Skip to content

Chapter 109

Chapter 109

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

zubo mata tayi batare data kalleshi ba tace "bakada lafiya ne Ya Aabid? Jikin ka zafi" sauka daga kan gadon yayi batare daya kalleta ba dan baiso yamata second look ayanda take dinan yace "eh nasha magani" "Allah kara sauki" tafada kaman zatai kuka, Ameen yafice daga dakin da sauri. Da Mami Aadil yaci karo zai shiga kitchen tsabagen yanda baiganin gabanshi da kyau da sauri Mami takoma baya tace "kai lafiyan ka baka gani ne?" jingina yay da bango ya lumshe ido da sauri kirjinshi namai mugun zafi. "Aadil" Mami takirashi, ahankali yabude idanunshi ya kakalo mata murmushi, Murmushi tamai cike da so tace "yunwa halan kakeji wanan dabaka ganin gabanka kashigo kitchen kaman tababbe, sai kace wanda ake ingizowa" dan murmushi yamata da muryanshi dahar ta chanza kala yace "mekika dafa mana?" "yana dinning tuntuni nagama na shigo duba cake dake oven ne, ya jikin Hamidan tana ina? Dan uwanka baida lafiya yanama dakina yana bacci hala ka duboshi adakinshi baka ganshi bane, wlh yana dakina bacci yake sonake ma naje natada shi yanzu yazo yaci abinci tun safe yake bacci baici komiba" daidai lokacin Aabid shima ya shigo kitchen din yana kallon Aadil, murmushi Mami tayi tace "talking of the devil kaganshi yatashi Aadil" juyowa Aadil yayi ahankali ya kallai asanyaye Aabid ke kallonshi shima, murmushi sosai Aadil ya sakin mai ya matso kusa dashi yana kallon fuskarshi kafadarshi ya daka cikeda wasa yace "rascal, meke damunka ummm, come here" yabashi hug ta hanyar sashi a jikinshi, wani irin ajiyan zuciya Aabid yasaki ya rungume dan uwan nashi back tight, murmushi Mami tayi tace "kunga ku wuce muje kuci abinci" tai gaba abinta, dagoshi Aadil yayi kaman zaiyi kuka yace "let's go kaci abinci am taking you to the hospital dakaina and i don't wanna hear anything inba hakaba i will call Uncles dinmu nafada musu komi" yay maganan yana hararanshi, ahankali yace "kasha maganin ka?" gyadamai kai Aabid yayi trying to be strong yace "yes nasha" shiru Aadil yayi yana kara kallonshi kafin ahankali yasake hugging nashi sosai he's so jealous kaman zai shide yakeji duk in yatuna yanda yaga Hamida akan kirjin Aabid gashinta a barbaje tasaka dogon riga and she's not wearing any bra dan baisaka mata ba, he's so jealous abu yatokare mai wuya but he can't help it dudda yasan is none of their fault is just accidental, and he's feeling guilty dan yasan why his brother is sick but baida wani maganin rashin lafiyan shi dazai iya bashi ayanzu, and yana son dan uwanshi more than life itself, he's just praying Allah yabama Aabid wacce zata maye gurbin Hamida azuciyar shi even more, babu randa zaiyi salla dabazai mai wanan addu'an ba and he knows lokacin yakusan zuwa, sakinshi yay ahankali idanunshi yay ja sosai yace "let's go and eat" gyadamai kai Aabid yayi dan baida karfin magana yau suka fita daga kitchen din. Zama duk sukai akan dining Mami ta zuba musu abinci ta kalli Aadil tace "ina Hamidan maisa baka kawota nan ba kabarta a shashin ku?" batare daya kalli Mami ba yana kokarin debo abinci yakai baki yace "tana dakin ki" "au tana dakina shine baka fadamin ba" tai maganan tana tashi daga kan kujera, duka ta dakamai abaya tace "Allah shiryeka" ta kalli Aabid take juya coffee tace "sha son am coming bari naduba Daughter na" gyada mata kai yayi Mami tawuce daki. [1/7, 1:34 PM] Aishat Muhammad: ...... Bude kofa Mami tayi ta shiga dakin tana kallon Hamidan dataga ta lulluba da bargo harka, da sauri takarasa jikin gadon. "subhanallahi daughter na jikin ne" tai maganan