hakan yasa tai murmushi ta kalli Aabid dake kallonta kaman zai cinyeta tace "Sir your wife is very beautiful" wani irin murmushi yayi yana kallon fuskar nata harda dan kada kafa yace "oh yeah she is, right Jewel?" da sauri tasa hannu tana sosa idonta ko kadan batajin dadin yanda suketa kallonta batada dan kwali batada hijabi jitake kaman ta nutse akasa sabida kunya, murmushi nurse din tayi dake kallonta tace "shy, shy" ta kalli Aabid tace "Dr is coming, he will examine her first before discharging her, dama you've cleared all d bill babu abinda zaka biya kuma kawai sallaman ki zaiyi" gyadamata kai yasakeyi batare dayace mata komiba tajuya tafita daga dakin ta rufo musu kofan. Juyo dakai yayi ya kalleta yanda har lokacin take rike da cup din coffee sai sunnar dakai takeyi, ahankali yatashi daga kan kujeran ya matsar da kujeran baya yay kneeling akasa agabanta har kafafunta na gogan kirjinshi da sauri ta daga kanta ta zaro ido cike da tsoro, murmushi yamata ya zare cup din coffee daga hanunta ya ijiye akan side drawer yana kallon fuskarta, hanunta yakama ahankali kaman yana kama kwai da sauri zata fisge hanunta yarike gam da sauri yana girgiza mata kai yace "no please" yay maganan yana kama dayan hanun yana kallon fuskarta itama shi take kallo kirjinta nawani irin bugawa idanunta sun cicciko da kwalla, murya chan kasa yakirata. "Amatullah" marmar tai da idanunta dake shirin fitar da ruwa, ahankali yace "your brother is on his way to come and pick you, and I don't want you to go batare dana bayyana miki sirrin dake rainaba" shiru yayi yana kallonta itama shitake ta kallo he could feel yanda kirjinta ke bugawa daga veins din hanunta, kara kwantar da murya yayi yace "I love you Amatullah" wani irin bugawa da kirjinta yayi yasa tafashe da kuka sosai dan ko kadan ta tsani soyayya ita babuma abinda ta tsana irin aure, tsoron maganan aure ma take barinma soyayya, ko wanan ma daya ganta haka sa'a yaci batada lpy kuma batasan ina takeba da tuni tasan yanda tayi ta sabe, hanunta yadan matsa yana kallon yanda take kuka da muryanshi datai rauni sosai yace "I just saw you jiya and am completely blown away, I love every single thing about you Amatullah tunkafin ma ki bude ido, the way am connected to sunrise tun ina yaro I've always said maybe akwai wani abu da Allah ya tanadan mini a irin lokacin ne, wen I was small nasha mafarki na tsinci my Jewel acikin ruwa, ashe hakane, the first time I saw you was d yamma, the first I saw you acikin ruwane, your face was glittering yana wani irin haske as bright as the moon acikin ruwan nan, and right there, just right there nasan you are mine, nasan you are the one, deep down I felt this force of attraction dat keep pulling me towards you, I fell for you the very first time I set my eyes on you, please Jewel I know you are not married cus u don't look married, will you give me that honor to become your life partner? Zaki aureni my Ama?" a tsorace tana kuka sosai ta shiga girgizamai kai, shiru yadanyi yana kallon yanda

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128