Skip to content

Chapter 7

Chapter 7

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

kan fuskarta tarufe fuskan kozata dena hada ido da mutane yan rawa na bugeta suna ihu, tai nan tai chan da sauri tace "Ihsan, Anty Ayush, somebody please help me, jiri nake gani" daidai lokacin kuma aka rage kidan wai amarya da ango zasu shigo, ahankali ta janye hanunta daga kan fuskarta ta bude idanunta dake juyawa, gani tayi mutane na komawa kan kujeran wajen suna zama, da sauri kanta na juyawa sosai tafita daga wurin tai baya tana tafiya kaman wacce bata da lafiya, da sauri Ihsan ta tana Zainab dake selfie tace "Anty Zainab kalli Anty Hamida ina zata?" batare data kalleta ba tana selfie ta tace "shareta Ihsan kema kinsan zataje neman inda zata boyene me tsoron mutane, nidai banda lokacin damuwa da lamarin ta am going to have fun and take pictures na nunama yan dept dinmu evidence munyi biki a boat akuma kan ruwa" tai dariya tanajan Ihsan tana hoton da ita. Da kyar take tafiya tasa hannayenta tasake rufe fuskarta da sauri tafita daga wurin kanta na juyawa tai chan gaban jirgin wurin ba mutane tana kulle ido dan ko kadan bataso ta kalli ruwan dasuke kai da yanda ruwan ke gudu, ihu dataji na jama'a dakuma wani irin duma da sautin music da aka kara kaman zai fasa mata kunne yasa taji duka kanta na juyawa tana ganin jiri sama da dazu kanta na juyawa sosai da sauri ta zare hannayenta daga kan fuskarta ta kalli sama idanunta na kankancewa, sosai saman ke juyamata hakan yasa tafara juye juye itama tana mikar da hannu trying to hold on to something da kyar cikin layi tace "Ma...ma" bayanta ne taji yabugu da karfen jirgi gakida dake tashi ga kanta dake juyawa, wani irin mika tayi kanta yay bayan karfen idanunta suka juya tana kallon ruwan da yanda jirgin ke gudu sosai wani irin iska na walwal da gyalenta dake lilo shima, kara mika tayi hakan yasa glasses din idanunta suka fita daga fuskarta suka fada ruwan yanda take bangara idanunta na kafewa sosai ya rinjayi karfinta kafafunta suka daga tai cikin ruwan itama takai tsundum!. [10/28/2019, 6:20 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ _M. Shakur_ 5..... Hakanan Ihsan taji tanajin wani irin, zuciyarta taki natsuwa sai kawo mata Anty Hamida take aranta da sauri ta kutsa kai tafito daga dance floor din tabi hanyar dataga Hamidan tabi tana kalle kalle har itama takai gaban jirgin amma bata ganta ba, babu ma alamunta awajen da sauri tace "to ina taje" sosai taji tanajin wani iri a zuciyarta tashiga wani irin damuwa hakan yasa ta juyo ahankali tana tafiya tana tunani, yar budurwa da saurayinta data gani a wajen takarasa wajensu tana murmushi kafin ma tai magana saurayin yace "cute girl wakike nema anan ki koma ciki karki fada ruwa, small girl doesn't suppose to be here" murmushi tamai tace "please Uncle have you seen my sister Anty Hamida anan?" da sauri dagashi har budurwanshi sukace no, hakan yasa tajuya tana magana ita kadai tace "to a ina kikaje kika boye Anty Hamida?" komawa hall din tayi but still she's not herself karasawa wajen Zainab dake rawa abinta tayi tarike hanun Zainab da sauri Zainab ta kalleta, ganin idanunta sun cika da kwalla yasa ta duko dakai cikin daga murya dan karan waka yay yawa tace "Ihsan leave me alone, if you are hungry dau plate ga wajen abinci chan serve ur self ne babu mai hanaki, kici duk abinda kikeso, am having fun please karki daman da rigiman ki auta pls" sakinta Ihsan tayi cikin fushi tai gaban hall din chan inda Ayush ke zaune da