Skip to content

Chapter 66

Chapter 66

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

ya daga hanunshi yana counting, sosai taji kunya yanda yadaura kanshi kan cinyarta gaban Mami, murmushi Mami tayi ta janye idanunta daga kan Aadil din dataga yana wani irin tsananin farin ciki bana wasaba tace "ya kuke daughter na nace bari nazo na dubaku da kaina, sai yanzu nasamu nakarasa sallaman ragowan bakin mu, hope kin kwana lafiya ko?" gyada ma Mami kan tayi kanta akasa tace "lpy lau Mum" murmushi Mami tayi tace "masha Allah, Allah yamuku albarka, ga wayanan nasan kina kewan yan uwanki ko" dan murmushi tayi akunyace, dadin yanda tai murmushi Mami taji tace "yauwa Amatullah" tai maganan tana samata ledan wayan ajiki, murmushi Hamidan tayi tarike wayan tace "nagode, Allah saka da alkhairi" "yauwa bari naje to ko, idan akwai any problem just call me kinji nasamiki number na a wayan" gayamata kai tayi Mami ta tashi ta kalli Aadil dake wasanshi tace "bye Son" waigowa yayi batare daya tashi daga jikin Hamidan ba yadaga mata hannu yace "bye bye Mami na" dariya sosai Mami tayi tana ganin tsantsan Son Hamida a idanunshi inda wani ne kome yakeyi once yaga zata tafi fashewa zaiyi da kuka yabiyota amma jibe yanzu kotashi baiyiba, cikin zolaya Mami tace "bazaka bini ba" make mata kafada yayi yawani tashi da sauri ya rungume Hamidan yadaura kanshi kan kirjinta yana makema Mami kafada yana murmushi sosai yace "i want to stay with my Hamida" Hamida takusa nitsewa akasa dan kunyan ta saukar da kanta kasa, murmushi Mami tayi tabude kofan tafita cikeda tausayin daga Aadil din har Hamidan datake ji kaman basu kyautama yarinyar ba. Tafiya take tana tunanin Abie dan har yanzu bata ganshi ba, rabonta dashi tun shekaran jiya da daddare, sai mamaki take to ina yaje, ko tafiya yayi bai fadamata ba. Lamo yayi a kirjinta yana kallon dayan boobs din, ahankali ya mika hanunshi ya daura akan boobs din da sauri tabude ido ta kalleshi dago kai shima yayi ya kalleta yana turo mata baki yana taba hancinta yace "i want to do it again My Hamida" dan hararanshi tayi itama ta kabar da hanunshi daga kan boobs din tace "kaga ana kiran salla jekayi" tashi yayi kaman zaiyi kuka yace "if i come back i will do like yesterday right?" gyadamai kai tayi tace "eh yi sauri karkai missing jam'i" murmushi yayi sosai kafin yafado jikinta harsaida tai kara ya matse fuskarta ya sakin mata peck akumatu sanan yatashi yana tsalle yafita daga dakin yace "lemme go and call grandfather" yarufe kofar binshi tayi da kallo kafin ahankali tasa hanunta tagoge kumatun nata daya bata mata da miyau tadau ledan da Mami tabata tabude taciro kwalin wayar iPhone X ce hakan yasa ta ware manyan idanunta ciro wayan tayi ta ganta a kunne ma ga sim aciki na mtn chaji cike, murmushi tayi tasaka number Mama da sauri takira amma harta katse ba'a daukaba hakan yasa tace hala tana wajen bakine, tai downloading watsapp sanan ya ijiye wayan tadau ledan ta shiga dashi ciki ta dauro alwala sanan tafito tahau kan dadduman tai salla tana idarwa tafito falon. [12/7/2019, 7:37 PM] Aishat Muhammad: 45..... Zama tayi tadau wayar tabude watsapp tama zainab da Anty Ayush da basa online sallama, tace musu itace daganan kuma tasake gyara kwanciya ta shiga games tana bugawa, sai chan ta dago kai ta kalli agogon bangon dakin ganin karfe har uku da minti biyar bai dawoba samun kanta tayi dajin wani irin kewanshi so kawai take ta ganshi, sake dailing number Mama tayi har wayan takusa katsewa Mama tai picking cikin tsananin