Skip to content

Chapter 37

Chapter 37

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

"My Hamida" ahankali tabude idanunta ta daura akanshi tai shiru tana kallonshi yanda yay wani irin kyau sai kamshi yakeyi farin t-shirt din jikinshi yakamashi daidaishi, murmushi yamata yamika mata sabon chocolate din hanunshi da sauri yace "take" sake lumshe ido tayi tana kara tuna irinshi biyu tagani fa dazu, ganin tai shiru taki karba ta shareshi kuma taki bude ido yasa yafada jikinta kaman zaiyi kuka yace "Hamida my wife wat is it? Are you sick?" da sauri ta bude idanunta ta shiga tureshi da hanunta daya mai lafiya cikin yar siririyan muryanta tace "kadagani" daidai lokacin aka bude kofa aka shigo, da sauri ta dago kanta tana tureshi sukai ido biyu da Aabid da shima ya chanza kaya zuwa black 3quater da white long-sleeve t-shirt dan hakanan yaji yanadan jin sanyi sanyi kaman zaiyi zazzabi wani irin kallo ya watsa musu yana tsaye a wurin yay folding hand dinshi akirji hakan yasa gabanta yawani irin fadi da hannu tasake tureshi tace "ka dagani Aadil" make mata kafada yayi ahankali yana turo baki yace "u are angry with me Hamida my wife" da sauri bakinta har rawa yake tace "a'a am not nika dagani" da sauri yadago kanshi ya kalli fuskarta yana wani irin murmushi yana kallonta yace "yay am happy my wife, take my chocolate" yay maganan yana ciro chocolate din dake bakinshi yakai saitin bakinta yana ware manyan eyes dinshi dawani irin excitement yace "d chocolate is very sweet Hamida my wife" yakai bakinta, kin bude bakin tayi ta kawad da hanunshi, kaman zaiyi kuka ya make mata kafada. "oh'oh" yasake kaiwa bakinta da sauri, kin karba tayi hakan yasa yasaki kuka yafada jikinta zai kankameta, wani irin fizgoshi akayi a zuciye da sauri ya juyo da kanshi hada ido yayi da Aabid da idanunshi sukai ja, kafin ma yace wani abu Aabid yawani irin fizgoshi kaman zai karyashi ita kanta Hamidan saida ta tsorota yawani irin jashi yafitar dashi daga dakin yabugo mata kofa yay dakinsu dashi, bude kofar dakinsu yay azuciye yawani irin turashi da duka karfinshi saura kadan ya buge kanshi a gado yadafa bangon yana haki, da sauri yadago kai ya kalli Aabid din daya mayar da kofa ya rufe yanamai wani irin mugun kallo, yayo kanshi a zuciye yana tattare hanun riganshi sama hakan yasa Aadil yakoma jikin bango a tsorace idanunshi yataru da hawaye sosai yana kallon Aabid din da mugun mamaki dudda baida Ishashen hankali hakanan saiyake ganin Aabid kaman bashiba yau, dan koda wasa ko amafarki Aabid baitaba koda dauremai fuska ba balle ya hankadashi haka cikeda tsana. Wani irin tsayawa Aabid yayi agabanshi yay folding hanunshi akirji yana wani irin kallonshi, ahankali Aadil ya saukar da kanshi dake rawa sosai kasa hakanan yaji yana wani irin shakkan Aabid din for the first time in his life, ahankali kanshi na rawa sosai ya matsa ta gefenshi batare dayace komiba yazo zai wuce shi da sauri, wani irin fizgo hanunshi Aabid yayi azuciye yadawo dashi inda yake har saida yabuge bayanshi da bango cikin tsawa yace "where do you think you are going?" sosai idanunshi suka cicciko da hawaye kaman maison kara tantance anya Aabid ne wanan yadan dago kai ya kalleshi ganin shine dai yanamai wani irin mugun kallo yasa ya saukar da kanshi dake rawa sosai kasa cike da tsoro dawata irin murya chan kasa yace "i want to go to Hamida My wife's place" wani irin fizgoshi Aabid yayi yarikemai wuyan riga yace "karka kara cemata your wife" makemai kafada yayi ahankali atsorace hawaye na gangarowa daga idanunshi