Skip to content

Chapter 52

Chapter 52

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,209 words 0 views Progress saved
Download Book

ido da ido tayi da Aabid dake sanye da white riga mai dogon hannu irin na Aadil da dogon wando hanunshi rike da wayarshi iPhone 11, wani irin faduwa gabanta yayi sabida kallon dayake mata da sauri ta sauka daga kan gado zata wuce taji Aadil yarike wrist din hanunta gam hakan yasa arude ta kallai taga idanunshi a lumshe kasa koda motsi tayi saima kanta datamaida kasa kirjinta na dukan uku uku, ahankali Aabid yakaraso tsakiyar dakin ya tsaya agabanta kamshin turarenshi nawani irin shiga hancinta tana kokarin karban hanunta da Aadil yarike gam takasa, rungume hanunshi yay akirji yana kallonta tundaga tsakiyar kanta danyafita tsawo sosai har kafafunta cikin wani irin low voice yakira sunanta. "Amatullah". [11/26/2019, 9:08 AM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI🌹_ Maman Abd Shakur 36.... Ahankali ta dago manyan idanunta ta kallai, wani irin kallon dayake mata yasa ta saukar da idanunta kasa ahankali, cikin wani irin cool voice yace "i have a request for you" yadanyi shiru yana kallonta kafin ya cije lips dinshi kadan sanan yasaki sabida wani irin zafi da zuciyarshi kemai kaman an zuba wuta aciki, cikin wani irin low voice mai rauni sosai yace "kece mace tafarko dana faraso Amatullah" yasake yin shiru kafin amugun hankali sama da muryan dazu yace "inhar bazaki aure niba please karki bari amiki auren nan da dan uwanshi" yay shiru sabida wani irin zafi da zuciyarshi kemai, cikin wani irin low voice mai rauni sosai yace "kece mace tafarko dana faraso Amatullah" yasake yi shiru kafin amugun hankali sama da muryan dazu yace "inhar bazaki aure niba please karki bari amiki auren nan da dan uwana, bansan tayaya zuciyata zata iya amsar ki amatsayin matar dan uwana ba amatsayin matata ba, i can't accept wacce nakeso amatsayin matar dan uwana, banson na tsani dan uwana sabida ke, inada mugun kishi seeing u as his wife zai iyasa nai abubuwan da daga baya zanzo nai nadamar aikatawa, karki auri dan uwana Amatullah bazan iya jurewa ba ko kadan, i...i....i love you dayawa Amatullah" yakarashe maganan amugun hankali muryanshi nadan rawa kaman zaiyi kuka yana kallonta, kasa koda dagokai ta kalleshi tayi saima ji tayi da hakanan ta tsani zuwa asibitin dasuka yi harta hadu dashi, meyake nufi da auren dan uwanshi? Kaka ma dazu tace zasuzo wajen mijinta duk mesuke nufi? motsin dayaga Aadil yayi yasa yajuya ahankali zuciyarshi kaman zai tarwatse yafita daga dakin da sauri tareda rufo musu kofa, ahankali Aadil yabude jajayen idanunshi dasukai mugun ja sun wani irin yin yaushi alamun na wanda baida lafiya sosai, sunkuma mai nauyi, jikinshi komi ciwo yakemai, hanunshi ya kalla ganin yana rike da hanun mutun yasa ahankali cikin muryanshi dake fita da kyar tsabagen yanda zuciyarshi takemai wani irin zafi da nauyi yace "M...ma...mi" da sauri ta goge hawayen daya zubomata jin muryanshi dan samin kanta tayi da mugun daukin ganinshi tajuyo da sauri tana ware mai manyan idanunta murmushi kwance kan fuskarta ta kalleshi suka hada ido ta matso da sauri jikin gadon tadan rankwafo da kanta kadan tana kallonshi tanamai wani irin murmushin dake kunshe da tausayinshi dan kana ganinshi kasan ciwo nacinshi bana wasaba, da sauri tasake share hawayen dake neman zubomata ahankali tace "Aadil" cikin wani irin tsananin fushi da zuciya yature ta da duka ragowan karfin dayake dashi yajuya mata baya ya kalli dayan bangaren yaki kallonta, rike gadon tayi da sauri dan data fadi ta kalleshi asanyaye dan tasan fushi yake da ita dan ta tafi bai ganta ba, da sauri ta zaga ta dayan side din gadon ta kalli fuskarshi ya daure fuska tamau