Chapter 47
Chapter 47
mana badan muba bakuma dan halinmu ba kubamu auren Hamida" yakarashe maganan ahankali akuma sanyaye cikin wani irin mugun sanyin gwuiwa ya fawwalama Allah komi dan yasan abu mai wuyane su yarda, gyara zama Abba yayi yadanyi gyaran murya ya kalli Baffan dayaji yana wani irin jin mugun nauyinshi zaiyi magana Kaka ta dagamai hannu. "kamin shiru anan Sama'ila" sanan ta juyo ta fuskanci Baffa tana kallonshi tana warware kullin zanin jikinta tana ciro namijin goro, ta balli goron takai bakinta tana taunawa sanan tace "magana zan maka ta gaskiya" wani irin sanyi Abie yaji a aranshi yazaro ido yana kallon Kaka, dafa kirjinta tayi ta bubbuga harsau biyu tace "kaganni nan bazan taba daukan jikana nabama mahaukaci ba ana zaune lapiya? Hamidan tawa ce zan dauka nabama tababbe haba adinga adalci Alhaji to tama yaya abin zai yuwu..." da sauri Abba yaja gefen zaninta ganin rashin mutunci datake shuka musu wanda bai daceba da girman su da kuma darajan su, nakama hanunshi duka tayi batare data kalleshi ba tace "barni nafadi musu gaskiya Sama'ila kadena hanani" tasake kallon Baffa tace "ku masu kudin nan kunada son kanku dayawa na rantse da girman Allah, yanzu fa da ace mune mukeda tababben yaro mukazo neman auren lafiyayyar yarku, da wlh, billahillazi, da bazaku badaba koda dan namu mutuwa kuwa zaiyi, amma dayake mune zakuzo nema, to bari ma na tambaye ka idan muka dauki Hamida muka bama mara lafiyan dan naku wani irin zama zasuyi iye? Shikenan saidai ta dinga ganin sa'ointa da yara ita banda ita haba mana anya baku so kanku da yawaba kuwa Alhaji, gaskiya ku tattara yinaku yinaku kubar mana gidan mu bazamu baku yarmu ba, bazan bada jikata ga mara lafiya na, shidai mara lafiyan ubangiji Allah ya bashi lapiya yakuma tada kafadar shi, sai anjiman ku" tunda Abba yake Kaka bata taba bashi kunya irin nayau ba hatta Abban Ra'is sunnar dakanshi yay kasa dan Kaka tagama dasu bahaka ake magana ba ko kadan, murmushi sosai Baffa yayi irinta manya dan ko kadan baiji zafin maganganun Kaka ba dan gaskiya tafada, dama yasan saman ma Aadil aure abune mai wuyan gaske, gaskiya babu mahaifin dazaiso yadau yarshi yabama mara lafiya bakowa ne zai iyaba, murmushi yasakeyi yace "shikenan angode sosai mun gode da lokacin dakuka bamu" yataso zaizo ta wajen su Abba da kansu ke kasa yabasu hannu da sauri Abba da Abban Ra'is suka tashi suka mika musu hannu, Abba yama kasa magana sabida yanda Kaka ke binsu da kallo yasan gwara yay shiru inba hakaba bakaramin aikin Kaka ba tasake yanko wata maganan yanzun nan ba, ahankali Baffa yana rike da hanunshi yana kallonshi ganin yanda duk kunya tarufe shi yaki yarda su hada ido yace "bakomi karka damu, arziki ta hadamu kuma in sha Allahu amfara kenan" murmushi Abba yayi yana kara kai kanshi kasa, Baffa yace "to Amana sallama da matan, su samemu awaje mun barku lafiya" to Abba yace Baban Ra'is yarakasu shikuma Abba yay corridor ya kwalama Zainab kira tafito yace "jeki fadama su mamanki su fito zasu tafi" da sauri ta juya bayan ta amsa da to ta tafi shikuma yawuce yafita batare daya kalli Kaka daketa rakashi da ido ba, fitowa su Mami sukayi suka gaishe ta Kaka tace "Allahu akbar, kidena kuka haka baiwar Allah addu'a zakimai Allah yana amsan addu'an bakin uwa, wuce kutafi suna jiranku awaje" waje duk suka fita bayan sunyi sallama suka shiga mota suka tafi Abba da Abban Ra'is kuma suka dawo cikin gidan. Zama duk sukai a palon Abba ya kalli Kaka yace "gaskiya Umma abinda kikayi bai daceba, kince