murna tace "Mama nice, Hamida ce" shiru Mama tayi ta sauke ajiyan zuciya anatse dan tun bayan ankaita shekaran jiya bata kara bacci kirki ba kullum tunanin ta take da ita take kwana da ita take tashi. "Mama, Hello" dan murmushi Mama tayi mai sauti tace "na'am ammatan Maman ta, kina lpy?" murmushi tayi harda juya ido tace "lpy lau Mama, inasu Anty Zainab da Ihsan?" "duk sun tafi makaranta" "Baba fa, Ya Kakan mu?" "baban ki na nan lpy, Kaka kuma tana sasanta tana hadadda abubuwan dazata sa akawo miki" dariya tayi sosai tace "Mama yaushe zakizo inata kewanki sosai" "ba yanzu ba Hamida, amma karki damu watarana zanzo, Anty Lami zata dinga zuwa dubaki akai kai, ya Mijin naki?" cikin sassanyar murya tace "Alhamdulillah" gyada kai Mama tayi tace "gud, hope kina addu'a sanan kina azkar as usual ko, yau kinyi ko?" gyadamata kai tayi tace "eh inayi Mama" "to kidage dayi kinji, ki dinga ma mijinki shima sanan ki dingamai addu'a, inda halima ki dinga tashi tsakar dare kina gayama Allah bakutun ki kinji Hamidah na" gyadama Maman nata kai tayi tace "to Mama" murmushi Mama tayi tace "akwai abinda nakeyi yanzu, zan dinga kiranki kinji kowace matsala kike dashi nice mahaifiyar ki always consult me okay" ahankali tace "ok Mama" "Allah yamiki albarka, Allah yabaku zaman lafiya, Allah ya karemin ke aduk inda kike sanan Allah ya tsaremin ke kinji" ahankali muryanta narawa tace "Ameen" "don't cry kinji, my prayers are always with you haka aure yake nima haka Abban ku ya aureni yarabani da yan uwana yakaini chan wani gari nesa dasu bagashi yanzu yadawo labari ba and am very happy and so proud of your father ba" gyadakai tayi tace "uhm" "yauwa Hamida na, take care of your self ko, kidinga yima mijinki da yan uwanshi biyayya Allah ya karemin ke" ahankali tace "Ameen" Mama ta katse wayar, fashewa da kuka tayi danji tayi tanaso taje gidansu tana kewan kowa, ganin kukan yay yawa gashi Aadil yaki dawowa dan da yanzu yadameta yahanata sukuni, duksai taji wani iri kaman wacce ke zazzabi hakan yasa ta tashi tana kallon ko ina, tsintsiya ta dauko ta shiga share sharen da babu datti ko daya adakin amma haka tahauyi, saiyau taga amfanin kawaye batada kawa ko daya aduniyan nan balle azo taya amarya hira, inda aka jejjera mata hadadddun turarukan wutan maiduguri ta taje ta saka a burner ta kunna nan dakin yadau kamshi bana wasaba, ta wuce bathroom ta dauro alwala tazo tai salla sanan tafito da sauri jin ana knocking wasu maid ne guda biyu suka kawo abinci suka ajiye a a dining sanan suka kwashi na safe suka tafi dashi dudda tanajin yunwa kasa cin abincin tayi sai kallon kofa take tanaso kawai taga Aadil yabude kofan ya shigo, bowl ta dauka da zuba pepper soup kadai tasa spoon sanan tabaro dining din ta shigo falo akan center table ta ijiye bowl din sanan tai wurin window, bude labulen tayi tana leka tsakar gidan kozataga Aadil babu kowa a tsakar gida sai wani mai aiki dayake watering plant, an gyara tsakar gidan tsaf kaman ba'ayi biki a tsakar gidan ba, Leke leke tahau yi kozata ganshi ganin bataga Aadil ba yasa taji kaman tafashe da kuka, sakin labulen tayi asanyaye tadawo ta zauna kan kujera tadau bowl din pepper soup din tafara sha ahankali dama daidai cikinta ta debo bayan ta shanye ta tashi taje takai kwanon kitchen ta wanke plate din sanan tadawo ta zauna tana kallon Tv ahaka wani baccin yasake kwasheta. Kiraye kirayen sallan magrib yatada ta kallon ko ina tayi da sauri ganin bashi yasa ta tashi tai

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128