Skip to content

Chapter 107

Chapter 107

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

doesn't need any stitches, all she need is sit bath zama aruwan zafi harta warke, wanan zazzabin datakeyi dukna wahalan datayi ne which mun bata magani yanzu to calm her temperature sanan muna mata karin ruwa once yakare zan sallameku" gyadamata kai yayi yay sighing na relief ahankali yace "thanks Dr" drawer table dinta taja taciro wani journal da title din yake on how to have sex with a virgin ta mikamai tace "take this nadaukeka amatsayin d'ana ne, make sure u go through it, and please Son let her heal before ka karayi, allow this girl to heal very well, idan kasai kai mabukaci ne please travel or kabar inda take kai nesa da ita kafin kafara koma ma yarinyar nan dan she's too small and very young, bansan mesa yaran mazan yanzu bakuda hakuri ba dazaran an kawomuku amarya ku kawai first night kotayaya ne saikunyi koda burmata zakuyi is none of your businesses, and idan kuka tashiyi tsabagen jaraba bakuyi komi a sannu da zafi zafi kukaye saikace kuna filin yaki, please my boy ka kiyaye next time, okay promise me okay" dan murmushi yayi ya karbi abin datake mika mai ya sunnar dakai yace "I promise, thank you" "yauwa to you can go and see her now" fita yayi daga office din tabi bayanshi da kallo tarike haba tace "ohh yaran yanzu jarababbun bala'i, look at how he's walking, dan jaraba bayan they know they're huge saikuma suce saisun saka duka gabaki daya bama kadan ba, sai barka yaran al umma suke kai Allah kyauta wanan zamanin, mtsss" taja tsaki ita kadai tana girgiza kai tamika hannu tajawo wani folder dake kan table din dantai rubutu. Da sallama chan ciki ya shiga dakin, tana kwance tana bacci ta wawware kafafunta ga drip da aka makala mata yanabin yana shiga jikinta, kujera yaja yazauna yakamo hanunta yarike yana kallon fuskarta yana tuna jiya, dan murmushi yayi kafin yay kissing hand dinta ahankali yace "am sorry My Dewdrop" ringing da wayarshi dake cikin aljihun rigan shi yafara yasa yasaki hanunta ahankali gudun karya tadata ya ijiye hanun a gefenta yaciro wayar daga aljihun yana kallon screen din wayan ganin Mami ce kekira yasa yakasa picking call din harsaida wayar ta katse, akaro nabiyu yay picking yakara a kunenshi ahankali kaman wani mara gaskiya yace "good morning Mami" "good morning Son, ina kaje this early morning?" tai maganan sounding so concern, rasa mezaice yayi hakan yasa yace "uhm, ina hospital ne amma yanzu nan zan dawo" da sauri Mami tace "subhannallah meya sami daughter na?" rasa mezaice yayi hakan yasa yace "uhn ina zuwa Mami lemme see Dr" ya katse wayar kafin ta jefomai waya tambayan dan baisan mezaice ba. Dan murmushi kawai Mami tayi aranta tace "Aadil, Aadil ja'irin yaro" Abie ne yafado mata arai da rayuwan dasukayi datana amarya, da sauri ta kawad da tunanin shi daga ranta ta tashi daga kan kujeran tadau wayarta tai dakinta, zama tayi akan gadon bayan tadau jewelry box dinta tana duba some yan kunnayenta, bude kofan da akayi yasa ta dagokai Aabid tagani ya shigo yana sanye da dogon trouser black da white singlet, kashin wuyanshi tabi da kallo yanda suka fito sosai ya rame kafin ma tagama tunanin meke ramar dashi haka harya karaso yafada jikinta ya rungumeta sosai yana numfashi sama sama kaman mai asma, a rude tace "subhannallah" zata dagoshi ta dubashi tana salati tace "Son, Aabid are u sick lafiyan ka kuwa?" tana maganganun nan tana kokarin dagoshi daga jikinta hanata ciroshi daga jikinta yayi ya rungumeta tsam tsam murya chan kasa dake fita da kyar yace "please Mami allow me to hug you tight