Skip to content

Chapter 16

Chapter 16

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

yayi ahankali yanadan Satan kallon Hamida da kanta ke kasa har lokacin, hannu Faruk yasa yabude kofan yasakai yafice yana rike da ita sosai yaji zuciyarshi nawani irin breaking yana kallonta hoping ko zata dago kanta su hada ido, ya zuba hannayenshi a aljihu amma har suka fice daga dakin bata dago kantaba wani irin jingina yay da bango ya lumshe ido zuciyarshi yamai so having wani iri yakeji da baitabaji ba in his life, kasa daurewa yayi yabude idanunshi dawani irin sauri yaja kofar yabude yafita daga dakin harda dan gudunshi he wanna see her one last time, yafita bude kofar reception din yayi ya tsaya akan stairs din wajen daidai lokacin Faruk yabude mata bayan motan zata shiga da sauri ya kwala mata kira. "Amatullah!" da sauri daga ita har Faruk suka waigo, hada ido yayi da ita kirjinshi nawani irin suya ahankali yasakin mata wani irin murmushi mai ciwo ya daga mata hannu alamun bye, da sauri ta dauke kak ta shiga cikin mota tana watsa da bakin hijabin ta Faruk yarufe kofan ya juyo yamai murmushi ya dagamai hannu ya shiga gaban motar mai taxi din yaja motar suka tafi sukabar haraban asibitin, motar yabi da ido zuciyarshi namai wani irin rawa rawa har saida yadena hango motar ya lumshe ido, ahankali yabude idon ya sauka daga ya wuce ya shiga motarshi ya kifa jikin kujera yakai kusan 3min kafin yadago yatada motar yaja yabar asibitin da kyar. Ihun daya cika gidan dashi yasa Mami ta farka daga baccin datake firgigit da salati. "innalillahi wa innailaihi raji'un, Abie, Abie" firgigit magidancin da akalla zaiyi shekaru 60 shima ya farka yana kallonta yanda Mami ta firgice tana kokarin zira slippers yasa shima sauka daga kan gadon kafin ma yasa nashi bathroom slippers din har Mami tafice daga dakin da sauri tafita tai dakin tabude dake facing nasu, wutan dakin akashe sai ihu yake yana kuka, da sauri Mami ta kunna wutar dakin tai kan gadon, yana kwance sai ihu yake yana juye juye yana kuka idanunshi a rufe, da sauri takarasa jikin gadon ta zauna tana bubbugashi. "Son, Son, Aadil, Aadil" da sauri baban nasu ya karaso ya zauna ta wuraren kanshi yasa hannu yadagoshi ahankali yana kiran sunanshi shima. "Aadil" ganin bai bude idoba har lokacin wani irin kuka yake yasa yanuna ma Mami bottle water shi da ake ajiyemai a gefen bed dan yana tashi yasha ruwa cikin dare, da sauri Mami ta dauka tabude, hanunshi ya mika mata ta xubamai ruwan kadan yashafamai a fuska yana kiran sunanshi. "Aadil, Aadil" bude idanunshi yayi yana kallon ko ina nadakin yana jujjuya idanunshi, da sauri Mami ta matso kusa dashi takama hanunshi tace "am here Son, menene? Mekake so eh? Mekema ciwo tell me" tashi yayi daga jikin Abie yafada jikin Mami yasaki kuka ya rirriketa kanshi narawa yana kuka sosai, shafamai kanshi dataji yay zafi ta shiga yi tama kasa magana sabida yanda gabanta ke faduwa, tsugunnawa Abie yayi agabansu bayan ya sauka daga gadon ya shafa kanshi yana kallon fuskarshi yanda yake kuka ashagwabe, cikin lallashi yace "is okay, are you missing Aabid, zance yadawo gobe okay" fashewa yay da kuka sosai harda shesheka yarike Mami gamgam yana girgiza kai, shafa kanshi Mami tayi ta dagoshi handkerchief dinshi Abie yamika mata ta karba ta sharemai wuyanshi da fuskarshi tace "menene? Mafarki kayi? Why are you crying like this, tell me menene" cikin kuka sosai kanshi na rawa yace "s...she..she" da sauri Mami tace "she? Wace she? Menene kuma she Aadil?" fashewa yasakeyi da kuka yace "Mami I