Chapter 34
Chapter 34
kaman maison gano wani abu, murya chan kasa yace "you want to cry" girgiza mai kai tayi zuciyarta namata rawa sosa tace "n...no Aadil am not cr..crying, kaga....ni" saikuma tasaki kukan da karfi sosai sabida yanda zuciyarta kemata zafi, bamatasan tasaki kukan ba kawai kukan ne yazo uncontrollably, Kaka ta koreta daga gida batada gida ina zata, rudewa Aadil yayi sosai dan yatsani yaga ana kuka barinma na Hamida dayakeji har kasan zuciyan shi, wani irin rungume yayi yasata ajikinshi yana jijigata muryanshi shima narawa sosai yace "d...on't cry, i will call police for them, they will arrest them, they beat you and injury you i will go with police and beat all of them, stop crying Hamida" yanda yake maganganu dabama ta ganewa dan dukya rude muryanshi narawa sosai yana breaking kaman shima yana shirin kukan yasa tai shiru tana tureshi tana kokarin tashi daga jikinshi, make mata kafada yayi yana kallon idanunta dasukai jajir sun kumbura sosai, hanunshi dake rawa sosai yakai kan fuskarta yay cupping face dinta yana share mata hawayen dake kan fuskar yana yana turo baki kaman zai fashe da kuka yace "i will beat them for beating you, stop crying, don't cry again kinji" gyadamai kai tayi ta hadiye duka kukan datakeji tamai murmushi tace "am fine" ahankali yana kallon idanunta batare dayasaki fuskarta ba yace "are you sure?" gyadamai kai tayi tama kasa magana kirjinta na bugawa sabida wani irin kallo dayake mata daya bambanta dana koda yaushe da sauri ta runtse idanunta gam tafara kokarin fita daga jikinshi, make mata kafada yayi yasata a kirjinshi ya kankameta yay shiru kirjinshi nawani irin bugawa, shikanshi baisan meyakejiba kawai yanaso yacire mata damuwan datake cikine, ganin ko motsin kirki takasa yasa dan bebata daman ba yasa tai shiru gabanta na faduwa tana sauraron yanda jikinshi kewani irin daukan zafi heart dinshi na beating da karfi and fast fast... *** "Mami, Mami na" da kyar ta iya bude idanunta dasuka mata nauyi sosai tsabagen kukan datake sha ta kalli Aabid daya rame shima duk yay wani iri hanunshi rike da mug din hot tea yana kallon mahaifiyar nashi dake kwance kan gado ta lulluba da bargo, kaman zaiyi kuka yace "Mami please tashi kisha tea kinji Mami na, please sweet Mum" girgiza mai kai tayi muryanta narawa sosai tace "bazan iya shaba, bansan ina Aadil dina yakeba, bansan ko yasamu abinci yaci ba, am sure my baby is hungry yanzu haka, bansan wani hali Aadil dina yakeba, tayaya zan iyacin abinci bansan wani hali my poor innocent boy yake cikiba" hanunta Aabid yakamo yarike zaiyi magana Baffa da shigowan shi dakin kenan kusan shi yamafi kowa damuwa ya nunata da Sanda cike da masifa yace "tashi ki karbi shayin nan kisha, kashe kanki zakiyi tunda yaro yabata babu abinda kika sama bakin salati, tashi ki karbi shayin nan kisha Maryama kona mugun saba miki wlh" cikin kwantar da murya Suleman yace "ya isa Baba muje kahuta kaima bakajin dadin, yanzu nida Abdullahi zamu koma police station din da Hussain" wayar Aabid ne yay ringing da sauri yaciro wayar daga aljihu ya kalli screen din, da sauri yadaga kai ya kalli Abie dake kusa dasu Baffa yace "Inspecta ne" da sauri Mami ta yunkura ta tashi zaune tanajin wani irin masifaffen ciwon kai tace "dauka hala anga Aadil dina ne" da sauri yay picking call din yakai wayar kunenshi daga tachan bangaren inspecta yace "yallabai..." da sauri Mami da jikinta har bari yake tace "sa, saka a speaker Son" zare wayan yayi daga kunenshi yasa a speaker yace "i can hear you inspecta kace