Chapter 26
Chapter 26
sleeping?". [11/7/2019, 11:49 AM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ _This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba, in kika karanta ina binki bashi, pay anan or pay achan_ _in kinason novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_ _you can also send MTN card 300 ta watsapp number na sainai adding a group din danake posting_ Maman Abd Shakur 17.... Goga fuskarshi yayi anata yana kuka sosai yace "wake up pls" yay maganan yana turo baki cikin kuka yana kallonta ganin shiru yasa ahankali ya kwantar da ita a kasan wajen, kwanciya yayi shima gefenta yana kallonta shi kanshi baisan meke damubshi ba, fashewa yasakeyi da kuka yarike hanunta dan wani iri heart dinshi kemai, he's feeling something all over his body, stomach dinshi kaman an watsa ice a ciki sabida wani irin sanyin dayake mai dayake kaiwa kowani nerve najikinshi, ahankali ya daura kanshi a wuyanta yana kuka sosai bana wasaba ahaka shima baccin wahala da ciwo sukai gaba dashi jikinshi yadau wani irin zafi sabida ciwukan dayaji a kafa gakuma zazzabi. Ahankali Mami ke bude ido, dishi dishi take gani sosai maganar bigmum taji dakuma matse hanunta da akayi. "Maryam kin tashi" dan juyo dakai tayi da kyar ta kalli gefenta Big Mum tagani zaune akan kujera idanunta sunyi ja sosai ta rike hanunta gam, baki Mami tabude zatai magana takasa sabida yanda bakinta yamata wani irin nauyi sai kallon ko ina datake yi dakuma kanta daya mata wani irin nauyi da zafi, shiru tayi tana lumshe ido tana kokarin tunano abinda yafaru. "Maryam" Bigmum tasake kiranta hakan yasa tabude idanunta da kyau tanadan lumlumshe ido sabida yanda kanta ke mata ciwo zatai magana aka bude dakin aka shigo yayyinta Mazane su uku da Abie dakuma Aabid da taga idanunshi sunyi jajir, da sauri Aabid yama rigasu zuwa wajen Mamin, cupping fuskarta yayi kaman zaiyi kuka yace "Mami na ina..ina Aadil?" sunan Aadil daya kira yasa ta lumshe ido da sauri, ahankali komi yafara dawo mata har lokacin daya bude kofar motan yafadi akasan tsakiyan titi, dawani irin sauri tabude ido tai wani irin ihu tana mika hannu kaman zata kamoshi. "Aadilll" arude ta shiga kalle kallen dakin ganin dakin asibiti take babu Aadil a wurin saima ruwa da ake samata fashewa da wani irin kuka tayi numfashin ta na sama sama arude tarike Aabid tace "where's Aadil Aabid? Tell me what happen to Aadil?" da sauri tasaki Aabid tana kallon sauran yan dakin tana nunasa da yatsa tana magana kaman wacce ta zare. "kufadamin gaskiya ina yarona yake? Ina d'ana? Abie where is Aadil eh" da sauri Abie yakaraso wajen Big Mum ma tariketa ahankali yace "calm down wife, calm down, muma bamusan meya sami Aadil ba, wani bawan Allah dai yakira ta wayarki Big Mum ma aka kira dan anga itace last contact din dakikai waya da ita a phone dinki ance you had an accident u were unconcious" "noooo" ta fizge kanta daga jikin big mum tace "karya kuke yimin kufadamin gaskiya mota ya takeshi ko? Aadil dina yamutu?" kaman wacce tasami tabin brain ta kalli yatsunta kaman yanda Aadil keyi tafara kirgawa cikin sambatu tace "Aadil was counting his fingers playing while I was driving, all of a sudden ya cire sitbelt yabude kofan mota yafice, yabuge yafadi sosai a kasa, matching brake nayi arude na kalleshi daganan bansan meya faruba, tell me!" tai wani irin ihu tana kama rigan Abie dake kanta tace "Abie meya sami d'ana wlh inkamin karya zanyi fushi da dukanku kafadamin" alamu