Chapter 62
Chapter 62
bargo tana tunanin su Mama da Kaka dakuma abinda yafaru yanzun nan dabataso ta tuna, ahaka bacci yay awon gaba da ita. "Ozo, Ozo kayakuri, azaban nan tamin bala'in yawa Ozo" hannu mutumin dake sanye da dogon jan riga na tsafi ya mika aka sakamai wani abu kaman fiffikin kaza amma bakinshi yana wuta sosai, wani irin ihu Abie dake makale ajikin bango yayi kaman an makala shi da gum yana girgiza kai yace "Ozo Ozo ba wanan abin ba haba Ozo kanafa sona kana tausayina ko amatsayina nadan arewa kadai dake wanan kungiyan yakamata kamin afuwa" cikin wata irin muryan tsawa daya girgiza dakin Ozo yace "sabida inason kane da mutuwa ce dakuma haukacewa kafin mutuwa makomar sabamini doka dakayi, tunda kashigo wanan kungiyan ka saba mana doka, kasan me kayi dakabari yay auren nan kuwa? Duk wani shiriri da tsafi da mukeyi da kwakwalwanshi muke samun kudi auren nan ya karyashi, duk kuma randa zai sadu da matar daya aura kwakwalwan damuka rike tun yana dan kankanu zai bi iska yakoma jikinshi yadawo lafiya lau, kakosan asaran dakasa nayi kuwa Tursoso" yay maganan yana chakama Abie abin a kirji wani irin ihu Abie yayi na tsananin azaba tunda safiya yau Ozo ya daukeshi yake ganamai azaba yay nadaman shiga kungiyan nan, yay nadama dudda dai shine one of the best kungiyan Nigeria dan kungiyar na baka kudi bila adadin dakuma fame suna zaka zama popular ko ina asan da zaman ka amma sharrudan su yay yawa, sunada tsanani, maganan Ozo ne yadawo dashi duniya yace "ba'a sabamin doka, kowa na wanan cult din saida mukasha jinin y'ayan farin su, kai naka baka bari munsha ba nakuma dagama kafa da sharadin karka sake kabari yay aure dan Aure sai karya komi dakuma amfani damuke dashi amma bakajiba, bakajiba Tursoso, i have one final last warning for you inba hakaba zamuma blood for blood dole ne musha jini da sauri Abie yace "eh eh na yarda koma menene wanan karan zan kiyaye Ozo kamin afuwa kafadamin nasan kamin adalci" shiru Ozo yayi kafin yace "karka sake karka sake karka yarda Tursoso dan farinka ya sadu da matarshi inhar yay haka aranan komi zai warware sanan bazan fadama wani hukunci zai biyo bayaba amma dai dole musha jini, karka yarda abinda ya maida danka namiji ya shiga cikin abunda ya maida mace mace" da sauri Abie yace "na yarda, wlh na yarda Ozo dan Allah ka saukeni" wani irin tsafi Ozo yayi yabugashi akasa sanan ya bace bat kowama nadakin yabace yarage Abie kadai adakin a kwance dagashi sai gajeren wando yafashe da kuka sosai yana wani irin shesheka, yagaji da rayuwan nan so yake yamutu yahuta, wanan shegiyar tagadiriyan yarinyar da tunda Aadil dinshi yaganta yahaukace akanta tabatamai komi, farin cikin dayagani a idanun Aadil bayan an daure auren was everything to him farincin cikin Aadil nasashi jin kwanciyan hankali dam yasan ya cuci yaron dayawa saidai wanan azaban da Ozo kemai kullum bazai iya jurewa ba gashi yanzu yau sati na biyu kenan zobenshi baimai aman kudi ba sabida Ozo na fushi dashi da wanan wahalan gwara koyaya zaiyi yasan yanda zaiyi yahana Aadil saduwa da Hamida dudda ma yasan Aadil bazai taba sanin yanda ake saduwa da mace ba dan yarone babu abinda ya iya saisa ya yarda d gudu dan yasan babu abinda Aadil zai iya, rawan sanyin daya fara yasa yatashi yabude kofar dakin yafita yashiga wani bedroom yadauko kaya yasaka ya kwanta sai bacci. [12/5/2019, 5:32 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 43... Kiraye kirayen sallan asuba yatada ita daga nauyayyan baccin daya kwasheta, jinta tayi gabaki daya