want to see her take me to her, Abie" ya kalli baban su yana kuka sosai yace "Abie take me to her" da sauri Mami tace "wane Aadil? Wazamu kaika wurinta? Who are you talking about" fashewa yayi dawani irin kuka yana jan rigan Mami cikin kuka sosai yace "shee" hawaye Mami ta share tana gogemai nashi tace "kaga Aadil dan Allah kadena kukan nan is not good for you, u had a dream I guess, bamusan waye she ba, but zamuyi addu'a ko my Son" make mata kafada yayi yana kuka sosai yana wani irin nishi yana make mata kafada yana tura Mami yana komawa baya ganin haka yasa Abie yahau gadon yana kamashi ganin yana neman buga kanshi yace "Aadil come, a ina she din take to mukaita wurinta? Why are you looking for her, dena fushi zamu kaika wurinta, fadamin who is she eh my Boy?" cikin wani irin kuka yana kallon Abie da idanunshi dasukai ja yana lumlumshe ido yace "she, Abie She, she, Abie I want to see her" da sauri Abie yace "to dena kukan zaka ganta, zamuje but saikasha magani sai muje wurin she, zakasha ai ko?" da sauri ya gyadama Abie kai yana dafe kanshi dakemai wani irin ciwo yana lumlumshe ido kanshi na kokarin tunano mafarkin daya gamayi yanzun nan, fuskar Hamida yagani tazo dakinsu ta tsaya abayan labule shikuma yana kan gado yana buga game din race awaya, dan bude labulen tai kadan ta kwalamai kira tana dariya sosai. "Aadil" da sauri yadago kanshi amma saita koma bayan labulen baiga fuskarta ba, make mata kafada yasakeyi yaki tasowa yacigaba sake lekowa tayi tana dariya sosai takirashi. "Aadil" da sauri yadago kai da gudu takara buya abayan labule, ahankali ya ijiye wayan yatashi daga gadon kanshi na rawa yana sanye da clean white t-shirt danshi mayen white ne baya yadda yasa wani kaya ko Mami tabashi inba white rigaba, da wani fine common flag 3quater daya tsayamai agaban gwuiwa kadan, kafanshi sanye da slippers white yataho kanshi na rawa bakinshi na zubar da miyau yanadan lankwasa kai yana leken labulen yana turo baki kaman mai shirin yin fada yana hararan labulen kaman dan yaro yace "who...who are you?" makemai kafada tayi tacikin labulen tace "oh'oh find me and know me Aadil" cigaba da tafiya yayi harya karaso jikin labulen yana hararan labulen yasa hannu yaja labulen da karfi da gudu tana dariya sosai tajuya zata gudu ya damko hanunta dan juyowa tayi kadan ta kalleshi one side din fuskarta yagani tana sanye da glasses fari, zaiyi magana yaga ta fizge hanunta ta gudu da gudu shima yabita amma koda yafito harya sauko kasa bai ganta ba hakan yasa yadinga kuka cikin mafarkin yana nemanta. _Wanan littafin is a pure, clean, sweet, mesmerizing, warm, twisted love story dabaku taba ganiba, trust maman Shakur kullum sabon Salo nake kawoma makaranta littatafai na_ . Alhamdulillah anan nakawo karshen free pages din littafin _IN BANI_ In kinason cigaba da karanta littafin nan mai suna _IN BANI_ danjin yanda zata kaya Zaki tura 300 ta account number na 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number na sainai adding dinki a group din danake posting. Zaki iya turo katin MTN ta watsapp number na kaman haka 07012181461, for any enquiry you can contact me through my watsapp number 07012181461. Thank you lovelies. I love you and I appreciate your support. [11/3/2019, 10:23 AM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ _M. Shakur_ 11... Suna kaiwa airport yabiya musu kudin komi suka jira kafin suyi boarding flight dinsu, tana rike da hanun nun Faruk gam tana bobboye fuska, ahaka harsuka iso

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128