tana yaye bargon data lulluba dashi takai hanunta tadaura akan wuyanta, sanyin hannun da Hamida taji ajikinta dake running temperature yasa tabude idanuwanta dasuka mata nauyi ahankali, ganin yanda idanuwanta suka kumbura yasa Mami kaman zatai kuka tace "Hamida na sannu kinji, meke damunki? Tashi kici abinci ina magungunan ki kinsha?" girgiza mata kai tayi ahankali hawaye na neman zubo mata ahankali tace "ina yini Mami" kafadarta Mami ta dafa ta taimaka mata ta dagota ahankali, kukan azaba datake rikewa tuntuni tasaki tadaura hanunta akan idanunta tanayi ga kunya ga ciwo tadan bude kafafunta ahankali kaman wacce akama aiki a wurin, tsayawa kallonta Mami tayi tai jim kaman mai tunani saikuma ta tashi tawuce bayi kawai batare datace anything ba, ruwa maidan zafi tahada mata tadawo dakin da taimakonta Mami ta tayar da ita sukai bayi sai kuka takema Mami bana wasaba dan takasa daurewa zafin yamata yawa, gashi Mami tasata takawa bakaman Aadil dake daukar ta ba, cire kunya Mami tayi ta gasa ta da kyau dan she need it, dudda uban kukan datakeyi bata kyaleta ba, sanan ta barta acikin ruwan dan tazauna for some minutes tabude kofar bathroom din tafito daidai lokacin Aadil shima ya shigo dakin danya dubata, hada ido yayi da Mami dake fitowa daga bayi hanunta duk ruwa, mugun kallo ta watsamai da sauri ya dauke kai yajuya zai fita takirashi. "Aadil" juyowa yayi yama kasa amsawa yakuma kasa kallonta sabida kunya, hannu Mami ta mikamai tace "ina magungunan ta?" kallon saman cupboard din daya ijiye magungunan yayi yataka yadauka yazo ahankali yasama Mami a hannu yana sosai kai, hararanshi tasakeyi yajuya yafita daga dakin da sauri kaman ana ingizashi yay dakin Aabid daidai lokacin Aabid yagama shiryawa atare suka fito, hankalinshi yadan kwanta ganin Mami na kula da ita kaman yanda Dr tace suka shiga mota dan zuwa asibiti aduba mai Aabid. Sosai taji dadin gashin bayan tagama tai wanka da ruwan zafi tafito tana takawa a sannu tadau jallabiyar da Mami tafito mata dashi ta zauna abakin gado, pepper soup Mami takawo mata da kyar ta iya taci sanan tabata magungunan tasha tai salla kafin ta kwanta ko minti uku batayiba bacci yay awon gaba da ita mai nauyin gaske, zama Mami tayi tana kallonta saikuma tai murmushi ahankali takira sunan dan nata. "Aadil, Allah dai ya shirya mana" ta tashi tafice daga dakin dan fadama masu aiki abinda za'a dafa. Bayan sallan isha wuraren 9 suka shigo gidan shida Aabid da jikinshi Alhamdulillah yay sauki sosai, dan saida aka bashi gado for some few hours akamai allurai sanan aka karamai ruwan duk Aadil natare dashi kaman zaimai kuka, sai bayan ya farka sanan Dr ya dubashi yabasu magani yace zasu iya tafiya tunda basason a kwantar dashi amma sudawo gobe, sosai yaji dadin jikinshi shima, dan baya running temperature again. Hanunshi Aadil yarike bayan sun shigo falon yace "let's go muyi dinner saika sha magani ka kwanta" yatsine fuska yayi zaiyi magana Aadil yace "saika ci abincin, u are on drugs and u just have to eat kajiko good boy" yay maganan yana jan kujera yana daurashi akai, zama Aabid yayi badan yasoba shima yazauna gabaki daya tunanin Hamida kawai yake dukta mamaye ranshi but yanzu time din Aabid ne, abinci yazuba musu a dsame plate yasaka musu spoon atare sukaci hakan kuma yasa Aabid yaci sosai sanan yabashi magungunan shi yasha suka tashi, dakinsu yakaishi suka shiga tare hanyar bathroom Aabid yayi yace "i want to shower" gyadamai kai yayi ganin ya shiga bayi yasa yafito daga dakin da sauri yay dakin Mami daidai zai shiga Mami tana sawo kai

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128