yace "i don't want to stay here, i want to go to Hamida my wife's place" cikin wani irin bakin zuciya Aabid ya sakeshi yadaura hanunshi kan belt din jikinshi yana kwancewa yana zarowa yana kallonshi yace "karka kara cemata your wife" makemai kafada Aadil yayi hawaye na fita daga idanunshi sosai yace "she's my wife i will marry her just like Abie and Mam..." wani irin zaulamai belt din Aabid yayi da duka karfinshi cikin fushi sosai yace "karka sake cemata your wife" makemai kafada Aadil yayi yafashe da kuka sosai yana sosa kirjinshi da cinyarshi da belt din yasama sabida azaba da zafi dayaji yace "Hamida is my wife" zaulamai belt din yayi da shegen zafi hakan yasa yay ihu cikin kuka sosai yana sosa wajen yace "stop beating me Bid" shima Aabid cikin ihu yace "kaima stop calling her your wife and karka kara rungumeta, she's my Jewel" Make mai kafada Aadil yayi cikin kuka sosai yace "Hamida is my wife" wani irin mari Aabid ya daukeshi dashi da saida yaga wuta da jiri cikin wani irin layi idanunshi najuyawa sosai yace "she's my wife" bugashi da bango Aabid yayi ya shiga dukanshi sosai yace "kai mahaukaci ne, Aadil kai mahaukaci ne bazaka taba aure ba danba abinda kasani kanajina, u are mentally unstable, kai pagal ne stay away from my Jewel kanajina mahaukaci" makemai kafada Aadil yayi yana fitar da numfashin da kyar yana kuka sosai yace "she's my wife" belt din daya yar yakara dauka ya shiga dukanshi sosai kaman uba da d'a yace "kai mahaukaci ne Aadil bakada lafiya bazaka taba auren ta ba, bakada any use a dis life, stop touching and hugging my Jewel, stop calling my Jewel your wife inba hakaba sainai ma shegen duka" make mai kafada yayi wanan karan yakasa magana tsabagen kirban shi da Aabid keyi, hakan yasa Aabid yajawo belt ya shiga dukanshi sosai Aadil na ihu yana kuka sosai yana rirrikemai riga yanaso ya rungumeshi. "stop beating me Bid, stop beating me please" bude kofan akayi Mami ta shigo ganin yanda Aabid ke dukan Aadil da belt yasa tazo wajen da mugun gudu. "Aabid, subhanallahi, innalillahi wa innailaihi raji'un, Aabid zaka kashe dan uwanka ne" tarike mai kafada tana kokarin rike belt din hanunshi tureta yayi ta hanyar fizge kafadarshi yacigaba da dukanshi Aadil dake ihu daidai lokacin Abie da Baffa sun shigo sabida hayaniya da salatin Mami dasukaji, wani irin fizgoshi Abie yayi yace "Aabid kana hauka ne?" fizge kanshi yayi daga hannun Abie yacillar da belt din yafara dukanshi da hannu Abie najanshi amma dukanshi yake yana neman gagaran Abie tsabagen karfi, wani irin tsawa Baffa yadakamai ganin numfashi na neman gagaran Aadil din, da gudu Mami ta daga Aadil din ta rungume tace "ka dakemu tare kaji Aabid" hannu Aabid yadaga zaikara kaima Aadil din duka dudda Abie na rikeshi Baffa ya daga sandarshi ya rafkamai akafa. _Slm Fanmily_ _Daga yanzu typing system dina will change, zan dinga skipping a day but duk ranan posting zan dinga yin 2pages in sha Allah_. _Thank you_ [11/15/2019, 8:41 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 25..... _this novel is for sale, karki karanta in baki biyaba, in kika karanta ina binki bashi, pay anan or pay achan, your choice_ _masu fitarmin da novel waje kuda Allah_ _in kinason this novel zaki turo 300 ta 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_ _you can also send MTN card ta watsapp na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_ Har Aabid yajashi yafitar dashi daga dakin wani irin faduwa gabanta yakeyi takasa daina kallon

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128