Skip to content

Chapter 82

Chapter 82

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

zuwa dakinku chan, Mamarka ta riga ta kaita part dinku, chan dayan bangaren dazunan da muka tafi magrib dan masu aiki sun gama gyara part din, kabarma Aabid dakinshi dan kai ba gwauro bane kanada iyalinka, karka sake ka cutar da yarinyar nan, inka cutar da ita muka cutar Aadil, karike wanan aranka, Allah ya sanya muku albarka, Allah yabaku zaman lafiya, ya maganar mu kaikuma?" yay maganan yana kallon Aabid da kanshi ke kasa "dakainake" dago kai Aabid yayi yadan sosa kai ya kalli Mami harara Mami ta watsamai hakan yasa yace "very soon Uncle" gyadamai kai Baba Suleman yayi yace "nabaka nan da mamanku tagama Idda dazaran kun dawo Nigeria inbaka fito dashi ba zamu fitarma dashine gadai dan uwanka nan kwanan nan zamuzo suna" yay maganan yana dariya shiru Aadil yayi feeling sad sosai tashi Baffa yayi yace "ku wuce mutafi masallaci kana dawowa straight to part dinku dan matarka da mijinta zata kwana bazata kwana ita kadai ba" tashi sukayi duk suka fita daga dakin Aadil binsu kawai yake amma kanshi yay mugun zafi. Hawaye Mami ta share hakan yasa Big Mum matsowa kusada ita tace "waiba kinmin alkawarin dena kukan nan ba eh Maryam" girgiza kai Mami tayi tace "na dauka matsalolina sun kau sai farin ciki yanzu da kowa yasami lafiya, jibi abinda Aadil yazo dashi kuma Yaya, Yaya yazanyi idan yadage baison Hamida? My heart can not take that, bansan yarabu da yarinyar nan idan yay haka ya cuceta sosai, mun cuceta sosai Yaya, wat if abu ya shiga tsakanin su Yaya? Bakiga yanda yake shishige mataba alokacin and is possible abu ya shiga tsakaninsu dudda yana abu kaman yara ai zai iya komi ko yaya, yanzu soyake ya maida yarinyar mutane bazawara? yazanyi da raina wlh nagaji da komi zuciyata namin zafi sosai zan...." hannu Big Mum ta daura mata akan baki tace "take it easy, dont think Much, auren Aadil da Hamida har jikokin su zaki gani trust me, ai real love baya taba mutuwa saidai yay bacci koya daskare, shi soyayya dakike gani kaman kakide ne wani zubin, time will heat d love kiga soyayyar ta tashi daga baccin datake yi, don't be weak bakiga yanda Yaya yamai zafi zafi ba bakiga yakasa cewa komiba, kema haka zaki bishi inkikamai sanyi ne zaiyi abinda yaga dama, hot hot zakibi Aadil, kome kika sani ki dinga saka Hamida nayi just tayanda zaki hadasu magana kuma suna tare koda yaushe, ki koyamata kissoshi na mata, zaki gani nan da yan kwanaki kadan zakiga wonders badai namiji bane dole zai shigo hannu ballema Hamida yarinya son kowa kin wanda yarasa" gyadamata kai Mami tayi tace "shikenan Yaya". [12/19/2019, 5:56 AM] Aishat Muhammad: ... Sai wuraren tara da rabi suka shigo gidan da Uncle da Aabid ne kawai ke fira binsu kawai yake dan kanshi gabaki daya adagule yake, hanyar shashinsu Baba Suleman ya nunamai yace "wuce wajen matarka saida safen mu, ka kula da ita" kallon Bid yayi kaman zaiyi kuka shima jikin Aabid din saiyay wani irin sanyi zaimai magana yajuya da sauri yay shashin bude kofan yayi ya shiga falon, dakin kamshi sosai komi na dakin off white ko ina a gyare, zama yayi kan kujera ya kwanta yana lumshe ido sabida ciwan da cikinshi kemai saida ciwan yadan lafa sanan yabude idon yana kallon saman dakin yana tunani duka maganganun da Baba Suleman yafadi mai na abinda yafaru dashi abaya, wasu hot hawaye ne suka gangaro daga gefen idanunshi, iska ya fuzar mai bala'in zafi, lumshe ido yayi kafin ahankali yabude yace "Abie! Abie" sake lumshe ido yayi