bazaki basu ba bai isaba saikinci musu fuska, babu kyau fa aibasu suka dauramai ciwon ba ko naga, haba mana Umma" kallonshi Kaka tayi saikuma tafashe da kuka sosai tasa bakin zaninta tana share ido tace "nika zaga Sama'ila, nikake ciwa mutunci akan nafadi gaskiya?" sakin baki Abba yayi yana kallonta cikin mugun takaici, Anty Lami dai murmushi tayi Mama kuma girgixa kai kawai tayi kanta akasa, da sauri Abban Ra'is yace "a'a Kaka ba zaginki yayi ba tayaya ma zai zageki eh Kaka, cewa yayi dakince musu kawai bazaki basu ba basai kin ci musu fuska ba anan ne baki kyauta ba" rushewa tayi dawani irin masifaffen kuka tace "nikuka tasa agaba harku biyu kunmin taron dangi kuna cimini mutunci, d'ana wanda na haifa ya zageni kaikuma kana gayamin baka akan nafadi gaskiya" da sauri Baban Ra'is zaiyi magana Abba ya girgiza mai kai alamun karyayi yabarta kawai, fashewa tayi da kuka sosai tace "sabida banso Hamida ta cutu nafadi gaskiya shine kukamin taron dangi? Yo inda sune mukaje nemama tababben mahaukaci danmu yarsu bamu zasuyi? Ba gaskiya nafada ba amma shine kuka mini rashin mutunci haka, innalillahi wa innailaihi raji'un, Sama'ila ni ka nuna ma iyakata, to wlh wlh yau zan mugun baku mamaki" mikewa tayi tsaye tai hanyar fita daga dakin da sauri Abba yatashi yabita yace "ina zaki Umma" juyowa tayi cikin fushi sosai tana zare ido ta nunashi da hannu tace "ba ruwanka, tunda haushina kakeji akan gujema Hamida tsiya danayi ai shikenan badai kai kaga masu kudi ba kana kwadayi ko yakara budema wasu manya manyan gidajen kaji ba, zan baka mamaki, kuma wlh ka biyoni Allah ya isa" tai hanyar gate da sauri, su Mama da Abban Ra'is suka fito, Abban Ra'is ya kalli Abba yace "ina zata?" ahankali Abba kamam zaiyi kuka yace "bansaniba wlh tace inna bita Allah ya isa" duk suka tsaya suna kallonta yanda take tafiya da sauri da sauri kaman ana ingizata tana kuka sosai, daidai zata bude gate Faruk dake sanye cikin uniform na sojoji ya bude gate din ya shigo, fashewa tayi da kuka sosai tana ganinshi tace "Faruk kaga ni ubanku Sama'ila yacima mutunci ai bainar jama'a ko, zoka kaini gidan Alhaji Gambo Sawaba ai kowa na kano ya sanshi" kafin ma yay wani magana ta fizge hanunshi cikin kuka tafita sukai inda yake parking mota akofar gidan tace "budemin" budemata motar yayi ahankali ganin yanda take kuka kaman wacce aka Zane ta shiga baya tace "ni tsoron gaba nake yan gaba ke mutuwa a hatsari bana bayaba wlh" murmushi yayi yatada motar yaja yace "ina zankai ki haka bako mayafi" hararan shi tayi tana share hawaye tace "uwarka bata siyamin mayafin ba saisa ban yafaba, kuma dan ubanka Sama'ila ai nacema gidan Alhaji Gambo Sawaba zaka kaini ko" yatsine fuska yayi tareda tabe baki yace "mekuma yahada ki da gidan babufa wanda kika sani awanan family tsohuwa" shewa tayi tace "da kenan kasani yaro, kajani da sauri nidai" tabe baki yayi bai kara cemata komiba ganin yau haukan nata takejin yima mutane haka har new GRA agaban gidan securities suka tsaida su, tabe baki yayi ya waigo ya kalleta yanda take zazzare ido tana kallon durmemen gate din gidan yace "aisai kimusu bayanin wanda kike nema" da sauri tana zare ido tace "har munkai gidanne kai wanan gida ai yay na ubanku sau hamsin, kaito saukar min da glass din kasa namusu magana" saukar da glass din Faruk yayi Kaka ta leko kai ta kalli security dayake jira suyi ya saukar mata yaga su waye tace "kai wajen mai gidan Alhaji gambon nazo, yasan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128