Chapter 20
Chapter 20
turaren shi, kitchen ya shiga yahada coffee a mug yafito zama yayi kan kujera yanashan coffee kafin Uber yazo yana cikin sha mai Uber yazo, tashi yayi yaje ya ijiye mug din a kitchen yafito ya kulle gidan, mai gadin yabama key yamai sallama tareda mai kyauta sanan yawuce yafita gate ya shiga motar Uber yajashi har airport yana zuwa yay komi Azman airline zaibi to Kano, ya karbi boarding pass dinshi yawuce upstairs ya shiga departure lounge bai wani dadeba akai announcing boarding dinsu, tashi yayi yawuce yaje yay boarding jirginsu yadaga, 1: 25 jirgin su ya sauka a Airport din kano, wani irin murmushi yayi yafito yana kallon ko ina rabonshi da kano almost a year kenan, yasan inda yafadama grandpa yana hanya da yanzu airport dinan yacika da motoci anzo daukan shi, he's so eager yaga Aadil gobe, karasawa yayi yashiga taxi yacema mai taxi din "New GRA zaka kaini". [11/4/2019, 8:07 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ _This novel is for sale karki karanta in baki biyaba_ _in kinaso novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_ _you can also send MTN card ta watsapp number na sainai adding dinki a group din danake posting_ _Maman Abd Shakur_ 14..... Fadawa yayi kan katon gadon dakin ya rungume filon, ahankali Aabid yamaida kofar yana kallonshi dan idan lafiya yake yanda yaganshi dinan murna zaitayi yana tsalle yanajin dadi, takawa yayi yakarasa gaban gadon ya tsugunna yana shafa gashin kanshi ahankali ya juyo da kanshi ya kalli Aabid dake kallonshi idanunshi sun cika da kwalla sosai hakanan yaji baida sukuni gabanshi na faduwa sosai, ahankali Aabid yace "menene, are you sick Aadil talk to me" fashewa yayi da kuka again yatashi yafada jikin Aabid din, gyara zama Aabid yay a kasan shima ya rungumeshi back yanajin wani irin kunci sabida yanda dukyay wani suku suku, ahankali yace "shiiiiii, menene tell me meke damunka? your stomach?" girgiza mai kai yayi yarike hanunshi yana kallonshi yana turo baki, handkerchief yakara sawa ya gogemai bakinshi yace "kanka ke ciwo?" girgiza mai kai yayi, ahankali yana kallon idanunshi cikeda damuwa shima kaman zaiyi kuka yace "in kirama Mami to?" makemai kafada yayi yana kuka still, ahankali yace "tome kakeso kanaso kasani kuka ne nima?" gyadamai kai yayi da sauri yana Kuka ahankali, murmushi Aabid yayi ya dungure mai kai yace "zaka fara ko, tashi muje kayi wanka" ahankali murya chan kasa yanadan lumlumshe ido yace "she" da sauri Aabid ya kalleshi yanadan ware ido yace "she?" gyadamai kai yayi yace "uhm she" shiru Aabid yayi yana kallonshi ahankali yashafa kanshi yadanyi murmushi dan no one understands Aadil kaman shi, their emotions are so connected da at time he feels wat Aadil is feeling, ahankali yace "alright tashi muje kayi wanka to" dagashi yayi ahankali yamike tsaye, wani irin faduwa gabanshi yayi hakan yasa yay baya zai fadi da sauri Aabid yarike shi yace "Aadil!" rikeshi yayi gam suka kalli juna da sauri yawani irin dagoshi ya rungumeshi yace "are you okay Aadil? Come" ya kaishi kan gado, zaunar dashi yayi yaciremai hadadden takalmin kafarshi da safa ya ciremai rigan jikinshi ya barshi da singlet daya bayyanar da fadaddan kirjinshi dakeda wasu irin kwantattun gashi, kwantar dashi yayi yace "anjima kayi wanka rest, are you hungry?" girgiza mai kai yayi yana runtse ido da karfi, hanunshi Aabid yarike yana kallon fuskarshi dukya damu, ahankali Aadil yamika dayan hanunshi yakamo dayan hanun Aabid din yashiga wasa dasu