i badly need it" yay maganan hawaye na fita daga idanunwanshi, yanda taji muryanshi yasa taji zyciyarta ta karaya sosai ahankali ta shafa bayanshi cikeda damuwa tace "Aabid tell me meke damuka eh kaga raman da kayi kuwa, talk to me am ur mother, meke damunka?" girgiza mata kai yayi batare daya dagoba yace "am fine, i just want to hug u Mami, kimin addu'a Allah ya yayemin abinda nakeji kinji Mami, just pray for me" yakarashe maganan tareda sakinma Mami kuka ahankali irin kukan nan dake tsuma rai, sosai hankalin Mami yatashi dantasan Aabid namiji ne, Allah yayishi da daurayi, ayaranta Aadil ne mai yawan kuka, mai koke koken banza shima ta danganta hakan da rashin lafiyan shine but Aabid kam dawuya kaga yay kuka komin girman abu, kokarin ciro kanshi da tayar dashi daga jikinta take amma yaki bari sai girgiza mata kai yake yana kara shegewa jikinta, murya chan ciki dake rawa sosai yace "Am trying my best Mami, am trying, am fighting it, am trying my absolute best Mami, am fighting it narasa yanda zanyi narasa, Mami help me, inaso nayi tafiya please" maganganun dayakema Mami yasa tafara kokarin ciroshi daga jikinta da karfi hanata yayi yace "please Mami stop, i need this badly, lemme hug you kinji mahaifiyata" yanda yakirata da mahaifiyar shi yay wani irin melting heart din Mami, gabaki daya zuciyarta ta tsinke da sauri tai hugging nashi back ta sakinmai kiss a kunne sanan ta kankameshi tana shafamai tundaga kai har baya ganin gabaki daya baya hayyacinshi baimasan kaman meyake fadiba, tama kasamai magana sai tunane tunanen abinda ke damunshi haka take, sunyi kusan 20min ahaka sanan taji shiru tadenajin kukan dayakeyimata a kirji, dan dagoshi tayi yadago ahankali saitaga bacci ma yayi ashe a jikinta, kwantar dashi tayi ahankali ta zare takalmin kafarshi wanda baima cireba yafado dakinta sanan tazauna ta kafe fuskarshi da idanun tana shafa gashin kanshi ahankali, cikeda damuwa tace "meke damunka Aabid? Ya Allah kayayema yaron nan duk wata damuwa dayake ciki ya Allah, nan da 3weeks zan gama idda mutafi Nigeria, idan ma aure ne shizamu maka koka sami natsuwa, Ya Allah gani gareka, ina mai matukar godemaka daka yayemin matsalolin rayuwata kabama dana lafiya kakuma tonama mahaifinsu asiri, Ya Allah ka dubeni da idanun rahama ka yayema yaron nan komeke damunshi ya Allah" tai maganan ahankali tanaji kaman taitama Aabid din kuka, bargo taja ta lullubeshi ta saukar da labulen window dan dakin yay duhu koyaji dadin bacci dan ayanda yake baccin zaka gane yadade baiyi bacci hakaba, rage karfin AC tayi tabude kofa ahankali gudun karta ta tadashi tafice daga dakin kitchen ta shiga dakanta tafara hada breakfast, yau sotake kawai tadafama yaran nata favorite breakfast dishes dinsu she just wanna make them happy and see a smile on their faces. [1/7, 8:30 AM] Aishat Muhammad: ........ Wuraren twelve na rana ta farka yana zaune har lokacin a gefenta yarike hanunta bacci ma yadan kwasheshi motsin dayaji yasa yabude ido ya wartsake, hada ido sukayi da Hamidan dake bude idanunta dasukai ja tsabagen wahala, murmushi yasakin mata ya matso da fuskarshi saitin nata da sauri ta lumshe ido kiss yasakin mata a forehead cikin wani irin calm voice yace "good afternoon Mrs Aadil" dago kanshi yayi yakai hanunshi ya share zufan datayi a goshi ya tsaya yana kallonta yanaji kaman yahadiyeta, ahankali tabude idanunta jin shiru hada ido sukayi dashi murmushi yasakin mata da sauri ta hararrai cikin ciwo hawaye nazuba dan mugun haushin shi takeji, gani take mugunta yamata kuma bazata kara bari yasake

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128