Chapter 65
Chapter 65
jiki batare data kalli fuskarshi ba sanan ta wuce tabude kofar dakin ahankali tafita tai hadadden falonta tana kallon ko ina, gaban TV taje ta kunna sanan takoma kan dogon kujera ta kwanta ta daura kanta akan filon kujera ta lumshe ido wani irin shegen bacci na dibanta, har baccin yafara dibanta taji anyi knocking da sauri tabude ido tareda tashi ta zauna, sake knocking akayi hakan yasa ta mike tai wurin kofan, ahankali ta bude kofan wasu maid ne guda biyu suka gaidata suna rike da warmers, akunyace ta gaishe su ta matsa musu suka shigo ciki sukai dining, abincin suka jera akan dining sanan suka mata sallama suka fita dudda tanajin yunwa kasa hakura tayi da baccin dake mugun kwasan ta takoma kan kujeran ta kwanta sai bacci. Bude idanunta tayi ahankali jin ana shafa mata wuya ana gangarawa down to her boobs ta wuyan riga, hada ido sukayi da Aadil dake sanye cikin farin t-shirt da 3quater kana ganinshi zaka gane yay wanka sabida wani irin hadadden kamshin dayake yi yay kyau sosai yay wani irin special haske yana mata murmushi ya zare hanun nashi daga cikin riganta kaman mara gaskiyan da aka kama yace "wake up my Hamida" hannu tasa zata goge idanunta dake mata kaikayi yay maza yasa nashi hannun ya goge mata idanun yana murmushi sanan ya janye hannun yana kallon fuskarta, bude idanun tayi ahankali ta kalleshi dan murmushi ta sakinmai ta tashi zaune ahankali, zama yayi gefenta da sauri kaman zai cinyeta, side hug yabata ya daura kanta akan kafadarshi yace "you look very very beautiful My Hamida, kinyi kyau" gyadamai kai tayi asanyaye, ahankali yana kallon gashinta dasuka kwanta lub yace "am hungry sosai, abinci" tashi tayi tace "ga abinci chan zomuje kaci" tashi tayi da sauri tai gaba kafin yariketa taja kujeran dining daya ta nunamai alamun ya zauna, karasowa yayi ya zauna akan kujeran yana kallonta, warmers din tabude tana kallon abubuwan ciki tana tunanin mezata zubamai, cikinshi yarike kaman zaiyi kuka yace "chips My Hamida, i want to eat chips" plate ta dauka ta zubamai chips da source din liver tasamai fork ta ajiyemai agabanshi sanan tabude fridge din dinning tadauko bottle water takawo ta tsaya ya mai a glass cup ta ijiyemai kusa dashi, kallon abincin yayi ganin baiga sign din any pepper ba dan baison pepper ko kadan yasa ya dagakai ya kalleta tana kokarin maida warmers din tarufe yafizgo hanunta harsaida ta firgita ta juyo zatai magana yajata ya daurata akan kafarshi yana dariya yace "i will feed u kaman yanda Mami use to feed me" yana maganan yana debo chips din da fork yakai bakinta yana mata murmushi yace "haa" lumshe ido tayi tadanyi murmushi ganin yanda yay maganan saiya tuna mata da Ihsan tace "ban wanke bakiba fa kaga natashi daga bacci" make mata kafada yayi kaman zaiyi kuka yace "oh'oh" yakai saitin bakinta, ganin yana neman yimata kuka yasa tabude bakin ahankali tana kallon fuskarshi kaman yanda shima yake kallonta yanaji kaman yahadiyeta a cikinshi sabida dadi da so da murna dayake ciki ganinta tareda shi, ahankali ta karba tana taunawa zai kara debo wani ta karbi spoon din ta debo tace "is your turn" takaimai mai baki, karba yayi da sauri yana murmushi yana ci sanan ya karbi fork din shima ya debo yabata karba tayi tana kallonshi sosai wani irin mugun tausayinshi taji tanaji hakanan kawai jitayi tanaso taganshi normal kaman kowani mutum aduniyan nan, hawayen daya gani a idanunta yasa ya tsayar da tauna chips din dake bakinshi dayakeci da murna, hanunshi ya daure akan fuskarta yana kallonta ahankali kaman zaiyi kuka yace "why are you crying?" share hawayen tayi da sauri tana girgiza mai kai tasake dauko fork di tadebi chips din zatakai mai baki tana kokarin danne kukan dake cinta da muryanta dake dan rawa tace "haaa, inasama abaki" rike fork din yayi yana kallon fuskarta ganin taki yarda su hada ido yasa cikeda damuwa yace "My Hamidah look at me" ahankali ta daura idanunta kanshi ta kalleshi yanda kanshi kedan rawa abincin dayake ci ya babbatamai wuraren baki idanunshi sun cika da kwalla yana kallonta, wani irin kuka ne yazomata bata batasan lokacin data fada jikinshi ba ta kankameshi tafashe da kuka sosai ba tana shesheka tace "inaso ka warke Aadil, inaso ka warke, inaso ka warke My Aadil" tafashe da kuka sosai, rudewa yayi yana kokarin ciro fuskarta daga kirjinshi yace "stop crying My Hamidah, am sorry i will not do it again please" yama rasa yanda zaiyi hakan yasa yafara tattaba jikinshi wayarshi dayaji a aljihun wandonshi yaciro muryanshi narawa sosai ya danna yasa a front camera yace "Bid said anytime one is angry he should snap picture an automatic smile will appear on his face, let's take a selfie" yay maganan yana dagota daga jikinshi tasowa tayi tasa hanunta tai cuddling kanshi tana kuka sosai, sosai muryanshi ke rawa yana kokarin kuka yana kawo Cameran saitin su yace "look Hamida, selfieee" tana kukan tana rungume da kanshi ta juyo da kanta hawaye na zuba ta kalli wayan ya danna yay snapping yace "smile" dan murmushin kuka tayi tawani irin rungumeshi tana kallon fuskarshi tanajin wani irin mugun tausayin shi bana wasaba, dandanna hotunan ya shigayi harya saka a video batare dayama saniba juyowa yayi ya kalleta da murya chan kasa ya kalleta yana make mata kafada yace "i said you should stop crying kinji Hamida my wife" gyadamai kai tayi tana kara rungumeshi kaman wani zai kwace mata shi hakanan takeji tanaso kawai ta rungume shi sabida tausayin shi datake ji, murmushi yayi ganin tai murmushi yace "yeee she's smiling" dan murmushi tayi ta dago kanta ta kalli fuskarshi, ahankali takai hanunta ta sharemai bakinshi tass yana wani irin kallonta yana lumshe ido kafin ta maida kanta kirjinshi tai lamo tana shakan kamshin shi, da sauri ya locking phone din ta hanyar danna side button ya ijiye yace "let's go to Mami's place" yay maganan yana dagata ganin duktai wani iri, makemai kafada tayi tace "ni a'a kunya nakeji, zauna ka karasa cin abincin" girgiza mata kai yayi ya rungumeta yana kallon kirjinta, murmushi tayi ta rikemai hannu tace "wait lemme clear d table first" sakinta yayi ahankali yay tsalle yatafi falo ya zauna akan dogon kujera itakuma ta gyara dining din tadau plate din dasukaci abincin dashi takai kitchen ta wanke sanan ta ajiye ta daurayo hanunta sanan tafito daidai anyi knocking kofan falo, tashi yayi daga kan kujeran yana tsalle yabude kofan Mami ce taci gayu sosai tasa wani doguwan bakin riga fuskarta cike da murmushi tana kallon Aadil din datai wani irin kewanshi tsakanin jiya da yau bana wasaba, wani irin tsale Aadil din yayi yafada jikinta yace "oyoyo Mami na" saukar da kanta kasa Hamida tayi ta karaso falon, Mami ta shigo ciki tareda Aadil din tana murmushi tace "kai dalla chan sakeni karyani zakayi" tsugunnawa Hamida tayi tace "ina kwana Mum" karasawa Mami tayi ta dagota da sauri ta rungumeta kafin ta saketa ta zaunar da ita kan kujera sanan ta zauna agefenta da sauri Aadil shima yazo ya zauna kusa da Hamidan da kanta ke kasa ya kwanta ya daura kanshi akan cinyarta, kafafunshi kan hanun kujera
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128