hawaye yataru a idanunshi ta tsugunna ta saitin fuskarshi takira sunanshi ahankali. "Aadil" da sauri yasake juyar da kanshi ta dayan bangaren dan bayaso ya ganta fushi yake da ita sosai, ahankali ta dafa gadon ta mike tsaye tana kallon bayanshi tace "fushi kake dani danna tafi, am sorry kaji" tai maganan tana zagayowa ta bangaren daya juya tana leken fuskarshi, a sanyaye ta tsugunna ta dafa gadon takai hanunta ahankali dake rawa sosai zata tabamai fuska murya chan kasa tace "am sorry kaji" ture hanunta yayi yasake juya mata baya ya kalli dayan bangaren batare daya kulataba, hawayen datake rikewa ne suka zubo da sauri tasa hannu ta share batasan dalilin hawayen ba amma ko kadan bataji dadin abinda yamata ba, tazaci idan yaganta zaiji dadi yayta murna yana tsalle tsalle ne amma sai baiyiba, rike kukan dayake zuwan mata tayi da karfin gaske ta mike tsaye ahankali tace "tunda bakason gani na shikenan, natafi" tadan tsaya ta kalleshi kozataga yajuyo amma saitaga ko motsi baiyiba balle tasaran zai juyo, sosai gwuiwanta yamata wani irin mugun sanyi ahankali tajuya tana share hawayen dayake zubomata da bayan hannu tafara tafiya, wani irin rungumota akayi tabaya dahar saida ta tsorata, wani irin juyoda ita yayi ta gaba ta kalleshi a tsorace danhar mamakin karfinshi take ya riketa sosai dan gabaki dayanta tana cikin jikinshi fuskarta ne kawai yadan koma baya datake kallonshi dashi, jikinshi zafi sosai kaman wuta, idanunshi sunyi jajir kaman gauta, gashi sun ciko da kwalla sosai amma basu zuboba sai wani irin sheki idanun sukayi yana kallonta dasu numfashin na fita da sauri da sauri yana sauka akan fuskarta, hawaye ne ya gangaro daga idanunta ahankali bakinta narawa sosai tace "am so sorry kaji Aad...." wani irin rungumo kanta yayi yasata ajikinshi ya matseta yafashe da mugun kuka danhar tanajin yanda kirjinshi ke bugawa kaman zai fito yana wani irin shesheka yana make mata kafada, rudewa tayi tana kokarin fizge kanta daga jikinshi amma yaki barinta sai makale mata kafada yake yana wani irin kuka dake tsuma mata zuciya, ahankali takira sunanshi itama kaman zatai kukan. "A...A..Adil" jin yanda muryanta ke breaking yasa yasaketa ahankali yadago kanshi yana kuka sosai ya kalleta da sauri kafin yakara rungumeta tai wajen gadon ta zauna kan gadon ta nunamai gefen gadon ta kalleshi tace "zoka ga, zoka zauna anan" sosai yake kuka kanshi na rawa yataho ahankali yana tafiya kaman zai fadi tsabagen rashin karfi yazo ya zauna kusada ita sosai yana kuka hannayenshi akan idanunshi yana kukan, kana ganinshi kasan abin yamai ciwo he just want to cry and cry and cry for her, kalle kalle tafara duk hankalinta atashe sabida yanda take kuka, white handkerchief dinshi data gani a gefen pillow dinshi ta dauka da sauri ta matsa dan kusadashi tana kallon fuskanshi, ahankali ta sanya hanunta dake rawa sosai ta janye hanun nashi daga kan fuskarshi, dago jajayen ice dinshi yayi ya kalleta handkerchief din takai kan fuskarshi ahankali tafara sharemai hawayen tana kallon kwayar idanunshi tanaji kaman taita mai kuka kawai kotaji dadi, cikin wani irin murya da ita kanta batasan kanta dashi ba tana sharemai fuskan tadan lankwasar dakai cikin sigan lallashi tace "am sorry bazan kara barinka natafi ba kaji" ta karashe maganan tana janye handkerchief din daga kan fuskarshi wani irin fadawa jikinta yayi yadaura fuskarshi akan wuyanta yanaji kawai kaman ya shige cikin jikinta yahuta da yanda yakeji, shi kanshi baimasan meyakeji ba kawai inya ganta jiyake kaman kanshi ya tarwatse tsabagen wani irin shauki dasonta dayake ji da baisan menene suba, kasa cemai kala tayi dan ayanda yay wani irin cuddling nata kaman za'a kwace mishi

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128