yana kirga yatsunshi bakinshi na motsi yana murmushin dake karamai wani irin bala'in kyau shikadai, dan ajiyan zuciya Aabid yayi yacigaba da kallonshi yana kallon yanda yake maganganu chan kasa yana wasa da hannayen yana lumlumshe ido har bacci yay gaba dashi ahaka shiru Aabid yayi yana kallonshi batare daya karbe hanunshi daga nashi ba, bude kofan da akayi yasa yadan waigo Mami ce da big Mum suka shigo, maida kofar sukayi big Mum ta kalli Aabid tace "lafiya dan gidana?" dan ajiyan zuciya yayi yace "I don't know big mum but Mami wat is wrong with Aadil? Baida lafiya ne" zama Mami tayi abakin gadon tana kallonshi tace "lafiyan shi lau oho nidai banmasan yazance ma ba, yanata cemana she she tun jiya fa, wai mukaishi wurin shi, I don't know waye she din" kallon Mami yayi sanan ya kalleshi yanda yake baccin shi a natse ga dogon black eyelash dinshi kaman na mace yace "Mami kunfita dashi daga gidane bayan nai tafiya? Could it be yaga wata ne" da sauri Bigmum tace "dayake so ko Aabid? Hala saisa yake ta damun ku yanaso yaganta" dan murmushi Mami tayi tace "kai Anty tayaya yaro da baida lafiya ace yaga wata yanaso ai is impossible, IQ yarafa Aadil kedashi tayaya ma zaiso wata? Maybe kawai mafarki ne, mafarkin dayayi ne" da sauri Aabid yace "no Mami bahaka bane, look at it like this, yes IQ yara Aadil kedashi and yara tun suna kanana zakiga wasu yaran sunada ability to love, mutane nawa sukayi aure da sun fara soyayya ne tun basusan kansu ba tun suna wasan kasa? Is very possible, inhar Dil was able to connect with me, Mami, Abie, and kome nacemai yayi zaiyi, ya soni yay understanding dina, inhar bananan he will be crying and he feel my absence then I think ya..." da sauri bigmum tace "yafara son wata ba, tunda ai lafiyan shi kalau da baya zazzabi, amma dukya duburce, shi kanshi yarasa gane kan meyakeji, yarasa sukuni, yanata cemutu ku kaishi wurinta, wlh Maryam son wata yake" shiru duk Mami tayi tana kallon su daga ita har Aabid din maganganun suma dariya yabata tadan murmusa tace "boko ce tamuku yawa wlh inba hakaba tayaya Aadil ku kalli fa Aadil, look at Aadil fa me bambancin shi da yaro dan shekara 4-5, saidai ya nunamai iya magana da gane magana, dakuma iya karanta abu, tayaya ma Aadil zaiso wata ne jama'a, dan Allah kubar maganan nan is totally impossible" da sauri Big Mum tace "kajiki fa Maryama wani irin abar magana, so fa dakike gani rahama ce inbaki saniba, sanan so magani ne, kikasan ko ta sanadin sonta ya warke?" dan tabe baki Mami tayi ta buga tagumi tana kallon Aadil din tace "ba irin cutarnan so ke warkarwa ba Anty, so bata warkan da cutan datafi shekara talatin da, inhar asibitocin kasashen duniyar nan basu iya sunsa ya warke ba banjin so yanada wani tasiri ba, am sure hala yaga yarinyar dawani abu dayake so musaimai ne nawasa kokuma wani abun dayake so yananu mana saisa ta tsayamai arai" ahankali Aabid yana kallonshi yace "Mami nidai yanzu yaushe zamu koma na nemomai she din dayake so yagani, am sure he saw her somewhere a UK ne" Mami tace "ai Allah kadai yasan ranan komawan mu Son, Baba yace nemama Aadil maganin gargajiya za'ayi sanan kaikuma aure zakayi kafin kabar garin nan" dan murmushi yayi ya juyar da kanshi ya kalli Aadil, dariya bigmum tayi tace "wanan murmushi haka Aabid daga gani kanada budurwa ko" shiru yayi yana murmushi, Mami ta harareshi tace "miskilin banza kadai fito da ita inba hakaba in Baffa yasamo ma mata baruwana wlh
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128