wasu sababbin hawayen suka kara fitowa ahankali yakai hannu ya share hawayen yana kokarin lallashin kanshi da yima kanshi wa'azi, yes I've wasted 30yrs of my life, I've lost those 30yrs, amman dudda haka he's grateful, Alhamdulillah da Allah yadawo dashi normal kaman kowani d'a namiji at this phase of life, komi kaddara ne, so yadauki wanan as kaddara and in sha Allah dagayau zai rufe chapter past dinshi yabude sabon life dagayau dan sabida ko Abie dayamai haka ina yake yau aduniya? Bashi yarasu, so is time to start afresh, sake share hawayen yayi tareda fuzar da iska daurewa kawai yake dauriya irin ta maza, ahankali ya dagakai ya kalli agogon bangon dakin da idanunshi dasukai lema lema, karfe kusan sha biyu saura yagani na dare, ahankali ya mike tsaye daga kujera ya daura hanunshi akan cikinshi jin cikin yasake murdawa , hanyar corridor yayi yana tunanin dole yaje yaga Dr gobe dan he don't feel okay at all, hanun ya daura kan handle din kofan ya bude kofar, ahankali yabude kofan yay sallama chan kasan makoshi, dakin na wani cool kamshi mai sanyaya rai sama dana falo ga sanyin AC wutan dakin a kunne, Hamida ya hango kan gado tana bacci ta kudundune blanket din jikinta data rufa dashi yadan zamo ya tsaya akan cikinta, pink spaghetti hand rigan baccin datasa ya bayyana ya kwanta ajikinta sosai, ta chusa gashin kanta cikin net, hulan net dinma yadan zamo baya gashin gaban goshinta sun kwanta, tai haske sosai tana baccinta fuskarta looks so innocent, shigowa yayi yamaida kofar ya rufe ya jingina da kofan tareda rungume hanunshi akan kirji yacigaba da kallonta bayako kyaftawa, ahankali yafara tafiya harya karaso jikin gadon yana kallonta, tsayawa yayi akanta yana kallonta kaman wanda aka aiko yazo ya kalleta yabada rahoto, Kaman taji ajikinta ana kallonta tabude ido ahankali dake cike da bacci, wani mugun kallo ya watsa mata batare dayace mata komiba, faduwa gabanta yayi sosai da sauri ta tashi tabar sosa idon datakeyi cikin bacci, jingina tayi da bangon gadon tana kallonshi kirjinta na bugawa tana zaro manyan idanunta dan sosai taji tana shakkan wanan new Aadil din tunda ta kura baida mutunci baida kirki kuma, ahankali ta saukar da idanunta kasa dan kasa jure mugun kallon dayake mata tayi da manyan lulu eyes dinshi ta rike blanket din data rufa dashi gam gam kaman har whole life depend on it yatsunta na rawa, dan gyara muryanshi yayi kafin cikin cool voice dinshi yana kallonta batare daya janye idanunshi dagakan jikinta ba yace "ance ke matata ce?" yay maganan yana kallonta yana kallon yanda yatsunta ke rawa kaman wacce aka makalama electric shock, dan fuzar da iska yayi yace "i have a very sad past, anything daya danganci past dina i hate it, bazan taba iya rayuwan aure dakeba, karki sake ki kira kanki matata in as much as am concern banda mata, i give you dagayau zuwa gobe just tell me mezan miki inma biyanki zanyi i will do it, just anything koma menene zanyi just to get you out of my life, please tashi kifita daga dakin nan, i want to sleep" da sauri ta dagakai ta kalleshi hawaye sun taru a idanunta sosai dan maganar ta mugun dakanta, lumshe ido yayi ganin yanda eyes dinta ke shining murya chan kasa yace "if possible ma kifita daga shashin nan i don't want you to sleep around inda nake banson ganinki at al..." da gudu ta tashi tafita tabude kofar tafita tai hanyar dining kitchen tabude ta shiga ta maida kofar tarufe ta jingina da kofar tana kuka kafin ta sulale tazauna

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128