yama Aabid dake zaune yana kallon Mami yamatsa, zama yayi ya bata one side hug yadan jijjigata yace "in sha Allah nothing will happen to Aadil, zamu nemeshi zamu bada cigiyarshi, and we will get d police involve inma d accident was a well careful plan accident dan ayi kidnapping nashi we will know, calm down okay karwani ciwon yakama ki, I swear, I swear to you zan nemo mana danmu" cikin wani irin kuka mara kara tace "promise me Abie u will find my Aadil for me" shima idanunshi sunyi jajir jijiyoyin kanshi duksun fito yace "I promise you Mum Aadil" tashi yayi da sauri yay hanyar kofa su Suleman zasu bishi yay murmushi irin na tashin hankali yace "karku damu am coming, in baku ganni dawuri ba get d police involve" da sauri Suleman yace "ina zaka Abdullahi?" Juyawa kawai yayi yana kokarin hana kanshi hawayen dazasu zobomai yace "ina zuwa kawai Yaya" ficewa yayi da sauri Mami ta fashe da kuka tai hugging Aabid tace "Son where is your brother? Idan ban ganshi ba mutuwa zanyi wlh, you and Aadil are my entire life, please So.." tafashe da kuka sosai, ahankali yadago kanta daga jikinshi yasa hannu ya share mata hawayen, da muryanshi data dishe sosai yace "stop crying Mami, I will find my Bro okay" gyadamai kai tayi tana kuka, Big Mum ta kwantar da ita tace "kwanta ki huta ruwan ya shiga jikin ki da kyau" tashi Aabid yayi yafita shida Yayin mamanshi. Sosai Abie ke zuba wani irin uban gudu akan hanya, bini bini yake share yan hawayen dake zubomai, sosai yay tafiya kaman zaibar garin kano sanan ya yanki cikin wata yar karamin kauye yadinga kutsawa cikin kauyen nan da jeep dinshi haryakai wani babban farm house, a kofar gidan yay parking yafito rike dawata yar jaka yarufe motar, yaciro wasu key yabude gate din ya shiga, gidan ciyayi sunma soma girma kota ina, ya karasa har gaban wani flat dake compound din ya shiga yar barandan dazai sadashi da daki rike da makullin da wayarshi, ciro key yayi yabude kofan ya shiga ciki, babban falone dayay dan kura da alamu an dade ba'a shiga gidan ba, wani dan corridor yayi hanunshi har rawa yake yabude wani katoton makulli dake makale jikin kofan ya bude sanan ya zare ya ijiye key yabude kofan amugun hankali ya shiga dakin, dakine da komi nacikinshi ja, kaman dajan kyalle aka zagaye bangon dakin, kasanma wani irin jan carpet ne ja sosai a shimfide kota ina, ahankali ya shiga dakin da yay dan kura ya maida kofar ya rufe yasaka sakatan sama data kasa sanan ya shigo ciki ya ijiye jakan daya dauko akasa duk da sauri sauri yake komi ya zage jakan ya bude wasu jajayen kayane suka bayyana da sauri ya kwabe manyan kayan jikinshi ya ijiye kasa sanan yadau jajayen kayan yasaka babban bubun rigane dake jamai har kasa da sauri ya tsugunna ya kwashi kayan daya cire ya maida cikin jakan yaciro ashana daga jakan ya daga jakan ya jinginata da bango yatashi yaje gaban dakin inda wani manyan gumaka suke da aka musu zane a fuska kaman da chalk, kafafunsu daure dawasu irin bangles sai kuma jajayen candles guda shidda suma, kneeling yayi ahankali agaban gumakan sanan ya kyasta ashana ya kunna duka candles din sanan ya hura tsinken ashanar ta mutu ya yar a gefe, shiru yayi yana tunani yana kallon gumakan kafin ahankali ya dukar da kanshi yahade hannayenshi biyu agaban gumakan yace "Ozo the tittle holder, Ozo the tittle holder, Ozo the tittle holder, macukubelebele kaino kaino, macukubelebele kaino
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128