acikin jikin Aadil sun lulluba da bargon gadon mai shegen laushi yawani irin kwakumarta, dudda bataganin fuskarshi sabida duhun dakin amma tagane bacci yake sabida yanda yake saukar da ajiyan zuciya kadan kadan, ahankali ta janye jikinta daga nashi abunda yafaru jiya da daddare yana dawo mata sabo fil aranta, sauka tayi kasa ahankali tai hanyar kofar bathroom tadaura hanunta jikin bangon wurin tana neman switch din kunna wuta, kunna wutar dakin tayi hakan yasa dakin yay haske sosai dan juyawa tayi da kanta ta kalleshi yana lullube da bargo yana bacci kan gado abinshi, ganin yafara yatsine fuska a shagwabe ganin haske an kunna wutan dakin yasa da sauri tabude bathroom door din ta shiga, sakatan kofan tasaka kafin ta wuce tafarayin brush sanan tasakeyin wani sabon wankan ta daura towel sanan tai alwala ta tsaya gaban madubin bayin tana kallon kanta bakaramin kyau tayiba tai wani irin hasken amarci tai kyau fatarta nawani irin glow na gyara, gyaran gashin da aka mata yay wani irin mugun kyau gashin sun kwanta sosai barin ma nagaban goshinta dasukai kaman na sabuwar jaririya sun kwanta lub lub, ahankali tagoge jikinta da towel din sanan ta ijiye tana kokarin saka rigan taji ya kwala mata kira cikin muryan bacci chan kasa kaman zaiyi kuka. "My Hamidah, where are you" saida gabanta yafadi jin yanda yakira sunan nata, da sauri ta zira rigan hanun nata jin yafashe da kuka yana surutan nemanta, sake kwala mata kira yayi cikin kuka "My Hamida" jin yanda yake kuka yasa ta amsa shi cikin siriruwar tattausar muryanta. "n...na'am" da sauri ya yaye bargon ya sauko daga kan gadon jin muryanta a bathroom babu ko kaya ajikinshi yakaraso ya tsaya gaban kofan yakama handle din zai bude yace "are you in d bathroom?" jin kofan a kulle yasa ya jijjiga kofan arude yana neman sakin kuka yace "My Hamidah open the door" hanging towel din tayi da sauri tana karajan rigan jikin nata kasa yakai har wurin guwiwanta sanan tayo hanyar kofan kirjinta na dukan uku uku tana wasa da yatsunta, ahankali ta cire sakatan kofan jin yanda yake kuka tabude kofan kafin ma kofan yagama buduwa yaturo kofan tsabagen yanda yakosa ya ganta ya shigo bayin da sauri yana raurau da ido yana turo baki, tsayawa yayi chak ya kalleta ganinta tsaye daga ita saiyar jan riga daya tsaya mata a gwuiwa kanta babu dan kwali gashinta a gyare an mata parking sai lilo jelar gashin yake, gashin gaban goshinta sun kwanta sabida lema leman ruwan wanka, kafafunta farare tass tasanya white bathroom slippers akafarta daya mata yawa, wani irin kallonta yake yanajin wani iri mugun sonta kafin ya saukar da idanunshi kan boobs dinta da rigan yafito da shape dinsu da kyau sabida rigan bacci jikinta dayake cotton, yakafe boobs din da ido yana wani irin tuna jiya da daddare, washe mata baki yayi white set of fine teeth dinshi suka bayyana kafin yawani irin bata hug cikin so much excitement yace "My Hamidah, u are here, baki tafi ba, oyoyo" yay wani irin murmushi yana tura hancinshi a wuyanta, lumshe idanunta tayi jikinta sosai yadau rawa sabida yanda taganshi ba kaya ahankali muryanta har wani irin rawa yake batare data bude idanunta ba tace "uh...ana kiran salla a mosque jekai wanka katafi masallaci" da sauri ya saketa yana leka fuskarta yace "mosque?" gyadamai kai tayi da sauri yace "promise me you will not go and leave me" batare data kalleshi ba dan yanzu mugun jin nauyinshi take tace "i promise, jekai wankan" jin shiru yasa tadan dagokai ta kalleshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128