mene?" "yallabai jami'an tsaro damuka baza a kowani anguwa ne muka sami wani information da safen nan dayasa muke bukatar kuzo kuyi comfarming ko shine" da sauri Mami ta fizge wayar daga hannun Aabid tsabagen yanda jikinta ke bari tace "inspecta anga d'ana?" anatse inspecta yace "abinda yasa nake neman ku kenan anga wani amma shi gaskiya ga dukkan alamu ba kidnapping dinshi akayiba kaman yanda muke zargi ba, dawata mace muka ganshi yanzu haka suna under our watch suna wani uncompleted building da ba'a gamaba awata sabuwar unguwa, na zuba jami'an tsaro da yawa a anguwan tayanda bazasu fitaba harsai kunzo kun tattance idan shine na hoton dakuka bamu, dan gaskiya wanan yay datti sosai yay budu budu kaman mahaukaci ko takalmi babu akafarshi kawai nadai ga dan kamaninsa da wanan saurayin daya kawo case din offis ne saisa mukace bari mukira" da sauri Mami ta share hawayen dake zubo mata tace "i...ina...inane wurin?" "zan tura muku address din yanzu" ya katse wayar saukowa Mami tai daga gadon tai baya luuu zata fadi sabida rashin karfi babu abinci acikinta tun jiya da sauri Aabid ya riketa, Baffa ne yace "ki zauna agida bari mu muje" fashewa tayi da kuka tace "Baba dan Allah zanje" share mata hawayen Aabid yayi yadau mayafinta ya yafa mata yace "muje grandfather muje da ita" fita dukan su sukayi harda big mum, Kafin ma su shiga mota har inspecta ya tura musu address din location din suka shiga manya manyan jeep dinsu kusan guda uku sukaja suka sukabar gidan. Tafiyan wurin 25min yakaisu anguwan, parking sukayi agaban junction din anguwan nan inspecta da sauran yaranshi suka fito daga inda suka boye, fiffitowa daga mota sukayi inspecta yakarso wajen yace "muje"..... Yanda yake wani irin shishigewa jikinta yana numfashi da sauri da sauri yasa ta tureshi tace "stop" make mata kafada yayi da idanunshi dasukai ja sundan kankance kaman zaiyi kuka yace "am sleepy" matsawa gefenshi tayi da sauri tace "to sleep ga fili nan" make mata kafada yasakeyi hawaye ya cicciko a idanunshi yace "i want to sleep on your body" yay maganan yana matsowa kusada ita gabaki daya idanunshi sun chanza kala, da sauri ta mike tsaye adan tsorace ganin yanda ya chanza, kadangare tagani abango da sauri ta matsa baya tace "wayyo lizard" kallon bangon yayi kafin ya fizgo riganta tabaya juyowa tayi da sauri ta kallai tamai pointing lizard din tace "come let's play with lizard, kadangaren babba ne sosai ko" tashi tsaye yayi shima batare daya saki riganta ba ya kalli lizard din sanan ya kalleta yanda yaga tana kallon kadangaren tana komawa baya alamun tsoron kadangaren take yasa yaturata da karfi yace "lizard catch her" ihu tayi sosai takoma bayanshi da gudu ya kyalkyace dawani irin dariya yana clapping hands dinshi yace "Hamida my wife is afraid of lizard" kaman daga sama idanunshi suka sarke dana Mami data fara kunno kai dakin. [11/13/2019, 8:46 PM] Aishat Muhammad: _🌹 IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 23 & 24 _This novel is for sale karki karanta in baki biyaba_ _in kinason this novel, xaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_ _you can also send MTN card ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_ Ware manyan fararen eyes dinshi yayi yana wani irin cute smile yace "Mami" daidai lokacin sauran mutanen duk suka iso sukai turus ganinshi tsaye yana kallon Mami dasu dasuka karaso wajen, dan duhun data gani dan sunyi blocking ray din rana dayake shigowa ta kofan yasa ahankali tadan leko da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128