handsome mijinta agefenta sunyi kyau sosai, tana ganin Ihsan suka mata murmushi da sauri ta karasa wajen kaman zata fashe da sauri Ayush tarike mata hannu tace "menene auta?" hawaye ne ya gangaro daga idanunta tace "banga Anty Hamida ba nabi inda tayi banganta ba" dan shiru Ayush tayi tana kallonta hakan yasa mijin Ayush yadan duko dakanshi yace "menene Baby" ahankali tace "wai bataga Hamida ba" shiru yayi saikuma yace "bari nasa a bincikata" ya kalli Ihsan din dake share hawaye yay murmushi yace "cry cry Auta, bari nasa anemo miki ita tunda you are missing her dama gashi kunfi kama" yana maganan ya juyar dakai yama wani abokinshi dake sanye da kayan security alamu da hannu yazo yana zuwa yace "Man please ga Ihsan anemo mata Hamida duk inda, am sure ta buya a jirgin nan ne somewhere just help her find her" ya kalli Ihsan yace "follow him kinuna mai Hamidan inkin ganta" washemai baki tayi tabishi da sauri suka fita daga wurin tanamai surutu tace "Uncle dukna duba saman nan bata, muje kasane" murmushi yamata dan d girl is so cute yace "okay fine girl muje" kasa sukayi dan duba dakunan dake kasan..... Wani irin tumble tayi ta shige chan cikin ruwan takai kafin wani wave mai karfi na ruwa yay sweeping dinta with force gaba dawani irin mugun gudu, sanan ruwan yawani irin wuntsulota sama kanta yafito space wani irin nishi tayi tana daga wuya. "iy..yyuuu" tabude baki tana wuntsila kafa da hannu sama tana juye juye tana kokarin bude idanuwanta da ruwa duk suka shiga, da kyar ta bude idanun tana juye juye amma bata hango jirgingu ba tadai ganta a tsakiyan ruwa, gaba ruwa baya ruwa, gefe ruwa ko ina ruwa, gashi sai kasa kasa take kaman ruwan najanta ciki ta nitse, ruwan har habanta, da kyar cikin tsananin tashin hankali gwanin ban tausayi tace "Ma...m" wani irin wave na ruwa yakara zuwa kaman ana aikoshi yahau kanta yay sweeping nata away with force fiye da nada gabaki daya kawai tasadakar ta mutu dan tama kasa bude ido tana kokarin bude baki danta iya numfashi ruwa na shigan bakinta ga ruwan so salty, gawani irin ruwa dake shiga hancinta da kunnuwanta taji kanta yay dumm, yanda take kasa kasa kasa tana bubbuga kafa tana fighting da ruwan dataji gabaki daya yawani irin matseta ya shaketa ya murdeta sosai kaman an kulleta da chain yasa fishes din ruwan duk suka rude suna neman wurin guduwa...... _Elagushi Beach Lagos_ Zaune yake agaban Beach yana kallon ruwa, he's d sunset type, there's something about sunset that gives him goosebumps, tun yana yaro when ever he's outside d yamma he always stare at the sun idan yana faduwa, saisa yau ya shigo beach da yamma just to have fun and watch the sun set. Sanye yake da summer beach pant dayadan wucemai cinya kadan ya dameshi yabi kakkauran cinyarshi, jikinshi ba riga sai fadaddan huge full kirjinshi irin na maza masu work out, idanunshi sanye da ocean cabaretti sunglasses daya wani irin fitar da dogon hancinshi kaman karas, ga wani round black tabon salla agoshin shi daya karama fuskarshi kyau sosai, gashin kanshi dakeda dan yawa jike yake da ruwa dan ruwan ma diddiga yake yanabin gefen fuskarshi alamun daga cikin ruwan yake hanunshi rike da abinda akafi sani a beach da Aqua de coco (danyen kwakwa da aka fere saman akasa straw aciki) ahankali yake sipping coconut water har lokacin yana kallon beach din cool breeze da feshin ruwa na fesomai. Ahankali take tafiya sanye da bikini pink tadaura beach hat akan long kitson attachment

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128