Skip to content

Chapter 10

Chapter 10

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

dasuka shiga cikinsu ta daurasu akanshi, dishi dishi take gani danjin idanun tayi kaman an zuba mata oil acikinsu, ahankali murya chan kasa yace "Jewel can you see me" hanunta ta daga dakeda lafiya ahankali ta daura kan idanunta ta shiga sosawa non stop dan murmushi yayi yakai hanunshi yakama hanunta datake sosa idanun nata dashi ya janye hanun daga idanun nata yana kallon kwayar idanunta, ware idanunta tayi da kyau tana kallon mutumin datagani akanta cike da mamaki yana mata wani irin cool smile yana bata wani irin warm look, da sauri ta runtse idanunta cike da tsoro kirjinta na bugawa sosai dan d last abu data tuna was lokacin data bude ido ta ganta acikin ruwa, where is she yanzu and who's this man dayake mata murmus.... Bata karasa maganan zucin ba taji sauka iska akan idanunta ba shiri tabude idanun a mugun rude tana kallonshi, shima kallonta yake ahankali yadan matsa hanunta dayake rike dashi har lokacin yana kallon kwayar idanunta yace "how are you feeling now Jewel?" zaro ido tayi arude tana wani irin kallon shi kafin tafashe dawani irin kuka ta fizge hanunta daga nashi da sauri arude ta yunkuro zata tashi kanta da nashi suka gware, wani irin ihu tasaki da saida ya mike tsaye da sauri yana shafa gaban goshinshi yana kallonta yanda take kuka tarike gaban goshinta tana shafa inda ta bugen yasa da sauri ta dira daga gadon batare data lura da drip din hanunta ba dudda batajin karfi sosai saida tai gaba zata gudu tai wurin kofa, wani irin jiri ne ya debeta tai baya zata fadi da sauri yatareta hakan yasa tafado jikinshi, wani irin ajiyan zuciya yayi yana kallon fuskarta yariketa gam gam, zaro ido tayi hawaye na zuba daga idanunta tana kallonshi bakinta na rawa sosai shima kallonta yake calmly da lumtsatsun idanunshi, saukar da idanunta tayi tana kokarin fizge jikinta daga nashi amma takasa sabida yanda yariketa, sake dago ido tayi dasuka cika da hawaye sosai ta kalleshi koina na jikinta rawa tama kasa magana, ahankali yadan sauke ajiyan zuciya kafin ya dagata ya zaunar da ita akan gadon da sauri ta dau filo tana kare fuskarta dashi jikinta na rawa sosai, dan matsowa yayi kusa da gadon ganin yanda ta rude saukar da muryanshi yayi sosai yace "Hey Jewel calm down, am not gonna hurt you, you are safe okay" kare fuskarta tai da filon sosai hannayenta na rawa daidai lokacin nurse tabude kofan ta shigo sabida ihun dataji, arude Hamida tasaki wani irin kuka tana kara rufe fuskarta da filon tana neman inda zata shige bakinta har rawa yake ta damke filon sosai tace "Ma...ma, Mama, wayyo Allah na Mama!" ta kwalama Maman su kira, ahankali nurse din takaraso gaban gadon ta kalli Aabid dayay folding hannu yana kallonta tace "Sir your patient ta tashi, hello Jewel stop crying, am your nurse, nurse Kuburat, how are you feeling now, meke miki ciwo?" tai maganan tana fizge filon hanunta cikin dabara, fashewa tayi da kuka sosai tana komawa karshen gadon tasa hannu ta daura akan fuskarta tana kuka sosai tana kakkare fuskarta arude tace "pls Mama, ina Mama na?" cikin rarrashi nurse din tace "don't worry Mama zatazo yanzun nan, but for now ga maganin ki kisha, inhar kinsha kinji sauki gobe da safe zamu sallameki, saikije kiga Mama, you drown a ruwa and Sir brought you here" tai maganan tana nuna mata Aabid, ahankali tana hawaye sosai tadan juyoda kai ta kalleshi hada ido sukayi da sauri ta sake dukar dakai tana kakkare fuskarta da hannu daya tana share hawayen datakeyi da bayan dayan hanun, maganin nurse din tazuba a marfi 5ml takai saitin bakinta tana murmushi tace "yauwa to open your mouth kisha ba daci" ahankali tadan juyo dakanta jikinta na rawa har lokacin tadan bude bakinta da sauri nurse din ta zuba mata maganin, hadiye maganin tayi hawaye na gangarowa, murmushi nurse din tace "good" ta kalleshi tace "Sir taci abinci please, I will come back anjima nai checking vitals dinta" tajuya tafita daga dakin, saukar da kanta tayi kasa tana kuka sosai tana gogewa da bayan hannu, kara jan kujeran yayi ya zauna tareda daukan takeaway dayayo mata yabude fried rice din yasa spoon aciki ya mika mata yana kallon fuskarta, kawad dakai tayi chan gefe tana kare fuskarta da kyau, dan murmushi yayi yace "take d food and eat kona duramiki, kinsan menene force feed?" yay maganan yana dage mata gira daya, adan rude tafashe dawani kukan tadan juyo ta kalleshi, hada ido suka sakeyi da sauri takara juyar dakan tana goge fuskarta da hannu, dan matsar da kujeran baya yayi zai tashi hakan yasa tadanyi ihu ta yar da filon ta mikamai hannunta dake bari da sauri, bata abincin yayi yana murmushi takarba da sauri tana goge fuskarta da bayan hannu, murmushi yasakeyi dan hakanan yaji yarinyar na burgeshi, abincin ya kalla ya kalli yanda takeyi da hannu taki diba taci, murya chan kasa yace "nabaki dakaina?" da sauri ta girgiza mai kai batare da ta kalleshi ba tadebo kadan takai bakinta taci, hanunta dake rawa sosai yabi da kallo yace "what's your name Jewel?" dan dago kai tayi ta kalleshi da sauri ta janye idonta dan kasa jure kallonshi tayi saima kirjinta data fara bugawa danji tayi zata kware abincin ya tsaya mata a kirji da sauri yadau bottle water ya bude marfin yamika mata, karba tayi da sauri tasha kadan hakan yasa ya mika hannu ya karba yana kallon fuskarta tareda karban takeaway from her ahankali yace "ya sunanki" yay maganan yana debo fried rice din a spoon yakai bakinta. [10/29/2019, 8:01 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ _M. Shakur_ 6...... Sake danna cikinta yayi da karfi da duka hannayenshi yana kallon fuskarta cikeda damuwa yace "please Jewel" yay maganan yana sake pressing cikin wani irin nishi tayi tawani bangaro jikinta na rawa sosai ruwa na fitowa ta bakinta da hancinta da sauri ya dagata ya daura kanta kan kafadarshi yana bubbuga bayanta yana kallon yanda ruwa ke fita ta bakinta da hancinta ahankali yace "sorry" sosai take aman ruwa tana wani irin mikewa ahankali yake bubbuga bayanta yadaga kai da sauri yaga Vanessa na karasowa wajen da sauri ita kadai hakan yasa yaja gajeren tsaki ya mayar da kanshi ya kalle fuskarta jintai shiru kuma, ganin ta kara suma yasa da sauri ya dagata kaman wata yar baby yafara tafiya da sauri, adan rude Vanessa tabishi da sauri itama tace "Aabid where are you taking her?" batare daya kalleta still idanunshi akanta yana kallon fuskarta yace "hospital" da sauri tana kokarin cimmishi kafafunta na shigewa kasan Beach din tace "but d medic are coming, they're looking for first aid box" batare daya kalleta ba yana kara saurin tafiyanshi yace "I can't wait for them" daidai lokacin yafito parking lot, bude babban jeep dinshi yayi Brabus da hannu daya ahankali ya kwantar da ita a back sit yaja jacket dinshi black na Gucci ya rufamata in order to keep her warm, sanan yaja dayan plain white shirt dinshi dake jikin hanger anan bayan motan ya saka baimabi takan rufe boturan riganba ya rufe kofan yabude gaba ya shiga ya zauna a mazaunin driver, da sauri Vanessa data

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128